Gwamnan Jihar Filato Mista Simon Bako Lalong, ya bayyana cewar Jihar ta yi asara na kimanin Naira Biliyan 75 a sace-sacen da ?atagari suka yi ranar Asabar da Lahadi sakamakon zanga-zangar #EndSARS. An ruwaito yadda wasu ?atagari a jihar suka fasa rumbunan abinci domin neman kayan tallafin Korona, amma wasu suka koma satan kayayyakin mutane da sunan Ganima. Gwamnan ya bayyana hakan ne a hira da matasan jihar kan abubuwan da suka faru a gidan gwamnatin jihar dake Rayfield Jos. “Rahotannin da na samu daga masana shine abubuwan da akayi…
Read MoreCategory: Tattalin Arziki
Tattalin Arziki
Ba Zamu Yi Sake CORONA Ta Yi Mana Illa A Karo Na Biyu Ba – Buhari
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa tattalin arzikin Najeriya bashi da karfin da zai juri a sake rufe shi a karo na biyu, duba da yadda wasu sabbin rahotanni ke bayyana cewar cutar CORONA zata sake dawowa da ?arfinta a duniya. A wani jawabi da shugaban kasa, Muhammad Buhari, ya wallafa a shafinsa na tiwita a ranar Alhamis ya ce tattalin arzi?in Najeriya bashi da ?warin da zai iya jure wani sabon kullen. “Duba da irin halin da wasu ?asashe ke ciki, ya zama dole muyi duk yadda za…
Read MoreAl-Mundahana: Kotu Ta Hana EFCC Kama Tsohuwar Ministar Mai
Wata babbar kotun gwamnatin tarayya da ke Abuja ta hana takardar amincewa hukumar EFCC izinin cafke Diezani Alison-Madueke, tsohuwar ministar albarkatun man fetur. Al?ali Ijeoma Ojukwu, mai shari’ar, ta ki amincewa da bukatar EFCC ne saboda gazawar hukumar na gabatarwa kotun shaidar kotu na kiranye ga ministar a baya. Ta ce ya zama wajibi a gabatarwa kotu takardar shaidar goron gayyatar kotu ga tsohuwar ministar, kafin kotun ta amince ta bayar da izinin cafke Alison-Madueke. Mai shari’ar ta ce, bayar da takardar goron gayyata ga mutum, ba takardar banza bace,…
Read MoreDa ?umi-?umi: Ngozi Ta Zama Shugabar ?ungiyar Kasuwanci Ta Duniya
Tsohuwar Ministar ku?in Najeriya, Dr Ngozi Okonjo Iweala ta zama sabuwar Dirakta Janar ta kungiyar kasuwancin duniya. A cewar majiyoyi daga gamayyar kasashen Turai, ta zama shugabar kungiyar ne bayan nasara kan Yoo Myung-hee, yar kasar Koriya ta kudu, da tazara mai fadin gaske. Wannan nasara da Dr Iweala ta samu ta kafa tarihi a matsayin Mace ta farko da ta zama shugaba a ?ungiyar Kasuwanci ta Duniya. Mai girma Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ya bada sunan Madam Ngozi Okonja Iweala a matsayin ‘yar takara daga Najeriya, a lokacin da…
Read MoreGwamnatin Kaduna Ta Fara Bi Gida-Gida Domin Dawo Da Kayan Tallafin Da Aka Sace
Gwamnatin jihar Kaduna ta fara bi gida gida domin gano kayayyakin tallafin COVID-19 da aka sace a dakin ajiyar kayan da ke wasu garuruwa na jihar. Rundunar ‘yan sanda tare da sauran jami’an tsaro ne za su fara wannan atisayen binciken gida gida don gano kayan tare da cafke wadanda aka kama da laifin satar su. Gwamnan jihar Kaduna Nasiru El Rufa’i ya tabbatar da wannan atisayen a shafinsa na Twitter a ranar Talata. Ya zuwa yanzu, rahotanni suna ta bayyana yadda bata gari ke ci gaba da fasa shaguna…
Read MoreZamu Rage Farashin Data A Najeriya – Pantami
Mataimakin Shugaban zartarwa, na Hukumar Sadarwa ta Najeriya, Umar Danbatta, ya bayyana cewa Ma’aikatar Sadarwa da Tattalin Arziki da karkashin jagorancin Ministan Sadarwa Sheikh Isa Ali Pantami, na shirin rage farashin data daga N1,000 zuwa N390 a kowace gigabyte. Da yake zantawa da manema labarai a Kano ranar Asabar, Mista Danbatta ya bayyana cewa wani bangare na shirin shi ne sabon tsarin watsa shirye-shiryen harkokin sadarwa na kasa baki daya na shekara ta 2020-2025, wanda ya ce dole ne Najeriya ta samar da hanyoyin kafafen sadarwa ta hanyar sadarwa, don…
Read MoreGamayyar ?ungiyoyin Ma’aikata Sun Yi Tir Da Lalata Kadarorin Gwamnati
Gamayyar ?ungiyoyin Ma’aikata sun yi tir gami da Allah wadai da kone-kone gami da sace-sace da lalata Kadarorin Gwamnat, da na sauran jama’ai da ya gudana a Jihar Legas da sauran jihohin dake yankin Kudancin kasar. Bisa ga haka gamayyar ?ungiyoyin ta yi kira da babbar murya ga Shugaban ?asa Buhari, da ya gaggauta ?aukar matakan da suka dace wajen tsaron lafiya da dukiyoyin jama’ar kasar. Hakazalika Gamayyar ?ungiyoyin sun yaba wa wadanda suka suka gudanar da Zanga-Zangar Endsars cikin lumana a fadin kasa, da kyakkyawar manufa inda suka yi…
Read MoreFashe-Fashen Rumbunan Abincin CORONA: Ya Dace A Nemi Gafarar Sadiya – Zalawah
Da yawan marubuta a shafukan sada zumunta (Social Media) musamman masoya Shugaba Muhammadu Buhari na kira ga dumbin ‘yan adawar Gwamnatin tarayya da wasu da suke ganin tsananin rashin tausayi da karerayin da take ya yi yawa a gwamnatin cewa da su nemi yafiya da kuma gafarar Ministar Iftila’i da kuma jinkai da walwala Hon. Sadiya Umar Farooq. A kan yawan karyata ta da ‘yan Nijeriya ke yi duk sanda ta ce an turawa jihohi tirelolin abinci don rabawa talakawan Najeriya, har wasu ke kiran ta da suna (Zubaida) don…
Read MoreZargin Damfara: Kotu Ta Ba Ndume Makwanni Uku Ya Kawo Maina
Babbar Kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta ba Sanata Ali Ndume kwanaki 21 don ya gabatar da tsohon shugaban hukumar fansho ta kasa, Abdulrasheed Maina, wanda kusan karo na 10 kenan bai je shari’a kotun ba tun watan Satumba 2020. Babban mai shari’a Okon Abang, ya bada wannan umurnin ga Sanata Ali Ndume a zaman kotun na yau wanda daman sanatan shine tsayayyen da Maina ya gabatar wa kotun, don matsawar bai gabatar da wanda yake karewa ba a kotu ranar 18 ga watan Nuwamba, kotu…
Read MoreKu Dage Ga Koyon Sana’o’i Ba Jiran Aikin Gwamnati Ba – Pantami Ga Matasa
Ministan sadarwa da fasahar zamani, Dr Isah Ali Pantami, ya bayyana cewa dole ne matasan Najeriya su maida hankali wajen koyon sana’a kuma su daina dogora da shaidan kamalla karatu zalla. Kamar yadda ya bayyana, ‘yan Najeriya sunfi maida hankali ga samun shaida ta karatu fiye da koyon sana’o’i, ya kuma kara da cewa akwai sana’o’i da dama a kasar nan sai dai kuma rashin maida hankali a koyi sana’o’in ya sanya ba a cike guraben ba. “Wasu lokutan idan kaje kaddamar da wani aikin, duk wanda ka kaiwa ziyara…
Read MoreKawar Da SARS: Babu Dalilin Cigaba Da Zanga-zanga – Shugaban Majalisa
Shugaban majalisar dattawa Sanata Ahmed Lawan ya ce zanga-zangar da ta barke a fadin kasar nan a kan cin zarafi da zaluncin da ‘yan sandan SARS ke yi, kwalliya ta biya kudin sabulu. Bayan zanga-zangar a sassan kasar nan, Shugaban ‘Yan Sanda ya sanar da rushe runduna ta musamman ta yaki da fashi da makami a ranar Lahadi, amma masu zanga-zangar sun ki barin tituna. A yayin jawabi a zauren majalisar dattawa a ranar Talata, Lawan ya ce babu bukatar cigaba da zanga-zangar tunda an rusa rundunar. Shugaban majalisar dattawa…
Read MoreKasafin Ku?in 2021: Ministar Ku?i Ta Yi Fashin Ba?i
Ministar ku?i da kula da tattalin arziki Hajiya Zainab Ahmad ta bayyana abin da aka ware wa ma’aikatun Najeriya a kasafin ku?in Shekarar 2021 da shugaban Kasa ya gabatar a gaban Majalisa. Ma’aikatar gidaje da ayyuka, lafiya, da tsaro za su samu makudan kudi a badi, Kasafin ku?in ya nuna gwamnatin tarayya ta na shirin kashe Naira tiriliyan 3.85 wajen ayyukan more rayuwa a shekara mai zuwa na 2021. An ruwaito cewa wadannan makudan kudi da aka ware domin ayyuka, sun zarce abin da aka yi kasafi a shekarar nan,…
Read MoreDa ?umi-?umi: Buhari Zai Rushe EFCC
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aikawa majalisar dattawan kasar nan bukatar sa na sauya fasalin hukumomin yaki da cin hanci da rashawa da dangoginsu da suka hada da EFCC da kuma ICPC. Shugaban majalisar dattijai, Ahmad Lawan, ya karanta wasikar shugaba Buhari a zauren majalisar, mai taken: “Dokar hukumar gurbattun kudade”. “Manufofin hukumar shine sa ido kan dokar da kuma yin ruwa da tsaki a alkinta kudaden da aka kwato daga barayin kasa ta hanyar hadin kai da hukumomin tsaro. Shugaban majalisar ya ce sabuwar dokar za ta magance matsalar…
Read More?ungiyar Kasuwanci Ta Duniya: Ngozi Ta Nemi Gudummuwar Buhari
Shugaban kasa, Muhammad Buhari, ya tabbatarwa da Ngozi Okonjo-Iweala, tsohuwar ministar ku?i, cewa gwamnatin tarayya zata yi duk mai yiwuwa don ganin ta zama shugabar ?ungiyar kasuwanci ta duniya(WTO). Buhari ya yi al?awarin ne yayin da Okonjo-Iweala ta kai masa ziyara a fadar shugaban ?asa da ke birnin tarayya, Abuja. Okonjo-Iweala da Yoo Myung-hee (ministar kasuwanci ta ?asar koriya ta kudu), sune ?an takara da suka kai matakin ?arshe na neman kujerar ?ungiyar kasuwanci ta duniya (WTO). Duk wadda ta samu nasarar lashe zaben kujerar a tsakaninsu itace za ta…
Read MoreKu Yi Tattalin Cikawa Da Imani – Nasihar Obasanjo Ga ‘Yan Najeriya
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya bukaci ‘yan Najeriya da su yi rayuwa tagari domin cikawa da imani da kuma samun damar shiga aljanna. Obasanjo ya sanar da hakan ne a wani taron hadin kai da aka yi na wata Majami’a da ke Ogba a jihar Legas. An yi taron ne domin mika godiya ga Ubangiji a kan nasarar da aka samu wurin birne Olufunsho Salako, matar tsohon dan majalisar wakilai, Apostle Dave Salako. Olufunsho ta mutu ne a ranar Lahadi, 9 ga watan Oktoban 2020 tana da shekaru 59…
Read MoreCin Hanci Da Rashawa: Hukumar Shige Da Fice Ta Kori Jami’ai 60
Hukumar Kula da Shiga da Fice ta ?asa ta ce ta kori jami’anta 60 bayan an kama su suna kar?a ko bada toshiyar baki. Shugaban hukumar, Muhammad Babandede ne ya sanar da hakan a hirar sa da BBC Hausa a ranar Asabar 10 ga watan Oktoba. Ya kuma ce ya ta?a yin ?adda-kama a matsayin mai shara domin ya cafke masu kar?ar toshiyar baki. Babandede ya ce an kori jami’an 60 ne cikin shekaru hudu da suka shude bayan anyi ?arar su “tare da hujjoji” da aka gabatar wa hukumar…
Read MoreZamfara Za Ta Fara Sayar Da Zinare A ?asashen Waje
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya bayyana yadda gwamnatinsa ta tanadi zinari mai kimar Naira Biliyan 5 ga abokan kasuwancinsu na kasar waje. Zailani Bappa, mai bai wa gwamnan shawara akan yada labarai, ya bayyana hakan ga manema labarai a wata takarda a Gusau, babban birnin jihar. Matawalle ya bayyana yadda dama yake da yarjejeniyar sayar wa wasu abokan kasuwancinsu dunkulen zinare na Naira biliyan 5 da dadewa. Matawalle ya sanar da yadda yanzu haka suka siya kilograms 31 na zinare a wurin masu hako zinare daga kasa a…
Read MoreZamfara Za Ta Fara Sayar Da Zinare A ?asashen Duniya
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya bayyana yadda gwamnatinsa ta tanadi zinari mai kimar Naira Biliyan 5 ga abokan kasuwancinsu na kasar waje. Zailani Bappa, mai bai wa gwamnan shawara akan yada labarai, ya bayyana hakan ga manema labarai a wata takarda a Gusau, babban birnin jihar. Matawalle ya bayyana yadda dama yake da yarjejeniyar sayar wa wasu abokan kasuwancinsu dunkulen zinare na Naira biliyan 5 da dadewa. Matawalle ya sanar da yadda yanzu haka suka siya kilograms 31 na zinare a wurin masu hako zinare daga kasa a…
Read MoreIna Fuskantar ?alubalen Rashin Bacci – Ministar Ku?i
Ministar kudi, Zainab Ahmad, ta ce matsala ta farko da ke damunta ita ce ‘haraji’, ta biyu ‘haraji’, haka ma ta uku ita ce ‘haraji’ matsalar zirarewar haraji ta na hanani bacci da ido biyu a bude. Zainab ta bayyana hakan ne yayin da ta ke amsa tambayoyi a wurin wani taro da aka yi domin murnar cikar Najeriya shekaru 60 da samun ‘yanci. Zainab Ahmad ta amsa tambayar da Poju Oyemade, babban Fasto a cibiyar al?awarin kirista (covenant christian church) yayin gudanar da wata tattaunawa da aka shirya domin…
Read MoreNa Yi Nadamar Shigar Da Na Yi Ranar Bikina – Fatima Ribado
A ranar 3/10/2020 aka daura aurena tare da angona Aliyu Atiku Abubakar. Cikin shigar danayi a ranar bikin Wanda ta baiyana surata hakan ya jawo cece kuce a kafafen sadarwa na zamani, inda jamaa sukayita tofa albarkacin bakinsu akai. Tabbas na yi dana sani akan shigar da na yi bayan masoyana da makusanta na sun nuna min illar hakan a takaice” A Cewar Amaryar ba ta ji dadi ba yadda wasu suke ta sukan ta wasu suna zaginta. Wanda hakan bai dace ba domin ba hanyar gyara bane.
Read More