Bada?alar Makamai: Shugaban Dakarun Soji Ya Bayyana Gaban Majalisa

Rahotanni daga babban birnin tarayya Abuja sun bayyana cewa shugaban sojojin ?asar nan, Janar Ibrahim Attahiru, ya bayyana a gaban kwamitin majalisa don amsa tambayoyi dangane da batun makamai da ake ta cece kuce akai. Majalisar ta kafa kwamitin ne domin bincikar yanda aka siya, aka yi amfani da makamai da harsasai da sauran kayan ya?i a rundunar sojoji da sauran hukumomin tsaro. Kwamitin ya gayyaci shugaban sojojin a?alla sau biyu domin yazo ya amsa tambayoyi kan yadda aka siya makaman da kuma yadda aka yi amfani da su. Hakanan…

Read More

Sokoto: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane Da Dama A Kauyen Rabah

Kawo yanzu ana cigaba da tattara gawawakin mutane da dama wadanda ‘yan bindiga suka yiwa kisan gilla a kauyen Rarah dake cikin karamar hukumar mulkin Rabah ta jahar sokoto da tsakar ranar yau dinnan kamar yadda muka baku labarin dazu. Daga cikin wadanda aka cinto gawawakin su Akwai ‘yan sakai da kuma Limamin masallacin jumu’ah na 2 dake kauyen Liman Shehu Rarah da wasu mutane. ‘yan ta’addan sun tabka Babbar barna a kauyen da har yanzu ba’a ida kammala tantancewa Ba. Amma sai dai, bayan sun kashe mutane haka ma…

Read More

Kisan ‘Yan Arewa: Shiru A Arewa Ba Tsoro Bane – Babba Kaita

Sanata Ahmad mai wakiltar maza?ar Katsina ta Arewa a majalisar Dattawa Sanata Ahmed Babba Kaita, ya yi kira da babbar murya akan a dakatar da kashe ‘yan arewa da ake faman yi a kudancin ?asar nan cikin gaggawa, ba tare da ?ata lokaci ba. Sanata Babba Kaita, ya cigaba da cewar, kamar dai yadda yan kudancin ?asar nan ke walwala a Arewa, yakamta abar kowane ?an arewa ya yi rayuwa cikin kwanciyar hankali a sashin Kudancin kuma yakamata abarsu su yi kasuwancin a kudanci kamar yadda kundin tsarin mulkin ?asar…

Read More

Gwamnoni Sun Bukaci Sabon Shugaban ‘Yan Sanda Ya Kawo ?arshen ‘Yan Ta’adda

Kungiyar Gwamnonin Arewa sun yi kira gami da neman sabon Shugaban rundunar ‘yan sandam Najeriya Usman Alkali, da yayi dukkanin mai yiwuwa wajen ganin tsaro ya dawo a kasar nan musanman yankin Arewa. Shugaban kungiyar gwamnonin na Arewa kuma Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong ne ya yi kiran a ranar Asabar, 10 ga Afrilu, a cikin sakon taya murna ga sabon shugaban ‘yan sandan, da ?ungiyar gwamnonin ta fitar. A cikin wata sanarwa ta bakin mai magana da yawunsa, Makut Macham, ya ce Alkali ya cancanci wannan sabon matsayin duba…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Fi Sau?in Gani Akan Buhari – Gumi

Babban Malamin Addinin Musulunci nan mazaunin garin Kaduna Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmoud Gumi, ya bayyana cewar a fili yake ganin ‘Yan Bindiga ya fi sauki akan ganin Shugaban Kasa Buhari babu shakka a hakan. A cewar Sakataren ?ungiyar Dattawan Arewa Dr Hakeem Baba Ahmed, yace Dr. Ahmad Gumi ya fa?awa masu ruwa da tsaki a yankin cewa ya da?e yana ?o?arin ganin Buhari kan batun tabar?arewar tsaro amma hakan bai yi wu ba. Malamin addinin ya ziyarce dazuka daban-daban domin tattaunawa da ?an bindigan da nufin kawo karshen hare-haren…

Read More

Bauchi: An Gurfanar Da Matasa 30 Bisa Zargin Aikata Manyan Laifuka

Kwamishinan Yan’sanda na Jihar Bauchi Sylvester Alabi ya Gurfanar da matasa su kimanin Talatin 30 Bisa ga Zargin aikata manyan Laifuffuka da suka hada da garkuwa da mutane, satar shanu, fashi da makami, kwacen wayar tafi da gidanka. da sauransu. Kwamishina Alabi, ya ja hankalin al’umma da su cingaba da bama Jami’an tsaro goyon baya wajen bankado masu aikata laifi, don samun inganci a rayuwar Al’umman gari baki daya, A lokacin da yake ma Yan’jarida Karin haske kan wadanda ake Zargin yace dukkanin su, ankamasu ne kan aikata fashi da…

Read More

Zan Dawo Da Tsaro Cikin Hayyacinshi – Sabon Shugaban ‘Yan Sanda

Sabon Shugaban ‘yan sandan ya yi alkawura da dama na sakewa da karfafa rundunar ‘yan sandan Najeriya a daidai lokacin da satar mutane, kisan rashin tunani, da duk wasu nau’ikan aikata laifuka ke addabar kasar. An ruwaito cewa shugaban ‘yan sandan ya tabbatarwa da’ yan kasar cewa wa’adinsa zai ba da fifiko wajen kafa ‘yan sandan jiha a matsayin babbar dabarar yaki da kawar da ta’addanci. Da yake bayyana cewa zai ci gaba daga inda wanda ya gada ya tsaya, Baba ya ce: “Za mu ci gaba da aiki da…

Read More

Tsaro: Mafarkin ‘Yan Najeriya Ya Kusa Tabbata – Magashi

Ministan tsaron Nijeriya Janar Bashir Salihi Magashi ya umarci dakarun sojojin Nijeriya da su ci gaba da matsawa ‘yan ta’addan Boko Haram dake addabar ‘yan Nijeriya a yankin Arewa maso gabas, da ‘yan ta’addan daji masu garkuwa da mutane a cikin yankin Arewa maso yamma da sauran yan ta’addan dake addabar kasar baki daya. A cikin sakon da ministan ya saki, ya tabbatar wa da duniya cewa dakarun sojojin Nijeriya da sauran jami’an tsaro na matukar kokari wajen dakile matsalar tsaron da ya addabi kasar. Janar Magashi ya ci gaba…

Read More

Usman Alkali Ya Zama Sabon Shugaban ‘Yan Sanda

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin mataimakin Shugaban ‘Yan Sandan Najeriya Usman Alkali Baba, a matsayin sabon shugaban rundunar ‘yan sandan Najeriya. Usman Alkali ya maye gurbin Mohammed Abubakar Adamu, wanda wa’adin Shugabancin sa ya ?are kamar yadda dokokin kasa suka tanada. Ministan kula da harkokin ‘yan sandan Najeriya, Maigari Dingyadi ne ya sanar da hakan ga manema labaran gidan gwamnati a ranar yau Talata. A ranar 4 ga watan Fabrairun shekarar nan ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara wa’adin mulkin shugaban ‘yan sandan Najeriya Mohammed Adamu.…

Read More

An Bada Umarnin Kamo Tsagerun Da Suka Kaiwa ‘Yan Sanda Hari A Imo

Babban Baturen ‘Yan sandan Najeriya Sufeta Janar Mohammed Adamu, ya dora alhakin kai hari ofishin yan sanda na jihar Imo akan kan kungiyar Tsagerun Inyamurai (IPOB) inda ya bayyana fusatarshi akan haka da kuma ?aukar matakan da suka dace wajen ladabtar da Tsagerun. A cikin sanarwar da kakakin rundunar ‘yan sanda, CP Frank Mba ya fitar a madadin sufeta janar na ‘yan sandan, ya ce Shugaban ‘yan Sandan ya umurci kwamishinan ‘yan sandan jihar Imo ya gudanar da sahihin bincike da nufin gano wadanda suka kai harin domin su fuskanci…

Read More

Zanga-Zangar Landan Adawa Ce Da Rashin Kunya Ga Buhari – Abba

An bayyana zanga-zangar da wasu ‘yan Najeriya mazauna Ingila suka yi wa Buhari a birnin Landan da cewar tsantsar adawa ce da rashin kunya wadanda suka yi Zanga-Zangar suka gwada wa Buhari. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin wani jigo a jam’iyyar APC ta Jihar Kaduna Alhaji Abdullahi Gambo Abba lokacin da yake tsokaci akan Zanga-Zangar a yayin wata tattaunawa da manema labarai da ya yi a Kaduna. Abdullahi Gambo Abba wanda ke ri?e da Sarautar Jakadan Hayin Banki Kaduna ya ?ara da cewar, abin da wadannan ‘yan Najeriyar…

Read More

Ba Zan Ta?a Yin Sulhu Da ‘Yan Bindiga Ba – El Rufa’i

Gwamnatin Jihar Kaduna ?ar?ashin jagorancin Gwamnan jihar Nasir Ahmad El-rufa’i ta musanta labarin da ake ya?awa cewa an na?a wata tawaga da zata jagoranci tattaunawa da ‘yan bindiga a fadin Jihar. Kwamishinan tsaro da al’amuran cikin gida, Samuel Aruwan, ya bayyana haka ga manema labarai a ranar Lahadi. Ya ce gwamnatin Kaduna ?ar?ashin jagorancin Malam Nasir Ahmad Elrufa’i ta ji labarin ana ya?a jita-jita a kafar sada zumunta cewa gwamnatin ta na?a wakilai da zasu tattauna da yan bindiga a madadinta. A jawabin da kwamishinan ya yi a madadin gwamnan…

Read More

An Bindige ‘Yan Kasuwar Arewa 7 A Jihar Imo

Rahotanni sun ce an harbe mutanen ne a lokuta daban-daban a garin Orlu da Umaka da ke karamar hukumar Njaba tsakanin ranar Juma’a da Asabar. Wani da abin ya faru a kan idonsa Harisu Umaru Ishiaku, ya ce wadanda suka yi kisan suna sanye ne da kayan sojoji, kuma da misalin karfe 8:30 na dare ne suka shiga kasuwar Afor Umuaka suka farwa mutanen. Yace hudu daga cikin wadanda aka kashe da shekarunsu ke tsaknin 30 zuwa 45 sun dade suna rayuwa a yankin na shekaru masu yawa. Hakan yasa…

Read More

An Bindige ‘Yan Kasuwar Arewa 7 A Jihar Imo

Rahotanni daga Jihar Imo dake sashin Kudu maso gabashin Najeriya na bayyana cewar an shiga zaman dar-dar biyo bayan kisan da aka yi wa wasu ‘yan kasuwa su 7 daga yankin arewacin kasar. Rahotanni sun ce an harbe mutanen ne a lokuta daban-daban a garin Orlu da Umaka da ke karamar hukumar Njaba tsakanin ranar Juma’a da Asabar. Wani da abin ya faru a kan idonsa Harisu Umaru Ishiaku, ya ce wadanda suka yi kisan suna sanye ne da kayan sojoji, kuma da misalin karfe 8:30 na dare ne suka…

Read More

Matsalar Tsaro: Gumi Ya Yi Ganawar Sirri Da Obasanjo

Shahararren malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya kai ziyara ga tsohon shugaban ?asa, Olusegun Obasanjo, a Abeokuta, Jihar Ogun. Rahotanni sun bayyana cewa shahararren malamin na can a yanzu haka suna gudanar da taro da Obasanjo a gidan tsohon Shugaban kasar. An ruwaito cewa malamin ya isa gidan tsohon shugaban ?asar dake garin Abeokuta da misalin ?arfe 11:00 na safiyar yau Lahadi. Mai taimaka ma Obasanjo kan harkokin ya?a labari, Kehinde Akinyemi, ya tabbatar da zuwan malamin ga manema labarai ya kuma ce akwai wasu shugabannin addinai da suka…

Read More

Ministan Tsaro Ya Ro?i ‘Yan Najeriya Su Sanya Dakarun Soji Cikin Addu’a

Ministan tsaron ?asar nan, Bashir Magashi, ya ro?i kiristoci da su yi ma sojojin ?asar nan addu’a don kawo ?arshen ta’addanci. A wani jawabi da ya fitar ran Asabar ta hannun mai taimaka ma ministan kan harkokin ya?a labarai, Mohammad Abdulkadri, Magashi ya ro?i mabiya addinin kirista da su yi amfani da wannan damar ta bikin ista su ro?i dawowar zaman lafiya a ?asar nan. Ministan ya ce, lokacin biki ista lokaci ne da yakamata mu ro?i taimakon Ubangiji ya shigo lamurran mu don samun hanyoyin magance ?alubalen tsaro da…

Read More

Nasarawa: ‘Yan Bindiga Sun Bindige Shugabannin Miyyeti Allah

Rundunar ?an sandan jihar Nasarawa ta ce wasu ?an bindiga sun harbe shugaban ?ungiyar makiyaya ta Miyetti Allah na jihar da kuma shugaban ?ungiyar na ?aramar hukumar Toto. Rundunar ta tabbatar da kashe su a cikin wata sanarwar da kakakinta Ramham Nansel ya fitar a ranar Asabar. Sanarwar ta ce ana tunanin ?an bindiga makiyaya ne suka kai wa shugaban Miyetti Allah na jihar Mohammed Hussaini hari suka harbe shi. ?an bindigar sun kuma kashe shugaban ?ngiyar ta Miyetti Allah na ?aramar hukumarToto a kasuwar Garaku. Sanarwar ta ce bayan…

Read More

Harbo Jirgin Yaki: Rundunar Soji Ta Karyata Boko Haram

Rundunar Sojin saman Najeriya sun musanta i?irarin da ?an ?ungiyar boko haram suka yi a wani bidiyo na harbo jirgin ya?in sojojin da aka nema aka rasa tun ranar Laraba, 31 ga watan Maris. Kamar yadda kafafen Jaridu suka wallafa, Boko haram sun saki wani bidiyo suna tabbatar wa da duniya cewa sune suka harbo jirgin ya?in. Sai dai babban jami’in hul?a da jama’a na sojin saman Najeriya, Air Commodore Edward Gabkwet ya musanta maganar wannan bidiyon da ?an Boko Haram suka saki. Ya ?ara da tabbatar wa da duniya…

Read More

Rayuwar Fulani Na Cikin Hatsari A Kudancin Kaduna – Miyyeti Allah

Shugabannin kungiyar Fulani ta Miyatti Allah ta kasa reshen Jihar Kaduna karkashin jagorancin Haruna Usman Tugga, sun bayyana cewa duk da irin kokarin da suke yi domin ganin an samu zaman lafiya tsakanin al’ummar Fulani da Katafawa a kowane yanki sai gashi a kwanan nan an kashe masu mutane 7, Shanu 712 da kuma Tumaki 138 a yankin Gora Gan da ke Kudancin Kaduna. Mun samu wannan asarar ne a cikin kwanakin sati daya kacal.A cikin wata takardar da suka karantawa manema labarai a Kaduna mai dauke da sa hannun…

Read More

Idan Muka Fallasa Masu ?aukar Nauyin ‘Yan Bindiga Kowa Sai Ya Firgita – Buhari

Fadar Shugaban kasa ta ce gwamnatin tarayya ta gano wadanda ke daukar nauyin Boko Haram da ‘yanbinda da zai girgiza jama’a. Fadar, ta ce akwai alaka tsakanin masu daukar nauyin masu satar jama’a, ‘yanbindiga da kuma Boko Haram. A cewar mai Magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, Mallam Garba Shehu, daga cikin masu daukar nauyin ‘yanta’addar, akwai ‘yan kasuwar musayar kudi da ke da jama’a a kasashen waje. Ya ce akwai shaidar da ke tabbatar da ana turo kudi daga Hadaddiyar Daular Larabawa, zuwa ga shugabannin kungiyar Boko Haram.…

Read More