Site icon Muryar 'Yanci

Da Dumi-Dumi: Buhari Ya Yi Rantsuwar Gamawa Da ‘Yan Bindiga


Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ya jaddada ?udirin Gwamanatin Tarayya na magance ?an bindiga da?i, gami da kare ?an ?asa akan irin duk wani nau’in ta’addanci a ?asar.

Buhari ya bada tabbacin a ranar Juma’a a lokacin da tawagar Gwamnatin Tarayya ta kai ziyarar ta’aziyya ga Gwamna Aminu Tambuwal akan kisan matafiya 23 da ?an ta’adda suka yi, ta hanyar ?ona su.

Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Mai baiwa Gwamnan Sokoto Shawara na Musamman akan kafafen ya?a labarai Malam Muhammad Bello a ranar Asabar a Sokoto.

Exit mobile version