Gwamnan jihar Kaduna Mal Nasir Ahmad El Rufa’i da mataimakiyar sa Hadiza Balarabe sun shiga ganawar sirri da babban kwamandan rundunar sojin saman Najeriya, air Mashal Isiaka Amao a fadar gwamnatin jihar Kaduna a safiyar yau laraba. Ganawar tasu ta biyo bayan ganawar da gwamnan yayi da majalisar sarakunan jihar a jiya talata inda suka tattauna muhimman abubuwan da suka shafi tsaro. Jihar Kaduna na daya daga cikin jihohin da ke fuskantar matsalar tsaro, inda ko a makon da ya gabata yan bindiga dauke da muggan makamai suka shiga Kwalejin…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Tilasta Bin Doka Ne Aikina Ba Wa’azi Ga ‘Yan Bindiga Ba – El Rufa’i
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya sake jaddada rantsuwa da cewa ko ka?an gwamnatinsa ba za ta tattauna da ‘yan bindiga da masu aikata laifi ba, domin babu dalilin yin hakan ta kowane ?angaren. El Rufa’i ya ?ara da cewar aikinsa a matsayin Gwamna shi ne tilasta doka da gurfanar da masu laifi amma ba da’awar tuba da lallami a gare su ba. El-Rufai ya maimaita matsayin gwamnatinsa yayin fadada taron majalisar tsaron jihar a zauren majalisar na gidan Sir Kashim Ibrahim a ranar Talata. Baya ga mambobi na…
Read MoreBuhari Ya Gaza Amma Munafunci Ya Hana A Yi Magana – Aisha Yesufu
Sananniyar matar nan ‘yar kishin kasa Aisha Yesufu ta yi magana a kan sace yara da ake ta yi a makarantun Arewacin Najeriya, ta ce abin sai dai ace “Innalilahi wa inna illaihi rajiun.” A cewar Aisha Yesufu ba a taba ganin ‘yan bindiga su na zuwa su na dauke yara haka ba, amma gwamnati ta yi kunnen shegu, mutane kuma sun yi tsit. Ta ce: “Wai ba za ayi magana ba saboda Buhari ne shugaban kasa. Amma idan da wani ne, alal misali wani da ba musulmi ba, da…
Read MoreBuhari Ya Gaza Amma Munafunci Ya Hana A Yi Magana – Aisha Yesufu
Sananniyar matar nan ‘yar kishin kasa Aisha Yesufu ta yi magana a kan sace yara da ake ta yi a makarantun Arewacin Najeriya, ta ce abin sai dai ace “Innalilahi wa inna illaihi rajiun.” A cewar Aisha Yesufu ba a taba ganin ‘yan bindiga su na zuwa su na dauke yara haka ba, amma gwamnati ta yi kunnen shegu, mutane kuma sun yi tsit. Ta ce: “Wai ba za ayi magana ba saboda Buhari ne shugaban kasa. Amma idan da wani ne, alal misali wani da ba musulmi ba, da…
Read MoreBuhari Ya Gaza Amma Munafunci A Yi Magana – Aisha Yesufu
Sananniyar matar nan ‘yar kishin kasa Aisha Yesufu ta yi magana a kan sace yara da ake ta yi a makarantun Arewacin Najeriya, ta ce abin sai dai ace “Innalilahi wa inna illaihi rajiun.” A cewar Aisha Yesufu ba a taba ganin ‘yan bindiga su na zuwa su na dauke yara haka ba, amma gwamnati ta yi kunnen shegu, mutane kuma sun yi tsit. Ta ce: “Wai ba za ayi magana ba saboda Buhari ne shugaban kasa. Amma idan da wani ne, alal misali wani da ba musulmi ba, da…
Read MoreMatsalar Tsaro: El Rufa’i Ya Shiga Taron Gaggawa Da Sarakuna
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El Rufa’i na jagorantar wani taro kan matsalar tsaro da ta addabi jihar da sarakunan Jihar a fadar gwamnatin jihar a yau Talata. Jami’an gwamnati da wakilan kungiyoyi da malaman addinai da masu sarautar gargajiya da sauran wakilcin daga sassa daban-daban ne ke halartar taron. Jihar Kaduna dai na daya daga cikin jihohin Najeriya da ke fama da matsalar tsaro, wadda ta ki ci ta ki cinyewa. Ko a jiya sai da wasu ‘yan bindiga suka kutsa kai cikin wata makarantar Firamari suka dauki…
Read MoreBa Za Mu Iya Ba: Ku Samar Da Tsaro Ga ‘Ya’yanku A Makarantu – Buhari Ga Iyaye
Gwamnatin Tarayya ta jaddada bukatar ‘yan Najeriya da su yi taka tsan-tsan don kawo karshen hare-hare a makarantu da sace dalibai. Karamin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba, wanda ya bayyana hakan a cikin wata hira da jaridar The Punch a ranar Litinin, ya nuna cewa gwamnati ba za ta iya tabbatar da tsaron kowace makaranta a kasar ba. A cewarsa, gwamnati ta umarci makarantu su kai rahoton duk wata barazanar tsaro ga hukumar tsaro mafi kusa. A cikin tattaunawar, an tambayi ministan abin da gwamnati ke yi don kare makarantu daga…
Read MoreGwamnatin Kaduna Ta Karyata Sace ?aliban Firamare
A wajen wani taron manema labarai da ya gudana a Kaduna Kwamishinan tsaro na Jihar Samuel Aruwan, ya bayyana cewar bayan samun sanarwar da suka yi da safiyar ranar Litinin game da daliban Firamare a Birnin Gwari, a halin da ake ciki tuni Gwamnatin ta kammala tattara bayanai kuma ta samu labarin bacewar malamai Uku na Firamaren Rema da ke yankin mazabar Magajin Gari Malaman makarantar da aka kama sun hada da Rabiu Salisu, Umar Hassan da Bala Adamu. Kuma bayanan sun tabbatar da cewa babu wani yaro dalibi cikin…
Read MoreDa ?umi-?umi: ‘Yan Bindiga Sun Sake Sace ?alibai A Kaduna
‘Yan Bindiga sun shiga makarantar Firaimaren UBE LEA dake Kauyen Rima, na Birnin Gwari ta jihar Kaduna inda suka sace dalibai da malamai. Mazauna garin sun bayyana cewa lamarin ya farune da misalin karfe 9 na safe yayin da daliban ke tururuwar zuwa makaranta ranar Litinin. Abdulsalam Adam ya bayyana cewa ‘yan Bindigar sun je akan Mashina 12. Yace sun samu Rahoton cewa an sace malamai 3 da wasu dalibai amma suna kokarin tantance lamarin amma duk da haka ‘yan Bijilante sun bi bayan maharan. Wani mahaifi ya bayyana cewa…
Read More‘Yan Bindiga Na Neman Mamaye Kaduna – Shehu Sani
Tsohon Sanata mai wakiltar maza?ar Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawa Kwamared Shehu Sani a ranar Lahadi ya koka kan yadda ‘yan bindiga suka zama abin ban tsoro a wajen garin Kaduna. Tsohon Sanatan ya yi magana ne dangane da yunkurin satar mutane da aka yi kokarin dakilewa a rukunin gidajen ma’aikatan tashar jirgin saman Kaduna da safiyar ranar Lahadi. Wasu ‘yan bindiga ?auke da manyan makamai da safiyar ranar Lahadi sun sake yin wani yunkuri na garkuwa da wasu ma’aikatan jirgin sama da ke zaune a rukunin ma’aikata na…
Read MoreSulhu Da ‘Yan Bindiga: Shekau Ya Soki Lamirin Dr. Gumi
Shugaban kungiyar ‘yan ta’addan Boko Haram, Abubakar Shekau, ya soki lamirin fitaccenmalamin addinin Islama da ke zaune a Kaduna, Sheikh Dr. Ahmad Gumi, saboda tattaunawa da ‘yan bindiga da yake faman yi. Kwanan nan Dr. Gumi ya shiga rangadi zuwa maboyar ‘yan bindigan dake dauke da muggan makamai a dazuka domin kulla yarjejeniyar zaman lafiya da masu tada kayar bayan. Zagayen malamin ya jawo maganganu daban-daban a tsakanin ‘yan Nijeriya, inda mutane da yawa, ciki har da gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai, suka yi Allah wadai da matakin. Amma a…
Read MoreTsaro: Buhari Ya Saki Hanya – Ndume
Sanata mai wakiltar maza?ar Borno ta kudu a majalisar dattawa Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa, ko ka?an ba’a ?auko hanyar magance matsalar tsaro a kasar nan ba, Wallahi Najeriya ba da gaske take ba wajan samar da tsaro. Ya bayyana hakane a ganawar da yayi da manema labarai a Abuja, Sanata Ndume wanda shine shugaban kwamitin kula da sojoji na majalisar Dattijai, yace jami’an tsaron da ake dasu sun yi kadan. Ya bayyana cewa jimullar duka jami’an tsaron Najeriya, 800,000 ne wanda kuma sun yi kadan su baiwa mutane…
Read MoreBan Ci Sisi A Kudin Makamai Ba – Buratai
Tsohon babban hafsan sojin Najeriya, Laftanan Janar Tukur Buratai, ya karyata rahoton cewa ya ci kudin da aka bada don sayan makamai lokacin da yake jagorancin rundunar dakarun kasar, kamar yadda wasu ke ya?awa. Janar Buratai wanda yayi murabus a makwannin baya, ya bayyana hakan ta bakin lauyansa, Osuagwu Ugochukwu, ranar Juma’a. Mai ba shugaban kasa shawara kan lamarin tsaro, Babagana Monguno, ya yi zargin cewa wasu kudaden da aka ba tsoffin hafsoshin tsaro domin sayan makamai sun yi batan dabo. A cewar Monguno, an bada kudaden ne domin sayen…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Saki Bidiyon Daliban Da Suka Sace
‘Yan bindigan da suka sace daliban makarantar koyar da dabarun noma da gandun daji dake Afaka Mando a jihar Kaduna sun bukaci N500m daga wajen gwamnatin jihar domin fansan dalibai 39 – Mata 23 da Maza 16. Rahotonni sun bayyana cewa akalla iyayen uku cikin daliban sun tabbatar da cewa ‘yan bindigan sun tuntubesu kuma sun bukaci N500m kafin su sakesu.Hakazalika ya bindigan sun sakin bidiyoyi uku na daliban da suka sace cikin daji. Har yanzu gwamnatin jihar Kaduna ba tayi jawabi kan bidiyoyin ba kuma kwamishanan tsaro da harkokin…
Read MoreHar Yanzu Akwai Sauran Dalibai A Hannun ‘Yan Bindiga – Gwamnatin Kaduna
Dakarun sojojin Nijeriya sun samu nasarar ceto daliban Kwalejin Koyon Gandun Daji ta Tarayya, dake yankin karamar hukumar Igabi da ke jihar Kaduna. ‘Yan bindigar sun far wa makarantar da misalin karfe 11:30 na ranar Alhamis kuma suka yi awon gaba da dalibai da ma’aikata. ‘Yan bindigar da ke dauke da makamai sun kutsa kai cikin makarantar ta hanyar fasa ginin dake kewaye da makarantar. Sojojin sun yi nasarar kubutar da Daliban su 180, Dalibai mata 42, ma’aikata 8 da dalibai maza 130. Wasu daga cikin daliban da aka ceto…
Read More‘Yan Bindiga Na Neman Cinye Zamfara Da Ya?i
Rahotanni daga jihar Zamfara na bayyana cewar gamayyar kungiyoyin ‘yan bindiga na kara ?yaimi wajen kai hare-hare a fa?in jihar, da cigaba da tayar da garuruwa da ?auyuwa, duk da sulhu da gwamnan jihar Bello Matawalle ke han?oron yi da ‘yan bindigan. A halin da ake ciki yanzu ?aruruwan mutanen ‘Yar Nasarawar-Akubu na karamar hukumar Tsafe a jihar Zamfara, suna can suna zaman gudun hijira a makwabtan garuruwa, cikin mawuyacin hali da tashin hankali. Sun fuskanci kalubalen jerin hare-hare har uku da ‘yan bindiga suka kai musu tun daga ranar…
Read More?atar Ku?in Makamai: ‘Yan Jarida Sun Juya Mini Kalamai – Mungono
Mai ba Shugaban kasa shawara a kan harkar tsaro Janar Mungono ya fito ya yi karin haske a kan kalaman da ya yi a game da salwantar kudin makamai. A wani jawabi da ya fitar, Manjo Janar Babagana Monguno (mai ritaya) ya ce ‘yan jarida sun rikada kalamansa bayan hirar da ya yi da BBC Hausa. Babagana Monguno ya bayyana cewar a hirar da aka yi da shi, babu inda ya nuna an yi awon-gaba da kudin makamai. A cewarsa, ya jaddada kokarin gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ne na maganin…
Read MoreIronsi, Gowon Da Obasanjo Sune Tushen Matsalar Tsaron ?asar Nan – Sultan
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar III ya ce Janar Aguyi Ironsi, Yakubu Gowon da Olusegun Obasanjo ne suka kafa tushen rashin tsaro a Nijeriya. Shugaban majalisar sarakunan Nijeriya ya ce dokar Ironsi ta 1966, Gowon ta 1967 da Obasanjo 1976 ne suka kwacewa sarakuna iko. Ya tabbatar da cewa Turawan mulkin mallaka suna da hikima a dokokin da suka tsara da kuma ikon da suka baiwa sarakunan gargajiya. Shugaban majalisar sarakunan kasar nan kuma sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, a ranar Alahmis yace mulkin janar Aguiyi…
Read MoreTsoffin Shugabannin Tsaro Sun Ci Ku?in Makamai
Mai ba Shugaban kasa shawara kan harkokin tsaron ?asa Janar Babagana Monguno mai ritaya ya yi zargin cewa wasu kudaden da aka ba tsaffin hafsoshin tsaro domin sayan makamai sun yi batan dabo. A cewar Monguno, an bada kudaden ne domin sayen makamai don karfafa yakin yan ta’addan Boko Haram, amma tabbas tsoffin Shugabannin tsaro ne suka cinye ta. Janar Monguno ya yi wannan fallasa ne a hirar da yayi da gidan rediyon BBC Hausa ranar Juma’a, 12 ga Maris. Monguno ya kara da cewa sabbin hafsoshin tsaron da Buhari…
Read MoreDa ?umi-?umi: ‘Yan Bindiga Sun Sace ?alibai Mata A Kaduna
?an bindiga sun sace ?aliban makarantar Horar da Harkokin Noma da Abun da suka shafi Gandun Daji ta gwamnatin tarayyya wato Federal College of Forestry Mechanisation a unguwar Mando a cikin garin Kaduna. Har yanzu ba a san adadin daliban da aka sace ba sai dai BBC ta tuntuvbi kwamishinan harkokin tsaro na jihar Samuel Aruwan wanda ya ce yanzu haka yana cikin makarantar kuma suna bincike kan lamarin. Kawo yanzu kusan ?alibai 800 aka sace tun watan Disamba kuma wannan ne karo na uku da aka sace ?alibai daga…
Read More