Neja: ‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Tarin Fasinjoji

Kimanin fasinjoji 18 ne suka fada tarkon masu garkuwa da mutane a yayin da ’yan bindiga suka tare musu hanya a Jihar Neja. Wannan sabon hari na ’yan bindigar ya auku ne ranar Lahadi a kauyen Yakila da ke Karamar Hukumar Rafi ta Jihar. Shugaban Hukumar Bayar da Agaji na Jihar Neja, Mallam Ibrahim Inga, ta tabbatar da aukuwar lamarin a wata zantawa da ya yi da wakilinmu ta hanyar wayar tarho. Inga wanda ya kamo hanyarsa daga garin Kagara domin sabunta rajistarsa ta jam’iyyar APC, ya ce ya kai…

Read More

?ungiyar Matasan Arewa Ta Garga?i ‘Yan Arewa Kan Tafiye-Tafiye Zuwa Kudu

Kungiyar matasan Arewa ta NYCN ta nuna damuwa kan kashe-kashen ‘yan Arewa da ake yi, musamman a Kasuwar Shasha dake karamar hukumar Akiyele ta jihar Oyo. Sun baiwa ‘yan Arewa shawarar cewa su dakata da tafiye-tafiye zuwa kudu saboda matsalar tsaron da ake fuskanta. Kakakin kungiyar, Mock Kure ya bayyana cewa, suna Allah wadai da lamarin kuma suna kira jami’an tsaro su dauki matakin kawo karshen lamarin da hukunta wanda aka samu da laifi.

Read More

Matsalar Tsaro: An Soki Lamirin Buhari Akan Nuna Halin Ko In Kula

Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC kuma masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya caccaki shugaban kasar kan matsalolin dake faruwa amma bai yi magana ba. A jiyane dai Adamu ya caccaki shugaban kasar kan zanga-zangar SARS inda aka kama wanda suka fita zanga-zangar. Yace suna da ikon yin zanga-zanga. A yau kuma Adamu ya caccaki shugaban kasar ne kan matsalar kashe-kashe da kuma barazanar fadan kabilanci dake shirin barkewa amma yace shugaban kasar yayi shiru bai ce komai ba da zai kwantar da hankulan mutane. Yace shin wai…

Read More

Arangamar Hausawa Da Yarbawa: Mutane Da Dama Sun Mutu

An rasa rayukan mutane da yawa a arangamar da ta faru tsakanin Hausawa da Yarabawa, a kasuwar Shasha, da aka fi sani da Sasa, Ibadan, Jihar Oyo. Rikicin dai ya samo asali ne daga wata gardama tsakanin wasu mata biyu, daga nan fada ya kaure tsakanin wani Bayarabe da Bahaushe, har Bahaushen ya luma wa Bayarabe wuka, ya mutu. Wanda aka burma wa wuka ya mutu a asibiti, ranar Juma’a, bayan caka masa wukar a ranar Alhamis. Mutuwar sa ta harzuka Yarabawa, wadanda su kuma su ka yi dandazon daukar…

Read More

Ba Za A Daina Kashe ‘Yan Arewa A Mulkin Buhari Ba – Shugaban Matasa

An bayyana cewar wata dama ce mutanen Kudu suka samu har suke kisan kiyashi akan ‘yan Arewa a Jihohin su, saboda imanin da suke da shi cewa babu abin da zai faru domin sun yi kisan a karkashin Mulkin Buhari, saboda rashin martaba rayukan ‘yan Arewa da gwamnatin Buhari ke yi. Shugaban gamayyar kungiyoyin cigaban Arewa Alhaji Nastura Ashir Sherif ya bayyana hakan, lokacin da ya ke zantawa da manema labarai a Kaduna dangane da halin da jama’ar Arewa suka tsinci kansu na kisan da ake yi musu yanzu haka…

Read More

Ba Za A Daina Kashe ‘Yan Arewa A Mulkin Buhari Ba – Shugaban Matasa

An bayyana cewar wata dama ce mutanen Kudu suka samu har suke kisan kiyashi akan ‘yan Arewa a Jihohin su, saboda imanin da suke da shi cewa babu abin da zai faru domin sun yi kisan a karkashin Mulkin Buhari, saboda rashin martaba rayukan ‘yan Arewa da gwamnatin Buhari ke yi. Shugaban gamayyar kungiyoyin cigaban Arewa Alhaji Nastura Ashir Sherif ya bayyana hakan, lokacin da ya ke zantawa da manema labarai a Kaduna dangane da halin da jama’ar Arewa suka tsinci kansu na kisan da ake yi musu yanzu haka…

Read More

Ba Za A Daina Kashe ‘Yan Arewa A Mulkin Buhari Ba – Shugaban Matasan Arewa

An bayyana cewar wata dama ce mutanen Kudu suka samu har suke kisan kiyashi akan ‘yan Arewa a Jihohin su, saboda imanin da suke da shi cewa babu abin da zai faru domin sun yi kisan a karkashin Mulkin Buhari, saboda rashin martaba rayukan ‘yan Arewa da gwamnatin Buhari ke yi. Shugaban gamayyar kungiyoyin cigaban Arewa Alhaji Nastura Ashir Sherif ya bayyana hakan, lokacin da ya ke zantawa da manema labarai a Kaduna dangane da halin da jama’ar Arewa suka tsinci kansu na kisan da ake yi musu yanzu haka…

Read More

Tsohon Shugaban ?asa Murtala Ya Cika Shekaru 45 Da Rasuwa

An kashe tsohon shugaban Najeriya Janar Murtala Ramat Muhammad ne a ranar 13 ga watan Fabrairun shekarar 1976 a Legas. Janar Murtala Ramat Muhammed ya taka rawar gani a yakin basasar da aka yi a shekarar 1967 lokacin da Laftanal Kanal Ojukwu ke neman balle yankin Biafra daga Najeriya. A wannan lakacin janar Murtala ya jagoranci rundunar sojin da suka mur?ushe sojojin Biafra tare da kawo karshen yaki basasar baki ?aya kamar yadda ya bada sanarwa a ranar 21 ga watan Satumbar shekarar 1967. Yana matsayin birgediya ne sojojin da…

Read More

Kaduna: ‘Yan Bindiga Sun Bindige Uba Da ?an Shi

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan ?auyen Baka da ke ?aramar Hukumar Igabi ta Jihar Kaduna, inda suka kashe uba da ?ansa. ‘Yan fashin wa?anda suka yi wa garin tsinke da farar safiyar yau Asabar, sun je ne domin yin garkuwa da wani manomi da ?ansa, a cewar Kwamishinan Tsaro Samuel Aruwan. Sanarwar da kwamishinan ya wallafa a Facebook ta ce mutanen sun ?i yarda ‘yan fashin su tafi da su, abin da ya sa suka harbe su nan take. Sai dai sojojin Najeriya sun yi nasarar kashe wasu…

Read More

Korar Fulani: Za Mu Yi Ramuwar Gayya A Arewa – ?ungiyar Fulani

Sakataren Kungiyar samar da cigaban Fulani ta ?asa FULDAN Farfesa Umar Labdo, sannan kuma farfesa ne a bangaren siyasar musulunci a jami’ar Yusuf Maitama Sule dake jihar Kano, ya bayyana cewar muddin aka cigaba da korar Fulani a sashin Kudancin Najeriya babu shakka Fulani zasu yi ramuwar gayya a yankin Arewa. A wata tattaunawa da jaridar Vanguard ta yi da shi ya bayyana tushen rikicin makiyaya da manoman kasar nan da kuma yadda za a shawo kan lamarin. Kamar yadda yace, “Yadda aka bai wa Fulani kwanaki su tattara kayansu…

Read More

An Shiga Ya?in Cacar Baki Tsakanin Gwamnan Bauchi Dana Binuwai

Gwamna Samuel Ortom na jihar Binuwai ya bayyana bacin ransa kan takwaransa na jihar Bauchi, Bala Mohammed, wanda ya fito fili ya goyi bayan Fulani Makiyaya su rin?a yawo da Bindigogi da sunan kare kai, inda ya daura masa laifin halin da Fulani makiyaya ke ciki na ta’addanci a Najeriya musamman yankin Arewa. Anashi ?angaren Yayin magana da yayi da manema labarai ranar Alhamis, gwamna Bala ya tuhumi Ortom da tsananta rikicin manoma da Makiyaya ta irin maganganun da yake yi. Amma mai magana da yawun Ortom, Terver Akase, a…

Read More

An Shawarci Gwamnonn Arewa Da Su Fa?a?a Tattaunawar Su Da ‘Yan Bindiga

Shugaban kamfanin sadarwa na EasyGIS kuma kwararen masanin harkokin siyasa Malam Ibrahim Hussein Abdulkarim ya bukaci gwamnonin shiyyar arewa da su fadada tattaunawar da suke yi da ‘yan bindiga domin samun sahihiyar mafita kwara daya da data kawo karshen matsalar tsaron da ta addabin yankin na arewacin Nijeriya, Malam Ibrahim Abdulkarim ya bayyana hakanne a yayin da yake Hira da gidan Rediyo Talabijin na Liberty dake Abuja a cikin shirin Ina Dalili, Ibrahim Abdulkareem ya kara da cewar bayani akan cewa sulhu abune mai asali a tarihinmu domin warware matsaloli…

Read More

Tsaro: El Rufa’i Bai Fahimci Inda Aka Sa Gaba Ba – Ganduje

Gwamnan jihar Kano, Abdullahu Umar Ganduje, ya yi zargin cewa takwararsa na jihar KadunaMalam Nasir El-Rufa’i, bai fahimci matsalar tsaron da Arewa ke fuskanta wanda hakan ya sanya shi ya fito ya yi wasu maganganun da zasu iya dagula al’amurra maimakon daidaita su. Idan jama’a ba su manta ba Gwamna El-Rufa’i ya yi wani jawabi a hirarsa da sashin Hausa na BBC cewa babu hadin kai tsakanin gwamnonin Arewa wajen yakan matsalan tsaro. Amma Ganduje a hirarsa da Rediyan Faransa ranar Alhamis, ya bayyana cewa ya taba magana da El-Rufa’i…

Read More

Har Yanzu Ina Tababar Ko Buhari Ke Mulkin Kasar Nan – Soyinka

Sanannen Farfesan harshen turanci mazaunin ?asar Amurka Farfesa Wole Soyinka, ya ?ara jaddada cewa shi fa har yanzu bai yarda Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ke mulkin Najeriya ba. Wole Soyinka ya bayyana hakan ne yayin jawabi kan matsalar tsaro a wani shiri na gidan Talabijin na Arise TV dake birnin Ikko. Ya ce dubi ga irin abubuwan dake faruwa a fadin tarayya, baya tunanin Buhari ya san abubuwan dake faruwa tsakanin manoma da makiyaya na kazamcewar rikici da zubar da jini. “Na dade ina fadin wannan kuma ina sake jaddadawa,…

Read More

Dubban Makiyayan Da Aka Koro Daga Kudu Sun Yi Sansani A Kaduna

Rahotanni sun bayyana cewa, sama da makiyaya 4,000 sun sauka a yankin Ladduga dake cikin karamar hukumar Kachia ta jihar Kaduna tun bayan fara barazanar korarsu daga yankin kudancin kasar nan. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa makiyayan da suka sauka a yankin, ana zargin cewa suna cikin Fulanin da rikicin yankin kudancin Kaduna ya tarwatsa ne. Munyi iya bakin kokarin mu wurin jin ta bakin Ardon Ladduga Raguni Pate akan batun, wani mazaunin yankin Mohammed Iliya ya bayyana cewa tun bayan haramtawa fulanin zaman yankin kudu suka fara dawowa…

Read More

Dubban Makiyayan Da Aka Koro Daga Kudu Sun Yi Sansani A Kaduna

Rahotanni sun bayyana cewa, sama da makiyaya 4,000 sun sauka a yankin Ladduga dake cikin karamar hukumar Kachia ta jihar Kaduna tun bayan fara barazanar korarsu daga yankin kudancin kasar nan. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa makiyayan da suka sauka a yankin, ana zargin cewa suna cikin Fulanin da rikicin yankin kudancin Kaduna ya tarwatsa ne. Munyi iya bakin kokarin mu wurin jin ta bakin Ardon Ladduga Raguni Pate akan batun, wani mazaunin yankin Mohammed Iliya ya bayyana cewa tun bayan haramtawa fulanin zaman yankin kudu suka fara dawowa…

Read More

Kashe ‘Yan Ta’adda: Gumi Ya Yi Wa El Rufa’i Martani

Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya yi raddi ga Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai da sauran masu sukar shawararsa ta yin sulhu da ’yan bindiga. Da yake jawabi kan shawarwarin da ya bayar kan hanyoyin kawo karshen ta’addancin ’yan bindiga, malamin ya ce bai taba yin kira cewa gwamnati ta biya ’yan ta’adda diyya ba. Sheikh Gumi ya bayyana cewa ’yan bindiga sun hada da barayi, ’yan fashi da kuma masu ta da kayar baya, wadanda ya ce su ne kashi 90% na ’yan bindiga Fulani. Idan ba…

Read More

Babu Riba Cikin Ta’addanci: Shugaban ‘Yan Bindigar Zamfara

Babban kwamandan ‘yan bindiga a jihar Zamfara mai suna Auwalu Daudawa ya ce ya amince ya mika bindigoginsa ne bayan ya gano kai hare-hare babu riba kuma babu amfani ko na sisi a ciki. Auwalu Daudawa na daya daga cikin wadanda ke jagorantar yan bindiga da ke dajin Dumburum a karamar hukumar Zurmi a jihar Zamfara, Jihar ta yi suna wajen ta?ar?arewar tsaro a Najeriya. Daudawa ya sanar da hakan ne a ranar Talata a hedkwatar ‘yan sanda da ke jihar Zamfara a Gusau, babban birnin jihar. Ya ce ya…

Read More

Rundunar Soji Ta Na?a Sabon Kakaki

Rundunar Sojojin Nijeriya ta nada Mohammed Yerima a matsayin sabon direktan sashin hulda da jama’a na rundunar wato Kakaki. Yerima, mai mukamin Brigedier-Janar zai maye gurbin Sagir Musa wanda ya kasance kakakin sojin na rikon kwarya tun shekarar 2019. Ana sa ran Yerima zai fara aiki a ranar Laraba 10 ga watan Fabrairun shekarar 2021, kamar yadda aka sanar cikin sanarwar. Kafin nadinsa, Yerima ya rike mukamin direktan sadarwa na tsaro da kuma mataimakin direkta a hedkwatar tsaro. Ya shiga aikin soja ne a Oktoban 1989 sannan daga bisani ya…

Read More

Zamfara: ‘Yan Bindiga Sun Mi?a Makamai

A cigaba da yunkurinta na tabbatar da tsaron rayukka da dukiyoyin Al’ummar Jihar Zamfara, Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Hon Dr Bello Muhammad Matawallen Maradun, a yau ta yi ta yi nasarar karbar tubabbun yan bindiga Shida. Tubabbun yan Bindigar da ka aika-aika a dajin dunburun na kamar hukumar Zurmi karkashin jagorancin Auwallun Daudawa, sun mika bindigogi 22 tare da albarussai. A yayin karbar bindigogin gwamnatin Jihar Zamfara ta gayyato majalissar malamai ta Jihar wadanda su ka yi masu wa’azi akan muhimmancin zaman lafiya da kuma amfanin sulhu daga nan…

Read More