Hajjin Bana: Mahajjatan Najeriya Sun Isa Saudiyya

Rahotannin dake shigo mana daga Maiduguri babban birnin jihar Borno na bayyana cewar kashin farko na mahajjatan Najeriya sun tashi daga filin jirgin saman Maiduguri zuwa Saudiyya.

Rahoton ya bayyana cewar manyan jami’an gwamnati da suka hada da Gwamnan Borno, Babagana Umara Zulum da shugabannin hukumar aikin hajji na cikin wadanda suka ga tashin jirgin ranar Alhamis.

Tun da fari tawagar hukumar jin da?in Alhazzan ta isa birnin Riyadh na ?asar Saudiyya domin inganta shirin da tsarin zaman Alhazzan Najeriya a aikin Hajjin na bana.

Related posts

Leave a Comment