Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Majalisar ?asa ta fara yin gyaran gaggawa kan ?udiri na 87, wanda ya yi magana kan irin za?en fidda-gwanin yan takara daga kowace jamiyyar siyasa.
A yanzu an amince kowace jamiyya ta za?i gwanayen ta bisa tsarin yar tin?e, ?ato-bayan-?ato ko za?en game-gari.
Da farko dai Kudirin Gyaran Dokar Za?e ya amince a yi za?en kai-tsaye, ba na wakilan jamiyya ba, wato delegates.
Wannan tsari ne ake kai a ?asar nan, wanda kuma ?o?arin kawar da shi a za?en 2023 bai yi nasara ba, biyo bayan fatali da tsarin za?en kai-tsaye da Buhari ya yi bisa dalilin cewa zai ci ma?udan ku?a?e wajen gudanarwa.
An amince da ?udiri na 84, wanda ya bada damar ko jamiyya ta yi za?en kai-tsaye ko kuma tsarin wakilan jamiyya, wato delegets.

