DSS Sun Kai Samame Ofishin EFCC

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar hukumar DSS ta kai wani samame ofishin EFCC ranar Juma’a inda suka kwashi wasu muhimman takardu.

Binciken da DSS suka yi a ofishin EFCC din ya kai har wayewar garin ranar Asabar.

An dai gargadi jami’n EFCC din kada su sake su fallasa abinda ya faru, dalili ma kenan da aka yi binciken cikin dare dan kada ya dauki hankalin mutane.

Related posts

Leave a Comment