Faransa Ta Kai Zagaye Na Biyu A Gasar Cin Kofin Duniya

Tawagar ?wallon ?afa ta Faransa mai ri?e da Kofin Duniya ta zama ta farko da ta samu nasarar zuwa zagaye na gaba a gasar bayan ta lallasa Denmark 2-1.

Tun a ranar Juma’a Qatar mai masaukin ba?i ta zama ?asa ta farko da aka yi waje da ita daga gasar.

Kylian Mbappe ne ya ci wa Faransa ?wallayen, inda mai tsaron bayan Denmark Andreas Christensen ya ci wa ?asarsa ?aya.

Kazalika, a ?azu an yi gumurzu tsakanin Saudiyya da Poland inda Poland ?in ta doke Saudiyya 2-0.

Haka kuma an fafata tsakanin Australiya da Tunisiya a wasan da Australiyar ta yi nasara da 1-0 .

A halin yanzu dai ana karawa ne tsakanin Argentina da Mexico a wasan Rukuni na C.

Related posts

Leave a Comment