Ya?i Da Talauci: An Fara Raba Ku?a?e A Kaduna

Gwamnatin tarayya ta hannun Ma’aikatar agaji da jin ?ai ta fara raba wa matan karkara kudi Naira dubu 20-20 a karkashin shirin bayar da tallafi ga matan karkara 4,000 a jihar Kaduna domin rage talauci. A cewar gwamnatin tarayya, za a zabi matan 4,000 a fadin kananan hukumomi 23 na jihar wa?anda aka tabbatar suna fama da matsanancin talauci. An gabatar da shirin a cikin shekarar 2020 don ci gaba da aiwatar da tsarin zamantakewa a Gwamnatin Shugaba Buhari. Babban Sakataren Ma’aikatar Bashir Nura Alkali, ya wakilci Ministar jin kai…

Read More

Gwamnatin Tarayya Ta Rage Harajin Shigowa Da Kayayyaki

Shugaban hukumar yaki da masu fasa-kauri a Nijeriya Hameed Ali, ya shaida wa ‘yan jarida a birnin tarayya Abuja cewa suna jiran umarni daga gwamnati a halin yanzu. Kanal Hameed Ali (mai ritaya) ya bayyana cewa kowane lokaci daga yanzu (a jiya), takarda za ta iya fito wa daga ofishin Ministar tattalin arziki na kasa. Jaridar Punch tace ana sa ran cewa a makon gobe ne ragin kudin harajin da gwamnatin tarayya ta yi wajen shigo da motoci daga kasar waje zai fara aiki. Jama’ar Najeriya dai na cigaba da…

Read More

Kotu Ta Bada Umarnin A Yashe Asusun Ajiyar Yari

Wata babbar Kotun tarayya da ke Abuja ta bada umarnin kwace kudaden asusun ajiya da ke Bankuna na tsohon gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari ba tare da wani jinkiri ko ?ata lokaci ba. Kudaden sun hada da wadanda ke bankunan Zenith da Polaris da sauran Bankuna da Gwamnan ke ajiya a fa?in Najeriya kamar yadda BBC Hausa ta wallafa. Kamfanin Dillancin Labarai ya ruwaito cewa kudaden da ke Bankin Polaris sun kai dala hamsin da shida. Akwai Naira miliyan 12.9, Naira miliyan 11.2, dala 30,309.99, Naira 217,388.04, dala 311,872.5 wadanda aka…

Read More

An Yanke Wutar Gidan Marigayi Shehu Shagari

Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki reshen jihar Kaduna (KEADCO) ya yanke wutar gidan shugaban Nijeriya a jamhuriyya ta biyu marigayi Shehu Shagari da ke Sokoto, kan rashin biyan kudaden wuta da suke bi har kimanin sama da Naira miliyan shida. Marigayi Alhaji Shehu Shagari ya rasu ne a ranar 28 ga Disambar shekarar 2018 yana da shekaru 93 a duniya. Da ya ke tabbatar da yanke wutar, ga jaridar DAILY NIGERIAN, kakakin kamfanin, Abdulaziz Abdullahi, yace bayan rasuwar Shagarin ne aka daina biyan kudin wutar gidan. “Kuma kamfanin ya ba…

Read More

An Yanke Wutar Marigayi Shehu Shagari

Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki reshen Kaduna (KEADCO) ya yanke wutar gidan shugaban Nijeriya a jamhuriyya ta biyu marigayi Shehu Shagari da ke Sokoto, kan rashin biyan kudaden wuta da suke bi har kimanin sama da Naira miliyan shida. Marigayi Alhaji Shehu Shagari ya rasu ne a ranar 28 ga Disambar shekarar 2018 yana da shekaru 93 a duniya. Da ya ke tabbatar da yanke wutar, ga jaridar DAILY NIGERIAN, kakakin kamfanin, Abdulaziz Abdullahi, yace bayan rasuwar Shagarin ne aka daina biyan kudin wutar gidan. “Kuma kamfanin ya ba iyalan…

Read More

Za A Fara Rabawa ‘Yan Najeriya Dubu Biyar -Biyar Kowane Wata

Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa za a baiwa ‘yan Nijeriya milyan 24, kowannensu naira dubu 5000 na tsawon watanni shida daga cikin kokarin gwamnati mai ci na fitar da mutane daga kangin talauci. Ma’aikatar harkokin agaji da magance annoba ce ta bayyana hakan a ranar Talata, 19 ga watan Janairu. Da take Karin haske a kan lamarin a Abuja ta wani jawabi daga hadimarta Nneka Anibeze, ministar walwala, Hajiya Sadiya Farouq, ta ce shirin zai gano tare da yi wa mutanen da ba a yiwa rijista a baya ba…

Read More

Gwamnatin Tarayya Za Ta Samar Da Tsarin Magance Zaman Banza Ga Matasa

Minista a Ma’aikatar kimiyya da fasaha Dr. Ogbonnaya Onu ya ce gwamnatin tarayya za ta inganta rayuwar matasa 13, 000 a Najeriya domin kawo karshen rashin aikin yi da zaman banza a tsakanin su. Ministan Onu ya ?ara da cewa za a dauki wadannan matasa aiki a bangarori uku na gwamnati da ake da su.Ministan ya bayyana haka ne a garin Abakaliki, jihar Ebonyi, wajen kaddamar da shirin daukar aikin ESPWP da gwamnati za ta yi. Ogbonnaya Onu ya ce an kawo wannan shiri ne domin inganta ayyukan kananan hukumomi,…

Read More

Cire Haraji: Motoci Da Kayayyakin Abinci Za Su Fa?in Warwas A Najeriya

Kudirin tattalin arziki na shekarar 2020, ya zo da sababbin manufofi da ake sa ran za su jawowa Najeriya kudin shiga tare da zabubar da tattalin kasar, kamar yadda Jaridar The Cable ta ruwaito. Jadawalin Wasu daga cikin amfanun wannan sabuwar dokar da ake kyautata zaton talakawan kasar Nijeriya zasu sha jarmiya.??? Motoci za su rage tsada, an dawo da harajin shigo da motoci 5% daga 35%. Babu haraji a kan duk ma’aikatan da albashinsu bai wuce N30, 000 ba. An daina cire wani kaso da sunan kudin hatimi idan…

Read More

Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Rancen Ku?a?en Ajiyar ‘Yan Najeriya Dake Banki

Duk da rashin amincewar masu hannun jari, da sauran masu ruwa da tsaki a harkar kudade, gwamnatin tarayya na shirin aron kudaden ‘yan Najeriyan da ke asusun da aka dade ba’a waiwayesu ba, da kuma kudaden masu hannun jarin da aka dade ba’a bibiya ba. Gwamnatin zata samu daman yin hakan ne bisa dokar kudin Shekarar 2020 da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya wa hannu. ?arkashin sashe na 12 na dokar, an bayyana cewa za’a iya aron kudaden masu hannun jarin da ajiyan da mutane wanda suka kai shekaru…

Read More

Kano: Za A Koma Biyan Karancin Albashi Na Dubu 18

Gwamnatin jihar Kano ?ar?ashin jagorancin Gwamnan Jihar Abdullahi Umar Ganduje ta sanar da daina biyan ma’aikatanta karancin albashin N30,000 tare da gaggauta komawa biyan karancin albashin zuwa N18,000 kamar yadda aka saba kuma aka gada. Gwamnatin ta bayyana cewa hakan ya biyo bayan karayar tattalin arzikin da aka shiga saboda Covid-19 Annobar ta yi mummunar illa ga tattalin arzikin jihohi da dama na Najeriya ballantana jihar Kano. A yayin tabbatar da wannan sauyin mai magana da yawun Gwamna Umaru Ganduje, Salihu Tanko-Yakasai, ya ce halin da kasar nan ta shiga…

Read More

Buhari Ya Bada Umarnin Biyan Tsoffin Ma’aikata Ha??o?in Fansho

Gwamnatin tarayya ?ar?ashin jagorancin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ta fitar da Naira biliyan 11.82 da nufin a biya tsofaffin ma’aikata hakkokin da su ke bi a karkashin tsarin fansho na CPS. An ruwaito cewa za a biya tsofaffin ma’aikatu da su ka yi aiki a hukumomi da ma’aikatun gwamnatin tarayya shekarun da suka wuce gaba daya ba tare da wani jinkiri ba. Babban jami’in hukumar kula da fansho na kasa ta PenCom, Peter Aghahowa, ya bayyana wannan a ranar Laraba, 6 ga watan Junairu a yayin wata tattaunawa da ya…

Read More

Mutane 6 Ke Shiga U?ubar Talauci A Kowane Minti Guda A Najeriya – Masana

Masanin tattalin arziki nan na Nigeriya kuma malamin a kwalijen Sa’adatu Rimi da ke Kano Dr. Abdussalam Muhd. Kani ya ce duk a cikin minti daya ‘yan Nigeriya shida ne ke fadawa cikin talauci, inda muka zama lamba daya a wajen talauci a duniya, Dakta Abdussalam ya ce bincike (Poverty clock) ta tabbatar da cewa mutunen duniya gaba daya mutum Biliyan 8 ne, matalauta kuma a duniya Biliyan 3 ne da Miliyan 500, ya zuwa yanzu Matalauta a Nigeriya ya kai mutum miliyan 90 don haka matalautan a Nigeriya sun…

Read More

Da ?umi-?umi: Gwamnatin Tarayya Ta ?ara Ku?in Lantarki

Gwamnatin tarayyar Nijeriya ?ar?ashin jagorancin mai girma Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ta sanar da karin kudin wutar lantarki na sama da kaso 50 cikin 100 na abin da kowane mai amfani da lantarki zai rinka biya a kasar. Hukumar NERC mai kula da harkokin wutar lantarki ta ce matakin ya fara aiki daga farkon wannan shekara. An ruwaito cewa sabon karin kudin ya shafi kowa da kowa sabanin wanda Gwamnati ta yi a watan Nuwamba da aka ce bai shafi marasa karfi ba. Jama’ar Najeriya dai na cigaba da tattauna…

Read More

‘Yan Najeriya Sun Koka Akan Tashin Farashin Iskar Gas

‘Yan Najeriya na ci gaba da kokawa dangane da yadda farashin GAS na girki ya yi tashin goron zabi da kashi 20%. Tashin farashin dai na zuwa ne sakamakon karyewar darajar Naira a kasuwannin musayar ku?i, inda masu anfani da gas na girkin za su kara biyan kudade tsawon watanni masu zuwa a cewar wani Ibrahim mai samar da gas din a jihar Sakkwato. A baya dai ana sayan Ton20 na gas a kan Naira miliyan ?4.4m, amma yanzu ana sayar da shi kan Naira miliyan ?5.3m. Yanzu dai duk…

Read More

Darajar Naira Zai Yi Mummunan Fa?uwa A 2021 – Babban Bankin ?asa

Babban bankin Nijeriya CBN ya yi hasashen cewa darajar naira za ta sake karyewa a farkon sabuwar shekarar dake tafe. Bankin Nijeriyar ya ce hasashen na kunshe a binciken da sashin na kididdiga ya gudanar, daga ranar 7 zuwa 11 ga watan Disambar nan, inda ya tuntubi kamfanoni da daidaikun ‘yan kasuwa akalla dubu 1. A makwannin baya bayan nan, darajar Naira ta yi faduwa mafi muni a ranar 30 ga watan Nuwamba, lokacin da canjin dala 1 ya tashi kan Nairar 500. Tun daga lokacin ne kuma darajar Nairar…

Read More

Darajar Naira Zai Yi Mummunan Fa?uwa A 2021 – Babban Bankin Najeriya

Babban bankin Nijeriya CBN ya yi hasashen cewa darajar naira za ta sake karyewa a farkon sabuwar shekarar dake tafe. Bankin Nijeriyar ya ce hasashen na kunshe a binciken da sashin na kididdiga ya gudanar, daga ranar 7 zuwa 11 ga watan Disambar nan, inda ya tuntubi kamfanoni da daidaikun ‘yan kasuwa akalla dubu 1. A makwannin baya bayan nan, darajar Naira ta yi faduwa mafi muni a ranar 30 ga watan Nuwamba, lokacin da canjin dala 1 ya tashi kan Nairar 500. Tun daga lokacin ne kuma darajar Nairar…

Read More

Gwamnatin Kaduna Za Ta Kashe Biliyan 1 Wajen Zamanantar Da KSMC

Gwamnatin jihar Kaduna ?ar?ashin jagorancin Gwamnan jihar Malam Nasiru Ahmad El Rufa’i ta ware kudi Naira bilyan 1 don zamanantar da gidan rediyon mallakarta na KSMC a shekarar badi, 2021. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wasu takardu na yadda za a kashe kudi Naira bilyan 1.4 ga KSMC da aka amince a kasafin kudin 2021 da kamfanin dillancin labarai na Nijeriya ya gani. Takardun sun nuna cewa an ware Naira milyan 45.2 don samar da kayan zamanantar da tashar KSMC a dakin adana wakoki da kuma gyaran gaba…

Read More

Gwamnatin Tarayya Za Ta Jawo Gas Daga Ajaokuta Zuwa Kaduna Da Kano

A ranar Talata, 15 ga watan Disamba, 2020, gwamnatin tarayya ta ce ta karbo aron kudi daga Sin domin aikin jawo gas da ake yi a Najeriya. Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta ci burin kammala jawo gas tun daga garin Ajaokuta zuwa Kaduna har jihar Kano kafin nan da 2023. Jaridar Vanguard ta ce Ministar tattalin kudi na kasa, Zainab Ahmed, ta bayyana wannan a lokacin da ta kai ziyara zuwa inda ake aikin. Ministar tarayyar ta bibiyi sashen wannan aiki da kamfanin Oilserv Nigeria Limited ya ke yi tsakanin…

Read More

Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Sabon Tsarin Kawar Da Yunwa A ?asar

Gwamnatin Najeriya ta amince da wani shiri na shekara biyar da zai yi aikin rage yunwa a ?asar da kuma rage yawan yara da ba sa samun abinci mai gina jiki. Mai magana da yawun mataimakin shugaban Najeriya, Laolu Akande, shi ne ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa ranar Talata. Cibiyar National Council on Nutrition ce ta sahale fara aiwatar da shirin, wadda Mataimakin Shugaban ?asa Farfesa Yemi Osinbajo ke shugabanta. An yi wa shirin la?abi da “National Multi-Sectoral Plan of Action for Food and Nutrition (NMPFAN) 2021-2025”…

Read More

An Rage Ku?in Data A Najeriya – Pantami

Gwamnatin tarayya ta hannun ma’aikatar sadarwa ta rage kudin ‘Data’ da kashi 50% bisa umurnin da aka ba hukumar sadarwan Najeriya NCC. Saboda haka, kudin ‘Data’ na 1GB ya sauko daga N1000 zuwa N487 daga yanzu . Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dr Isa Ibrahim Pantami, wanda ya sanar da hakan ya ce, an yi hakan ne bisa umurnin da aka baiwa hukumar NCC na tabbatar da cewa an rage kudin ‘data’ a fadin tarayya. “Haka yake kunshe cikin rahoton da hukumar sadarwan Najeriya NCC ta aikewa Minista bisa…

Read More