Har Yanzu Korona Na Kisan Jama’a – Hukumar Lafiya

Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya ya yi garga?in cewa jerin wa?anda suka kamu da cutar korona na nuna cewa har yanzu ba a ku?uta daga annobar ba.

Tedros Adhanom Ghebreyesus ya ce cutar na ci gaba da ya?uwa, don haka akwai bu?atar ?asashe su ?auki matakan ?akile ta.

Ya ce, ya damu da yadda ake samun ?aruwar kamuwa da cutar korona.

Wannan lamari yana ?ara takura tsarin kiwon lafiya dake cikin matsi, da ma su ma’aikatan lafiyar.

Yana jawabi ne a wajen taron kwamitin na WHO, wanda ya yanke hukuncin cewa har yanzu annobar na da ha?ari ga lafiyar al’umma.

Kwamitin ya bayyana damuwa cewar an samu raguwar yin gwajin cutar a duk fa?in duniya, wanda hakan kuma ya shafi yadda ake sa ido a kan ya?uwarta.

Related posts

Leave a Comment