Wani jirgin yakin sojojin saman Najeriya, samfurin Alpha Jet, wanda ake kai wa Boko Haram hari da shi, a Jihar Barno ya bace. Mahukuntan sojojin sama ne su ka bayyana haka a ranar Alhamis din nan da safe. Kakakin Hukumar Sojojin Saman Najeriya, Edward Gabkwet ya ce jirgin samfurin Alpha Jet ya bace daga idanun na’urar hangen jiragen sama, wato ‘radar’. Air Commodore Gabwet ya kara da cewa jirgin yakin ya bace, “yayin da ya ke kai farmakin agaza wa sojojin kasa a batakashi da Boko Haram a Arewa maso…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Tsohon Gwamnan Babban Banki Ya Tsallake Rijiya Da Baya
Rahotanni daga jihar Anambra na bayyana cewar wasu ‘yan bindiga ?auke da manyan Bindigogi sun budewa tsohon gwamnan babban bankin Najeriya kuma dan takaran kujerar gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo, wuta. ‘Yan Bindigar sun yi nasarar kashe jami’an yan sanda uku dake gadinsa, sannan suka raunata wasu jama’a da dama. Wannan hari ya faru ne a garin Isuofa, a karamar hukumar Aguata a jihar Anambra yayinda yaje ganawa da wasu matasa a yankin a cigaba da tallata kanshi da yake yi na takarar gwamnan Jihar. Shaidun gani da ido sun…
Read More‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Gidan Jarumin Fina-Finan Hausa
Wasu ‘yan Bindiga dauke da muggan makamai sun shiga gidan wani fitaccen jarumin fina-finan Kannywood, Nasiru Bello Sani, wanda aka fi sani da Nasiru Naba da misalin karfe 1:00 zuwa 2:00 na safiyar Laraba. Sun kuma yi awon gaba da sabuwar motar da ya saya kirar SUV da sauran kayayyaki masu daraja. Da yake tabbatar da faruwar lamarin, Naba ya shaida wa manema labarai cewa ‘yan Bindigar wadanda ke dauke da bindigogi, sun shiga gidansa da ke Maidile a cikin garin Kano da karfin tuwo. Sannan suka tafi da sabuwar…
Read More‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Mahaifar Atiku Abubakar
Rahotanni daga garin Jada ta Jihar Adamawa Mahaifar tsohon mataimakin Shugaban kasa kuma ?an takarar Shugabancin ?asa ?ar?ashin jam’iyyar PDP Atiku Abubakar na bayyana cewar wasu mahara dauke da bindiga sun kaddamar da wani hari a tsakar dare a garin Kojoli da ke karamar hukumar ta Jada inda suka yi awon gaba da wasu mazauna garin biyu. Wani dan asalin garin, Dokta Umar Ardo, ya ce ‘yan bindigan sun isa garin ne da misalin karfe 1 na safiyar Lahadi kuma suka yi awon gaba da wasu fitattun mutane biyu bayan…
Read MoreNi Ba Wakilin ‘Yan Bindiga Bane – Dr.Gumi
Mashahurin Malamin addinin Islama nan mazaunin garin Kaduna Sheikh Ahmad Abubakar Mahmoud Gumi ya fito fili ya fahimtar da jama’a matsayinshi na shiga tsakanin ‘yan Bindiga da gwamnati, inda ya fayyace cewa shi ba wakilin ‘yan Bindiga bane kamar yadda wasu jama’a ke bayyanawa. Dr. Gumi ya fa?i haka ne ya yin da tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya kai masa ziyara a gidan shi dake Kaduna ranar Talata. Shehu Sani ya kaima malamin ziyara ne domin tattauna batun akan ?alibai 39 da aka sace a makarantar koyon…
Read MoreAn Cafke Dillalin ‘Yan Bindiga
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya (NDLEA) ta bayyana cewa ta yi nasarar cafke wani tsoho dan shekara 70 da ake zargi dai kai wa ‘yan bindiga da ‘yan Boko Haram miyagun kwayoyi. Hukumar NDLEA ta ce tsohon na zuwa ne daga jihar Agadez ta Jamhuriyar Nijar inda daga nan yake shigo da kwayoyin cikin kasar ta Najeriya. Cikin wata sanarwar da hukumar ta wallafa a shafinta na Twitter, ta ce, tsohon mai suna Muhammad Rabi’u Wada da ke kai wa Boko Haram da ‘yan bindiga kwaya…
Read MoreDa Yardar Allah Ya?in Basasa Ya ?are A Najeriya – Buhari
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya yi waiwaye kan yakin basasan da aka kwashe watanni 30 ana yi a Nijeriya kuma ya yi addu’a kada Allah ya maimaitawa Njeriya irin wannan yaki. Mai magana da yawun shugaban kasan, Malam Garba Shehu, ya bayyana hakan a jawabin da ya sake mai taken “Shugaba Buhari ya aika ta’ziyya ga shahidan yakin basasan Nijeriya.” Nijeriya, karkashin Janar Yakubu Gowon ta shiga yaki da Biyafara da suka balle karkashin jagorancin Laftanar Kanar Odumegwu Ojukwu tsakanin 6 ga Yulin 1967 da 15 ga Junairun 1970. Shehu…
Read MoreKaduna: Mahaifin ?aya Daga Cikin ?aliban Da Aka Sace Ya Kwanta Dama
Mahaifin ?aya daga cikin ?aliban makarantar koyar da dabarun noma da gandun daji FCFM Afaka 39 da yan bindigan suka sace a jihar Kaduna, Ibrahim Shamaki, ya mutu sakamakon bugun zuciya. An ruwaito cewa Alhaji Ibrahim Shamaki mahaifi ne ga Fatima Shamaki, daya daga cikin dalibai matan da suka bayyana a bidiyon da yan bindigan suka saki. A cewar majiya daga iyalan mamacin, Ibrahim Shamaki ya mutu sakamakon bugun zuciya bayan rashin lafiyan da ya fada sakamakon samun labarin sace diyarsa. Ya mutu da yammacin ranar Juma’a yayinda yan’uwansa ke…
Read MoreBuhari Ya Rasa Dabarar Kawo ?arshen Matsalar Tsaro – Baba Ahmed
Dr Hakeem Baba Ahmed mai magana da yawun kungiyar dattawan arewa NEF, ya ce dabaru sun kare wa fadar shugaban kasa Baba-Ahmed ya ce takaici ke kama shi jin yadda a kullum fadar shugaban kasar ke naman bada uzuri a maimakon magance matsalar tsaro. Kakakin NEF ya yi wannan jawabin ne yayin martani kan kalaman Garba Shehu mai magana da yawun shugaba Muhammadu Buhari. Hakan ya biyo bayan maganar da Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa yayin tattaunawar da aka yi da shi ya ce jam’iyyar adawa na…
Read MoreSace Sacen ?alibai: Buhari Na Cikin Tsananin Damuwa – Shehu
Fadar Shugaban kasa ta tabbatar da cewa tana matukar jin kunyar yadda ake yawan sace daliban makaranta a kasar nan musanman yankin Arewacin kasar mai yawan jama’a. Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa a harkar yada labarai, Garba Shehu, ya sanar da hakan a ranar Juma’a. Yace yadda ake yawan sace ‘yan makaranta yana matukar ba shugaban kasa Muhammadu Buhari kunya a gida Najeriya da ketare. Ya sanar da hakan ne a wata tattaunawa da yayi a shirin gari ya waye na gidan talabijin din Channels. Shehu yayi jawabi…
Read MoreSace-Sacen ?alibai: Buhari Na Cikin Tsananin Damuwa – Shehu
Fadar Shugaban kasa ta tabbatar da cewa tana matukar jin kunyar yadda ake yawan sace daliban makaranta a kasar nan musanman yankin Arewacin kasar mai yawan jama’a. Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa a harkar yada labarai, Garba Shehu, ya sanar da hakan a ranar Juma’a. Yace yadda ake yawan sace ‘yan makaranta yana matukar ba shugaban kasa Muhammadu Buhari kunya a gida Najeriya da ketare. Ya sanar da hakan ne a wata tattaunawa da yayi a shirin gari ya waye na gidan talabijin din Channels. Shehu yayi jawabi…
Read MoreRayuwar Fulani Na Cikin Hatsari A Kudancin Najeriya – Miyyeti Allah
Kungiyar Fulani Makiyayan Shanu a Najeriya, Miyetti Allah (MACBAN) ta kai kuka wajen hukumar yan sanda kan yawan kisan da ake yiwa Fulani a yankin Kudancin Najeriya musamman a jihar Anambara. Kungiyar MACBAN ta ce hare-haren da ake kai wa Fulani Makiyaya a jihar Anambara ya fara wuce gona da iri, inda a kusan kullum ake kashe Fulani kamar Kaji. Kungiyar ta Miyetti Allah ta ambaci wasu kananan hukumomi hudu da wadannan hare-hare suka fi aukuwa. Sun hada da karamar hukumar Ayamelum, Anambra ta gabas, Orumba ta Kudu da dunukofia.…
Read MoreNasarawa: ‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Marasa Lafiya
Rahotanni daga Lafiya babban birnin Jihar Nasarawa na bayyana cewar wasu ‘yan Bindiga sun afka cikin wani Asibiti inda suka yi garkuwa da marasa lafiya da ma’aikatan asibitin, sannan suka bu?aci ku?in fansa. Daga bisani bayan wani artabu rundunar ‘yan Sanda ta yi nasarar cafke mutum biyu cikin gungun ‘yan Bindigar inda ba tare da wani ?ata lokaci ba aka gurfanar da su gaban ?uliya domin girbar abin da suka shuka. Mutane da ake zargi ‘yan Bindiga ne Abdullahi Danshoho da Illiyasu Salleh, sun bayyana matsayinsu a sace wasu marasa…
Read MoreFulani Suka Yi Yunkurin Hallaka Ni – Ortom
Mai girma Gwamnan jihar Binuwai Mista Samuel Ortom, ya fito fili ya zargi ‘Yan Bindigar Fulani da yun?urin hallaka shi a wani mummunan hari da suka kai wa ayarin motocin shi da safiyar wannan rana ta Asabar. Ortom ya kara da cewa kimanin mutum 15 wadanda suka kai masa harin ?auke da muggan makamai sun bibiyeshi tare da auna motar da yake ciki da manyan Bindigogi da niyyar gamawa da shi. Tun farko an bayyana harin da wasu ‘yan bindiga da ake zargin Fulani ne suka kai lokacin da suka…
Read MoreMartani Ga Igboho: Mun Bada Awa 72 Ka Kwashe Yarbawa Daga Arewa – Matasan Arewa
Kungiyar Matasan Arewa ta AYA ta baiwa me ikirari kare muradun Yarbawa, Sunday Igboho awanni 72 ya kwashe yarbawa daga Arewa ko kuma su tursasa musu barin yankin. Kakakin kungiyar, Muhammad Salihu Danlami ya bayyan cewa, zaman Najeriya a matsayin kasa daya ba abune na wasa ba, ya jawo hankalin jami’an tsaro da su yi watsi da duk wani abu da zai kawo tada hankali a kasar. Kungiyar tace har yanzu ita kungiyar matasa ce me bin doka da oda wajan gudanar da ayyukanta, amma ba zata nade hannu tana…
Read MoreBa Mu Ga Alfanun Rufe Boda Ba – Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce rufe iyakokin Najeriya na kan tudu bai hana masu fasakwauri shigo da makamai cikin kasar ta iyakokin ba. Buhari ya ce rikicin kasar Libya zai jima yana addabar yankin Sahel, muddin tsoffin mayakan da tsohon Shugaba Mu’ammar Ghaddafi ya dauka daga kasashe na rike da makaman da suka sace. Ya bayyana hakan ne yayin ganawar bankwana da Wakilin Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a Yammacin Afirka mai barin gado, Mohammed Ibn Chambas a Abuja ranar Alhamis. Buhari ya ce gwamnatin marigayi Ghaddafi ta samu…
Read MoreDaga Waje Ake ?aukar Nauyin ‘Yan Bindiga – Audi
Shugaban hukumar NSCDC, Ahmed Audi yace ‘yan bindigan da suka gallabi ‘yan Najeriya suna da masu daukar nauyinsu daga kasashen ketare. Audi ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin wani taron horarwa na shugabannin jihohi da hukumar tayi a babban birnin tarayya, Abuja. Taron horarwar wanda kamar yadda hukumar tace, an yi shi ne domin karfafa fannin shugabanci, mu’amala da kuma kwarewa wurin shawo kan tarzoma. Channels TV ya ruwaito cewa, Audi yace kasar nan na fuskantar babban kalubale, hakan ne yasa ake bukatar hadin kai daga hukumomin tsaro.…
Read MoreMajalisar Wakilai Ta Kafa Kwamitin Bunkasa Tsaro
Majalisar Wakila a Tarayyar Najeriya, a ranar Laraba ta kafa wani kwamiti mai karfi da zai bullo da hanyoyin magance kalubalen rashin tsaro da ke adabar kasar ya kuma gabatar da rahotonsa cikin makwanni uku. Kakakin Majalisar Wakilai Femi Gbajabiamila ne ya sanar da kafa kwamitin inda ya ce hakan na cikin abubuwan da aka amince da su yayin taron shugabannin kwamitin a safiyar ranar Laraba kafin fara zaman majalisa. Kakakin ya ce kwamitin za ya kunshi dukkan shugabannin majalisar da kuma mambobi 30 daga jihohi 30. Ya ce idan…
Read MoreMajalisar Wakilai Ta Kafa Kwamitin Bunkasa Tsaro
Majalisar Wakila a Tarayyar Najeriya, a ranar Laraba ta kafa wani kwamiti mai karfi da zai bullo da hanyoyin magance kalubalen rashin tsaro da ke adabar kasar ya kuma gabatar da rahotonsa cikin makwanni uku. Kakakin Majalisar Wakilai Femi Gbajabiamila ne ya sanar da kafa kwamitin inda ya ce hakan na cikin abubuwan da aka amince da su yayin taron shugabannin kwamitin a safiyar ranar Laraba kafin fara zaman majalisa. Kakakin ya ce kwamitin za ya kunshi dukkan shugabannin majalisar da kuma mambobi 30 daga jihohi 30. Ya ce idan…
Read More‘Yan Bindiga Sun Yi Yunkurin Hallaka Sarkin Birnin Gwari
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar wasu ‘yan bindiga ?auke da muggan makamai sun budewa tawagar Motocin mai Martaba Sarkin Birnin Gwari, Alhaji Zubairu Jibril Mai Gwari II, wuta akan hanyarshi ta komawa birnin Gwari bayan kammala taro a Kaduna. An ruwaito cewa ‘yan Bindigar sun kai wa motocin sarkin hari ne a hanyar Kaduna zuwa Birnin-Gwari da yammacin ranar Talata, bayan kammala halartar wani taro da gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i, wanda ya gana da Sarakunan gargajiyan jihar ranar Talata. Wani shaidar gani da ido ya bayyana cewa…
Read More