Ministan jinkai da bada tallafi, Sadiyya Farouk ta shaida cewa akwai dayawa daga cikin masu amfana da N-Power, wato karbar Alawus duk wata, suna aiki a wasu wuraren, haka bincike ya nuna. A takarda da ministan ta fidda ranar Alhamis, ta ce tabbas akwai wadanda ba abiya su ba amma kuma ba daga ofishinta bane aka samu wannan matsala, tuni ofishin ta ta mika sunayen mutum sama da 500,000 domin a tantance su a biyasu kudadaen su na baya. Ta ce akwai tantance sunaye da ake tayi ne domin bankado…
Read MoreCategory: Tattalin Arziki
Tattalin Arziki
Bada?alar EFCC: An Hana Magu Gabatar Da Takardar Kare Kai – Lauya
Tsohon shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu da lauyansa Wahab Shittu a ranar Alhamis, 23 ga watan Yuli sun so gabatar da wata takarda mai dauke da shafuka 34 gaban kwamitin bincike, Takardun na dauke da hujjojin kariya ga Ibrahim Magu, sai dai rahotanni sun bayyana cewa an hanasu gabatar da hujjojin gaban kwamitin fadar shugaban kasar. Mun ruwaito maku cewa Magu da lauyansa sun bayyana gaban kwamitin binciken dake karkashin mai shari’a Ayo Salami da misalin karfe 1 na rana har zuwa karfe 6 na yamma. Rahotanni sun bayyana cewa…
Read MoreYa?i Da Talauci: Buhari Ya Amince Da Rabawa Matasa Naira Biliyan 75
Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da ware N75bn domin samar da shiri na musamman da zai tallafawa matasan kasar, da nufin bunkasa rayuwarsu. Ministan matasa da Wasanni, Sunday Dare ya bayyana hakan ga ‘yan jaridun fadar shugaban kasa, bayan fitowa daga taron majalisar zartaswar da aka shafe awanni takwas ana yinsa. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya jagoranci zaman majalisar zartaswar. A cewarsa, wadanda ke a cikin shekarun samartaka kuma masu tsarin kasuwanci na gaskiya kuma suke zaune a kusa da inda aka gina bankunan ‘yan kasuwa 125 a…
Read MoreRashin Kama Diezani: Laifin Malami Ne Ba Na EFCC Ba – Magu
Tsohon shugaban hukumar EFCC da aka dakatar, Ibrahim Magu, ya yi raddi game da zargin da ake jifarsa da su, daga ciki har da kawo matsala a shari’ar Diezani Alison-Madueke. Ana zargin Ibrahim Magu da hannu wajen bata yunkurin gwamnatin Najeriya na dawo da Diezani Alison-Madueke da wasu da ake zargi da laifin sata domin ayi masu shari’a. Mista Ibrahim Magu ya musanya wannan zargi, ya maida laifin kan mai zargin na sa watau ministan harkar shari’a na kasa, Abubakar Malami, ya ce laifin sa ne ba na hukumar sa…
Read MoreKwangilolin NDDC: ‘Yan Majalisa Ake Ba- Akpabio
Ministan Neja-Delta, Godswill Akpabio ya shaida wa kwamitin majalisa ranar Litini cewa mafi yawan kwangilolin da hukumar NDDC ke ba da wa, ‘yan majalisar Kasa ake rarrabawa. Wannan kalamai na Akpabio ya harzuka ‘yan kwamitin dake sauraren sa a lokacin da yake jawabin sa. Dakin taro dai ya barke da hayaniya kafin daga baya komai ya lafa. Kusan duka shugabannin sassan hukumar sun bayyana yadda aka rika kashe mu raba a tsakanin manyan darektocin hukumar da kuma ma’aikata. Manajan Darektan riko na hukumar raya yankin Neja-Delta, Kemebradikumo Pondei, ya bayyana…
Read MoreKwagilololin NDDC: ‘Yan Majalisa Ake Ba – Akpabio
Ministan Neja-Delta, Godswill Akpabio ya shaida wa kwamitin majalisa ranar Litini cewa mafi yawan kwangilolin da hukumar NDDC ke ba da wa, ‘yan majalisar Kasa ake rarrabawa. Wannan kalamai na Akpabio ya harzuka ‘yan kwamitin dake sauraren sa a lokacin da yake jawabin sa. Dakin taro dai ya barke da hayaniya kafin daga baya komai ya lafa. Kusan duka shugabannin sassan hukumar sun bayyana yadda aka rika kashe mu raba a tsakanin manyan darektocin hukumar da kuma ma’aikata. Manajan Darektan riko na hukumar raya yankin Neja-Delta, Kemebradikumo Pondei, ya bayyana…
Read MoreBiliyan 40: Shugaban NDDC Ya Hau Bori Gaban Kwamitin Bincike
Mukaddashin shugaban Hukumar NDDC masu kula da yankin Naija Delta ya tayar da bori a gaban kwamitin bincike na majalisar wakilai. Wanda suke tuhumarsa da salwantar da fiye da naira biliyan ar’aba’in a hukumar tasa. Jim kadan bayan gurfanar sa a gaban kwamitin don amsa tambayoyi, sai ya kife a kasa ya fara farfadiya. Nan take zaman ya tashi sakamakon hargitsi da aka samu.
Read MoreCin Hanci Da Rashawa: Sunusi Ya Bada Magani
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya magantu kan musababbin da ya sanya mummunar dabi’a ta cin hanci da rashawa ta ke ci gaba da tsananta a Najeriya. Sarki Sanusi ya ce dabi’a ta cin da rashawa za ta ci gaba da fadada a kasar nan matukar za a ci gaba da samun mutanen da ba su cancanta suna rike mukamai da akalar jagoranci a kasar. Haka zalika tsohon Gwamnan Babban Bankin na Najeriya, ya ce nuna wariya da ake yi wajen nadin mukamai ko kuma cike gurabe a wuraren…
Read MoreYa?i Da Rashawa: Ka Kori Malami In Har Da Gaske Ne – Lauya Ga Buhari
Kabir Akingbolu, lauya mai rajin kare hakkin dan Adam, ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kori Abubakar Malami, Antoni janar na tarayya kuma ministan shari’a. Da yake zargin Malami da amfani da kujerarsa ba ta yadda ya dace ba, lauyan ya shawarci shugaban kasa da ya dauki mataki in har da gaske yana yaki da rashawa. Jaridar The Cable ta ruwaito yadda Malami ya saka lauyoyin Najeriya biyu Oladipo Okpeseyi da Temitope Adebayo, don samo kudin Abacha har $321 miliyan daga Switzerland, aikin da Enrico Monfrini, wani lauyan…
Read MoreKamun Da Aka Yi Mini Shiri Ne Kawai Na Cin Mutunci – Magu
Tsohon Shugaban hukumar EFCC ya karyata wannan zargi ta bakin wani Lauyansa sa’a 24 bayan samun ‘yanci, Ibrahim Magu ya rubuta takarda ga kwamitin shugaban kasa da ke binciken zargin badakala a EFCC, inda ya kare kansa. Gidan talabijin na Channels TV ya bada rahoto cewa tsohon shugaban hukumar ta EFCC, ya rubuta takardarsa ne zuwa ga shugaban kwamitin bincike, Ayo Salami. Ibrahim Magu ta bakin lauyansa, Wahab Shittu ya bayyana zargin cewa ya ba mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, Naira biliyan 4 a matsayin karya. Haka zalika shugaban na…
Read MoreKamun Da Aka Yi Mini Shiri Ne Kawai Na Cin Mutunci – Magu
Tsohon Shugaban hukumar EFCC ya karyata wannan zargi ta bakin wani Lauyansa sa’a 24 bayan samun ‘yanci, Ibrahim Magu ya rubuta takarda ga kwamitin shugaban kasa da ke binciken zargin badakala a EFCC, inda ya kare kansa. Gidan talabijin na Channels TV ya bada rahoto cewa tsohon shugaban hukumar ta EFCC, ya rubuta takardarsa ne zuwa ga shugaban kwamitin bincike, Ayo Salami. Ibrahim Magu ta bakin lauyansa, Wahab Shittu ya bayyana zargin cewa ya ba mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, Naira biliyan 4 a matsayin karya. Haka zalika shugaban na…
Read MoreShari’a: Saraki Ya Yi Nasara Akan EFCC
A ranar Alhamis, 16 ga watan Yuli, 2020, babban kotun tarayya da ke Legas ta zauna game da shari’ar da ake yi tsakanin Bukola Saraki da hukumar EFCC. Kotu ta yanke hukuncin cewa gwamnatin tarayya ta maida wasu gidaje biyu da aka karbe daga hannun tsohon shugaban majalisar dattawan. Alkali mai shari’a Rilwan Aikawa ya maidawa tsohon gwamnan jihar Kwara, Bukola Saraki gidajen na sa ne yayin da ya ke yanke hukunci a jiya. A watan Disamban 2019, EFCC ta yi nasarar farko a kotu, aka ba hukumar damar rike…
Read MoreLallai A Mayar Da Magu Bakin Aiki Muddin Ya Ku?uta Daga Zargi – Lauya
Lauyan Magu, Rosin Ojaomo, ya ce idan mai shari’a Malami ya gano cewa Magu bai aikata ko daya daga cikin zargin da ake ba, toh shugaban kasa ya mayar da shi kujerarsa. Sai dai, Adesina ya ce shi ba lauya bane balle ya san ko daidai bane abinda kwamitin yayi na tsare Magu har tsawon kwanaki 10. Amma ya ce akwai yuwuwar wasu takardu masu alaka da binciken ne basu so a taba yayin da suke aikinsu.
Read MoreGwamnatin Tarayya Ta Kori Ma’aikatan Man Fetur 850 Daga Aiki
Kamfanin samar da man Nijeriya na NNPC ya kori ma’aikatan sa 850 kuma akasarin su sun fito ne daga matatun man kasar da basa aiki yadda ya dace. Sakataren kungiyar manyan ma’aikatan man kasar na PENGASSAN, Lumumba Okugbawa yace ma’aikatan da aka sallama sun kunshi kwararru da wadanda ba kwararru ba, tare da wadanda ke taimakawa wajen tafiyar da matatun man. Kamfanin man NNPC bai yi bayani kan korar ma’aikatan ba, sai dai a makwannin da suka gabata, shugaban sa Mele Kyari ya bayyana damuwa kan asarar da kamfanin keyi…
Read MoreBada?alar EFCC: An Yi Binciken ?wa?waf A Ofishin Magu
A ranar Litinin, 13 ga watan Yuli, 2020, aka tura wasu masu bincike da su ka su ka tsefe ofishin shugaban hukumar EFCC da aka dakatar watau Ibrahim Magu. Rahotanni sunce an lalube ofishin Ibrahim Magu ne a sakamakon binciken da kwamitin Ayo Salami ya ke yi a kan tsohon shugaban hukumar na EFCC. Rahotan ya fahimci cewa an dauki wata na’ura mai kwakwalwa daga ofishin shugaban hukumar. Ana tunanin za a samu muhimman bayanai a cikin wannan gafaka. Bayan haka kuma masu binciken sun taso wasu manyan jami’an EFCC…
Read MoreBada?alar EFCC: An Yi Wa Ofishin Magu Binciken ?wa?waf
A ranar Litinin, 13 ga watan Yuli, 2020, aka tura wasu masu bincike da su ka su ka tsefe ofishin shugaban hukumar EFCC da aka dakatar watau Ibrahim Magu. Rahotanni sunce an lalube ofishin Ibrahim Magu ne a sakamakon binciken da kwamitin Ayo Salami ya ke yi a kan tsohon shugaban hukumar na EFCC. Rahotan ya fahimci cewa an dauki wata na’ura mai kwakwalwa daga ofishin shugaban hukumar. Ana tunanin za a samu muhimman bayanai a cikin wannan gafaka. Bayan haka kuma masu binciken sun taso wasu manyan jami’an EFCC…
Read MoreNeman Kusanci Ga Allah: Magu Ya Koma Kwanan Masallaci
Rahoton da muke samu yanzu ya nuna cewa dakataccen mukaddashin shugaban hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC, Ibrahim Magu, ya daina kwana cikin ofishin ‘yan sanda kamar yadda yayi kwanaki hudu da suka shude, ya koma kwana cikin masallaci. Magu, wanda ke fusktantar bincike gaban kwamitin fadar shugaban kasa karkashin Alkali Ayo Isa Salami, ya koma kwana a Masallacin dake cikin hedkwatar hukumar FCID. An tattaro cewa an gyara ofishin FCID dake Zone 10, cikin birnin tarayya tun lokacin da aka tsare Magu a wajen. Hakazalika,…
Read MoreKaramomi Biyar Na Sabon Shugaban EFCC Muhammad Umar
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a ranar Juma’a ya amince da nadin Muhammad Umar a matsayin mukadashin shugaban hukumar yaki da rashawa ta EFCC. Hakan ya biyo bayan dakatar da Ibrahim Magu da aka yi a matsayin mukadashin shugaban hukumar yaki da rashawar bisa zargin cin hanci da karkatar da kudade. Amma galibin mutane ba su san komai game da sabon shugaban riko na hukumar yaki da rashawar ba shiyasa Legit.ng ta kawo muku wasu muhimman abubuwa da ya kamata su sani game da Umar. Kafin nadinsa a ranar Jumaa, Umar…
Read MoreTakunkumin CORONA: NDDC Ta Kashe Miliyan 475
Majalisar dattawa da kwamitin shugabannin rikon kwarya na hukumar NDDC mai kula da cigaban yankin Neja-Delta su na takaddama a kan zargin yadda akai watandar raba wasu Naira biliyan uku. Jaridar Daily Trust ta ce majalisar dattawa ta na zargin hukumar NDDC da raba wadannan kudi Naira biliyan 3.14 ga ma’aikatanta da kuma jami’an ‘yan sanda. Sanatoci yayin da su ke binciken wasu Naira biliyan 40 da aka wawura a NDDC, sun ce sun gano an yi bushasha da Biliyan uku da sunan tallafin yaki da annobar COVID-19. Da aka…
Read MoreBada?alar EFCC: Ban Ce Osinbajo Ya Kar?i Biliyan Hu?u Ba – Magu
Tsohon Mukaddashin Shugaban hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC, Ibrahim Magu, ya karyata rahotannin da ke cewa ya baiwa mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, kudi N4bn. Ya karyata rahoton ne yayinda ya gurfana gaban kwamitin bincike da fadar shugaban kasa ta shirya karo na hudu ranar Alhamis, 9 ga watan Yuli, 2020. Majiyar Muryar ‘yanci ta ruwaito Magu na cewa ko kadan bai fadawa kwamitin ya ba mataimakin shugaban kasa naira biliyan hudu ba. ” Ya ce ta ina zai samu irin wadannan kudaden…
Read More