Labarin dake shigo mana yanzu haka daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar rikicin jam’iya mai mulki ta APC ya ?ara ta’azzara bayan da Sakataren ri?o na jam’iyar na ?asa, Sanata John James Akpanudoedehe ya ajiye mu?aminsa.
Jaridar The Nation ta jiyo cewa Sakataren ya mika takardar ajiye aikin nasa ne ga sabon shugaban kwamitin ri?o na jam’iyar, Gwamna Abubakar Sani Bello yayin ganawa ta kullum-kullum a Sakateriyar jam’iyar a yau Talata.
?arin bayani na nan tafe…
