Ofishin hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) na jihar Borno, ya gurfanar da Aisha Alkali Wakil, wacce aka fi sani da Mama Boko Haram a gaban wata babbar kotu da ke jihar Borno. An gurfanar da Mama Boko Haram a gaban Mai shari’a Aisha Kumaliya sakamakon zarginta da ake yi da laifuka hudu da suka hada da: hada kai wurin zamba, bada bayanan bogi da kuma damfarar kudi har N6 miliyan. A wani zaman kotun, lauyan masu gurfanarwa, Mukhtar Ali ahmad,…
Read MoreCategory: Tattalin Arziki
Tattalin Arziki
Buhari Ya Dawo Da Tallafin Man Fetur
Sababbin alkaluman da kamfanin NNPC ya fitar ya nuna cewa gwamnati ta fitar da Naira biliyan biyar domin cike gibin da aka samu a watan Yunin shekarar nan. Jaridar Vanguard ta fitar da rahoto cewa NNPC ta biya makudan kudi a sakamakon banbamcin da aka samu wajen saida man fetur a gidajen mai ta yadda za a ci riba. Abin da gwamnatin tarayya ta biya ta hannun NNPC shi ne Naira biliyan 5.348bn, ta hakane masu harkar mai za su ci riba a kan yadda su ka rika saida lita.…
Read More?ungiyar Kare Hakkin Talakawa Ta Maka Buhari Kotu
?ungiyar kwatowa talaka hakkokinsu da tabbatar da adalci (SERAP) ta maka Shugaban Nigeria, Muhammadu Buhari a babbar kotun gwamnatin tarayya da ke Abuja. SERAP ta maka shugaban kasar ne saboda gaza bayyana sunayen mutanen da gwamnati tace ta kwato biliyan 800 (N800bn) daga wajensu, da kuma ayyukan da aka yi da kudaden. Shugaban kasar a ranar 12 ga watan Yuni, 2020 ya yi jawabi mai tsayin sakin layi 78, inda ya bayyana cewa gwamnati ta kwato N800bn daga barayin kasa. Ya sanar da cewa an yi amfani da kudaden da…
Read MoreN-Power: Za Mu Biya Ragowar Masu Cin Gajiyar Shirin – Sadiya
Ministar Harkokin Agaji da Jin?ai, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta amince a yi biya na ?arshe ga ‘yan rukuni biyu na masu cin moriyar shirin tallafi na N-Power wanda ?aya ne daga cikin shirye-shiyen gwamnati na agaza wa matasa. Wata sanarwa da mai taimaka wa ministar kan ya?a labarai, Madam Nneka Anibeze, ta rattaba wa hannu, ta bayyana cewa ministar ta bada umarnin ne a ranar Litinin, 24 ga Agusta, 2020. A cewar ta, ministar ta bada umarnin a biya ku?in ne ga masu cin moriyar shirin na N-Power a…
Read MoreBada?alar NDDC: ‘Yan Siyasa Sun Mayar Da Hukumar Na’urar ATM – Akpabio
Ministan lura da yankin Niger Delta Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana hukumar NDDC da aka dorawa alhakin raya yankin a matsayin na’urar ATM da ‘yan siyasa ke tatsar kudin da suke kashewa wajen yakin neman zabe. Ministan ya bayyana haka ne yayin karbar bakuncin tawagar kungiyar dillalan man fetur ta Najeriya IPMAN a birnin Abuja a karshen makon nan. Sanata Akpabio yace matsalolin rashawa da almundahana sun dade da yiwa hukumar raya yankin na Niger Delta NDDC, katutu taswon akalla shekaru 19, Kafin nada shi Ministan lura da yankin a…
Read MoreCin Amanar ?asa: An Bu?aci Buhari Ya Hukunta Magu
Kwamitin fadar shugaban kasa da aka nada domin binciken dakataccen shugaban hukumar hana almundahana EFCC, Ibrahim Magu, ta bada shawara a sallami Magu. A labarin da The Cable ta samu, kwamitin karkashin jagorancin tsohon Alkalin kotun daukaka kara, Ayo Isah Salami, ta baiwa Buhari jerin shawarin da tayi kuma daga ciki shine a hukunta Magu kan zargin rashawa da ci da kujerarsa. An zargi Magu da saba dokar CCB ta hanyar kin bayyana wasu dukiyoyin da ya mallaka lokacin da ya shiga ofis a 2015. Hakazalika, kwamitin ta baiwa Buhari…
Read More‘Yan Najeriya Milyan 54 Ne Ke Fama Da Ba?in Talauci – Hukumar ?ididdiga
Hukumar Kididdigar Alkaluman Bayanai ta Kasa (NBS), ta fitar da lissafin cewa akwai kashi 27.1 na yawan ‘yan Najeriya da ba su da aikin yin da za su rika samun kudin abincin yau ko na gobe. Wannan kididdiga na nufin idan yawan jama’a a Najeriya sun kai milyan 200, to milyan 54,200 ba su da aikin yi, kuma basu da abincin yau da na gobe. NBS ta ce wannan Kididdiga ta yawan adadin wadanda aka tabbtar ne a watannin Aprilu, Mayu da Yuni na cikin 2020. Rabon da NBS ta…
Read MoreBada?alar EFCC: Da Ni Aka Yi Amfani Wajen ?aure Magu – Lauya
Wani Lauya mai suna Victor Giwa dake zaune a babban birnin tarayya Abuja, ya ce an dauko shi haya ne da nufin a cafke tsohon mukaddashin shugaban hukumar EFCC watau Ibrahim Magu. Kwamitin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa karkashin Ayo Salami ya na binciken ayyukan da EFCC ta yi a lokacin da Ibrahim Magu ya ke rike da hukumar. Ana zargin Magu da karkatar da kudin da hukumar EFCC ta karbo daga hannun barayin gwamnati, da kuma saida kadarorin da aka karbe ga abokai da na kusa da…
Read MoreBada?alar EFCC: Da Ni Aka Yi Amfani Wajen ?aure Magu – Lauya
Wani Lauya mai suna Victor Giwa dake zaune a babban birnin tarayya Abuja, ya ce an dauko shi haya ne da nufin a cafke tsohon mukaddashin shugaban hukumar EFCC watau Ibrahim Magu. Kwamitin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa karkashin Ayo Salami ya na binciken ayyukan da EFCC ta yi a lokacin da Ibrahim Magu ya ke rike da hukumar. Ana zargin Magu da karkatar da kudin da hukumar EFCC ta karbo daga hannun barayin gwamnati, da kuma saida kadarorin da aka karbe ga abokai da na kusa da…
Read MoreRashin Aikin Yi: Kano Na Sahun Gaba A Najeriya – Hukumar ?ididdiga
Hukumar kididdiga ta Najeriya NBS ta sanar da samun karuwar marasa aikin yi daga kashi 23.1 zuwa kashi 27.1 a watanni 6 na farkon shekarar nan. Bayanan da hukumar ta fitar ya nuna cewa yanzu haka Kano ke matsayin ta biyu a jerin jihohin da ke da yawan marasa aikin yi a Najeriya wadanda galibin shekarunsu ya fara daga 15 zuwa 60 . Alkaluman hukumar kididdigar sun nuna cewa jihar ta Kano da ke arewacin Najeriyar na da jumullar mutum miliyan 1 da dubu dari 4 da 20 galibinsu matasa…
Read MoreCORONA: Za A Dawo Da Zirga-zirgan Jiragen Sama Na ?asa Da ?asa
Ministan Sufurin jiragen sama Hadi Sirika ya bayyana cewa za afara zirga-zirgar jiragen sama na kasa-da-kasa daga ranar 29 ga Agusta, na wannan shekarar ta 2020 da muke ciki. Sirika ya ce filin jirage saman Abuja da Legas ne za su fara aiki tukunna, domin tabbatar da bin tsari da dokokin kariya daga cutar CORONA. Wannan sanarwa na kunshe ne a jawabin da Minista Sirika yayi a taron kwamitin shugaban kasa kan dakile yaduwar Korona a Najeriya, ranar Litinin. Sai dai tun bayan fitar da wannan sanarwar, jama’a ke ta…
Read MoreBada?alar Abacha: ?asar Ireland Za Ta Dawo Wa Najeriya Da Naira Biliyan Biyu
Gwamnatin kasar Ireland ta sanya hannu kan takardar yarjejeniya da gwamnatin Najeriya don dawo da wasu makudan kudi da tsohon shugaban kasan mulkin Soja, marigayi Janar Sani Abacha, ya boye a kasar €5.5m da yake daidai (N2bn). Ma’aikatar shari’a da daidaito ta kasar Ireland ta bayyana hakan ranar Alhamis, Kudin na cikin $5billion da tsohon shugaban kasan ya wawura tsakanin 1993 da 1998 da yayi mulki. Ministar shari’ar kasar Ireland, Helen McEntee, tace, “Ina matukar farin ciki akan sanya hannu kan wannan takardan yarjejeniyar tsakanin Ireland da Najeriya.” “Wannan shine…
Read MoreBorno: Zulum Ya Samar Da Filayen Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira
Gwamnatin jihar Borno ta samar da filayen noma dubu goma a kananan hukumomin Bama da Konduga. Kwamishinan ma’aikatar ayyukan noma Engr Bukar Talba ne ya bayyana hakan, ya yin da ya ziyarci filayen noma da gwamantin jihar ta samar wanda kowane ya kai tsawon kilomita sha bakwai domin gudanar da ayyukan noma. Bukar Talba yace farfado da ayyukan noma na daga cikin manufofin gwamnatin Babagana Umara Zulum domin raya kasa. Idan za a iya tunawa dai, gwamatin jihar Borno ta ce tana kokarin samar da filayen noma a sassan jihar…
Read MoreMatasa Miliyan Biyar Ke Neman Shiga Shirin N-Power – Minista
Ma’aikatar Harkokin Agaji da Jin?ai ta bayyana cewa jimillar matasa 5,042,001 ne su ka yi rajistar shiga kashi na uku (Batch C) na shirin tallafi na N-Power. An rufe rajistar shiga shirin ne a ranar Lahadi da ta gabata, wato 9 ga Agusta, 2020. Rajistar, wadda aka fara ta a ranar 26 ga Yuni, 2020, an so kammala ta ne a ranar 26 ga Yuli amma sai ma’aikatar ta ?ara mako biyu don a bai wa wa?anda ba su yi rajistar ba damar shiga. Ministar Harkojin Agaji da Jin?ai, Hajiya…
Read MoreRashawa: EFCC Ta Tsare Kwamishinan Ganduje
Wani rahoton Daily Nigerian ya nuna cewa kwamishanan kananan hukumomi na jihar Kano, Murtala Garo, na amsa tambayoyi a hannun jami’an hukumar hana almundahana da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC. A cewar rahoton, ana binciken kwamishanan ne bisa mallakan wasu manya dukiya a jihar Kano da birnin tarayya Abuja. Kakakin hukumar EFCC, Dele Oyewale ya tabbatar da hakan ga jaridar yayinda aka tambayeshi. Amma ya ce gayyatan kwamishanan kawai aka yi ba garkameshi ba. Ya ce an gayyaceshi ne don bayani kan wasu abubuwa. Majiya ta…
Read MoreAn Banka?o Manyan Zunubbai 14 Na Ministan Shari’a
Wasu kungiyoyi masu zaman kansu sun yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ya binciki ministan shari’a, Abubakar Malami game da wasu zargi da ke kansa. Wadannan kungiyoyi su na zargin akwai hannun babban lauyan gwamnatin Najeriya, Abubakar Malami SAN a wasu badakala 14 da aka tafka na rashin gaskiya. A wata takarda da aka aikawa shugaban kasa a karshen makon jiya, kungiyoyin sun jefi ministan shari’an da zargin satar kudi, amfani da kuma kujerarsa wajen yin ba daidai ba. Shugabannin ?ungiyoyin CSNAC, CACOL da SayNoCampaign; Olanrewaju Suraju, Debo Adeniran,…
Read MoreCin Amanar ?asa: Ka Yi Gaggawar Hukunta Duk Wa?anda Suka Aikata- PDP Ga Buhari
Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa maganar shugaba Buhari ta tabbatar da abinda ta dade tana fada cewa akwai barayin dukiyar talakawa a Jam’iyar APC. Ta kuma kara da cewa gwamnati na baiwa wadannan barayi kariya ta yadda ba a iya hukunta su. Saidai PDP ta ce tana kira ga shugaban kasar da ya yi himma wajen hukunta wadannan maciya amanar. Sakataren watsa labaran jam’iyyar, Kola Ologbondiyan ne ya bayyana haka ga manema labarai, inda ya ce a baya PDP ta samar da hukumomin yaki da rashawa da cin hanci kuma…
Read MoreBada?alar EFCC Da NDDC: Wa?anda Na Amince Da Su Sun Ci Amanata – Buhari
A ranar Juma’a a fadar shugaban kasa da ke Abuja, shugaban kasa Muhammadu Buhari a karon farko ya yi magana a kan zargin cin rashawa da ake zargin wasu shugabannin cibiyoyin gwamnatin tarayya da hukumomi. Wadannan hukumomin sun hada da hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa da kuma hukumar kula da ci gaban yankin Neja Delta. Shugaban kasar wanda ya yi jawabin bayan kammala sallar idi a gaban fadar shugaban kasa, ya ce wasu manyan masu mukami na gwamnati a karkashin mulkinsa da…
Read MoreSufurin Jirgin ?asa:Za A Cigaba Da Jigilar Fasinjoji Kafin Sallah – Ameachi
Ministan sufuri Chibuike Rotimi Ameachi ya bada umurnin dawo da sufurin jiragin kasa daga Abuja zuwa Kaduna wanda aka dakatar sakamakon bullar cutar covid 19 a karshen watan faburairu. Ameachi ya umurci hukumar dake kula da jiragen kasa su tabbatar da anbi dokokin kula da matakan kariya daga cutar covid 19 kamin a fara jigilar mutane daga Kaduna zuwa Abuja. Ma’aikatar Sufuri ta bayyana sabon farashin jigilar matafiya a shafinta na twita kamar haka Karamin kujera – #3000 Matsakaicin Kujera – #5000 Babban Kujera – # 6000 An samu karin…
Read MoreSufurin Jirgin ?asa: Z A Cigaba Da Jigilar Fasinjoji Kafin Sallah – Minista
Ministan sufuri Chibuike Rotimi Ameachi ya bada umurnin dawo da sufurin jiragin kasa daga Abuja zuwa Kaduna wanda aka dakatar sakamakon bullar cutar covid 19 a karshen watan faburairu. Ameachi ya umurci hukumar dake kula da jiragen kasa su tabbatar da anbi dokokin kula da matakan kariya daga cutar covid 19 kamin a fara jigilar mutane daga Kaduna zuwa Abuja. Ma’aikatar Sufuri ta bayyana sabon farashin jigilar matafiya a shafinta na twita kamar haka Karamin kujera – #3000 Matsakaicin Kujera – #5000 Babban Kujera – # 6000 An samu karin…
Read More