Majalisar dokokin jihar Kaduna ta yi watsi da karar da tsohon gwamnan jihar Malam Nasir El-Rufai ya shigar gaban wata kotun tarayya inda yake kalubalantar rahoton Majalisar da ya zarge shi da almundahana da ku?in gwamnati a lokacin mulkinsa. Shi dai tsohon gwamnan na zargin Majalisar ne da take masa hakki kamar yadda kundin tsarin mulkin kasar ya tanadar. Ita dai Majalisar dokokin jihar Kaduna a martanin da ta mayar, ta ce ta yi matukar mamaki ne yadda tsohon gwamnan ya ruga zuwa kotu, yana kalubalantar sakamakon binciken da kwamitinta…
Read MoreCategory: Labaru
Labaru
ECOWAS Na Bukatar Sama Da Dala Biliyan 2.6 Wajen Samar Da Rundunar Tsaro – Ministan Tsaro
Ministocin Tsaro da na Ku?i na ?asashen ECOWAS sun yi ganawar a Abuja, babban birnin Nijeriya, inda suka tattauna kan yanke shawarar yawan dakarun da ake bu?ata da kuma yawan ku?a?en da ake bu?ata don samar da rundunar tsaron yanki. Ministan Tsaron Nijeriya ya kara da cewa ba za a yi amfani da rundunar yankin wajen ?aukar mataki a kan juyin mulkin ba, illa kawai ya?i da ta’addanci. ?ungiyar Raya Tattalin Arzikin ?asashen Afirka ta Yamma ECOWAS tana bu?atar dala biliyan 2.6 duk shekara don samar da ?a??arfar rundunar tsaro…
Read MoreKADUNA: Zan Dawo Da Martabar PDP Idan Na Zama Shugaban Jam’iyya – Edward Auta
Dan takarar Shugabancin Jam’iyyar PDP na jihar Kaduna Edward Pama Auta, ya bayyana aniyarsa na dawo da martabar Jam’iyyar da ha?a kan daukacin ‘ya’yan jam’iyyar a matakai daban-daban idan ya samu nasarar lashe za?en Shugabancin Jam’iyyar wanda za’a gudanar nan gaba kadan. Edward Pama Auta, ya bayyana haka ne yayin da ya kaiwa tsohon Shugaban jam’iyyar PDP na kasa Kuma tsohon Gwamnan jihar Kaduna Sanata Ahmed Mohammed Ma?arfi a gidansa dake Kaduna domin neman goyon bayansu inda yayi Alkawarin Farfado Da martabar Jam’iyyar. Auta, ya tabbatarwa tsohon Shugaban cewa idan…
Read MoreBadakalar Biliyan 432: Zuwan El-Rufa’i Kotu Shure-Shure Ne Da Ba Zai Hana Mutuwa Ba – Hon Mahmud Lawal (Bola Ige)
?an Majalisar dokokin jihar Kaduna mai wakiltar mazabar birnin Zariya Honorabul Mahmud Lawal, ya bayyana matakin da tsohon gwamnan Kaduna Nasiru El-Rufa’i ya ?auka na zuwa kotu kan binciken da ake yi mishi a matsayin abin dariya kuma shure-shure ne da ba zai hana mutuwa ba. Honorabul Mahmud Lawal wanda aka fi sani da suna Bola Ige ya bayyana hakan ne a yayin tattaunawar da ya yi da wakilinmu a Kaduna. Honorabul Lawal wanda yana ?aya daga cikin ‘ya’yan kwamitin da majalisar dokokin jihar Kaduna ta kafa domin bincikar bada?alar…
Read More‘Yan Gudun Hijira A Najeriya Na Cikin Tashin Hankali
Kasashen Afrika dai na fama da matsalar ‘yan gudun hijira a sakamakon yawaitar tashe-tashen hankula da kuma yawaitar yaki ko kuma juyin mulki. Yanzu haka dai rahotanni sun nuna dubban jama’a ne ke zaman gudun hijira a kasashen Sudan da kuma yankin Falasdinu a sakamakon yaki da ake gwabzawa a yankunan, A Najeriya kuma matsalar hare-haren ‘yan bindiga ne ke ci gaba da tilastawa jama’a tserewa daga muhallansu, kamar Munnir Mu,azu Ruma daga jihar Katsina mai fama da matsalar ‘yan ta’addan daji. Ya ce halin da ‘yan gudun hijira suke…
Read MoreZamfara: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Ana Sallar Asubah
‘Yan bindiga sun kai hari Masallaci a lokacin da mutane ke shirin Sallar Asuba a kauyen Tazame da ke ?aramar hukumar Bungudu a Zamfara Rahotanni sun nuna cewa ?an bindigar sun kashe ladan da ?aninsa, sun yi awon gaba da mutane da dama ran Talata da safe Kakakin rundunar ?an sandan jihar, ASP Yazid Abubakar ya ce sun tura karin jami’ai zuws garin domin dawo zaman lafiya Wani mazaunin kauyen ya shaida wa gidan talabijin na Channels cewa ‘yan bindigar sun far wa mazaunar kauyen ne a lokacin Sallar Asuba.…
Read MoreGwamnonin Arewa Sun Lashi Takobin Ganin Bayan Matsalar Tsaro A Yankin
Kungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya ta kafa wani kwamiti da zai rika tuntubar juna da aiwatar da abubuwan da aka cimma bayan, kammala taron inganta zaman lafiya da tsaro a yankin da aka gudanar a Katsina. An gudanar da taron ne da hadin gwiwar hukumar raya kasashe ta majalisar dinkin duniya inda ?wararru da sauran masu ruwa da tsaki a sha’anin tsaro suka yi gagarumar tattaunawa ta kwana biyu tare da cimma matsaya kan abubuwa da dama wadanda za su taimaka wajen magance matsalar tsaron da ke addabar yankin.…
Read MoreAn Gabatar Da Kudirin Dokar Yin Gyara Ga Masarautar Sarkin Musulmi
An gabatar da kudirin dokar yin gyara ga sashe na 76, kashi na biyu na dokar ?ananan hukumomin jihar Sokoto a gaban majalisar dokokin jihar a jiya Talata. ?udurin dai ya janyo ce-ce-kui-ce, kasancewar ana ganin idan aka amince da dokar za ta rage ?arfin iko na mai alfarma sarkin Musulmin Najeriya, Sa’ad Abubakar III. Bayan gabatar da ?udurin a zauren majalisar, nan take aka yi masa karatu na farko da na biyu, sannan aka mi?a shi ga kwamitin da ke lura da ?ananan hukumomi da masarautu. An bai wa…
Read MoreMajalisar Zartarwa Ta Jingine Batun Karancin Albashi Har Sai Abin Da Hali Ya Yi
Ministan ya?a Labarai da wayar da kan al’umma, Muhammad Idris, ne ya bayyana hakan a ranar Talata yayin da yake zantawa da manema labaran fadar gwamnatin game da shawarwarin da aka cimma yayin zaman majalisar. Majalisar Zartarwa ta Tarayya ta jingine cigaba da naziri da tattaunawa akan batun sabon mafi karancin albashi domin baiwa Shugaban Kasa Bola Tinubu damar fadada tuntuba da masu ruwa da tsaki. A cewarsa, shugaban kasar yayi nazarin rahoton da kwamitin nan me bangarori 3 ya gabatar masa akan mafi karancin albashi kuma zai cigaba da…
Read MoreTaron Zaman Lafiya: A Tsaye Muke Har Sai Mun Kawar Da ‘Yan Ta’adda A Najeriya – Tinubu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce Gwamnatin sa ba za ta huta ba har sai an kawar da ta’addancin ‘yan fashi da sauran matsalolin tsaro a kasar nan. Hakan kamar yadda ya ce kasar na fuskantar sauyi yayi a sabili da sabbin dabarun ya?i da jami’an tsaro suka ?auka ya fara bayar da sakamakon da ake bu?ata. Shugaban ya yi wannan jawabi ne a lokacin da yake bayanin bu?e taron zaman lafiya da tsaro na yankin Arewa maso Yamma mai taken “Hadin kai na yankin Arewa maso Yammacin Najeriya” wanda…
Read MoreMafita Guda Da Ta Rage Wa ‘Yan Najeriya Ita Ce Rungumar Noma – Shugaba Tinubu
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa fadar Shugaban Kasa ta yi kira ga ‘yan Najeriya su rungumi noma gadan-gadan don magance tashin farashin kayan abinci da ake fuskanta a kasar. Mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Bayo Onanuga ne ya yi wannan kiran yayin taron da ya yi da wata kungiyar editocin yanar gizo ta ACOE a Abuja. Shugaban kungiyar ACOE, Martins Odiete ne ya fitar da sanarwar bayanan Bayo a taron manema labarai da ya yi a ranar Asabar…
Read MoreYaki Da ‘Yan Bindiga: Muna Samun Matsala Daga Abuja – Gwamnan Zamfara
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare ya zargi gwamnatin tarayya da janye sojojin da ke aiki a wuraren da ke fama da matsalar tsaro a jihar Yayin da yake amsa tambayoyi a cikin shirin A Fa?a A Cika da BBC Hausa tare da tallafin gidauniyar Mac Athur ke shirya wa, gwamna Lawal ya ce ”muna zaune a wasu lokuta sai a turo daga Abuja a ce a cire wa?annan jami’an tsaro, to ya zan yi”? Gwamnan ya ce rashin ikon da yake da shi kan jami’an tsaro ne ya sa…
Read MoreDalilina Na Ziyartar Tsohon Shugaban Kasa Buhari – Atiku
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya ziyarci tsohon shugaban ?asar, Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura a jihar Katsina. ?an takarar shugaban ?asa a za?en 2023 a ?ar?ashin jam’iyyar PDP ya kai ziyarar ne tare da rakiyar wasu manyan abokan siyasarsa. A sa?on da Atiku Abubkar ya wallafa a shafinsa na X, tsohon mataimakin shugaban ?asar ya ce ya kai wa tsohon shugaban Najeriyar ziyara ne domin yin ”gaisuwar Sallah” Ziyarar ta Atiku Abubakar ta zo ne kwana uku bayan ya ziyarci tsaffin shugabannin Najeriya, Ibrahim Babangida da…
Read MoreDambarwar Sarautar Kano: Gwamnatin Kano Ta Zargi ‘Yan Sanda Da Nuna Bangaranci
Gwamnatin jihar Kano ta zargi ?an sanda a jihar da nuna ?angaranci a dambarwar masarautar da taki ci taki cinyewa a jihar. Mai magana da yawun gwamnan jihar Mal Sunusi Bature Dawakin Tofa ne ya bayyana hakan yayin wata hira da tashar Talabijin ta Channels a ranar Juma’a. Dawakin Tofa ya bayyana muhimmancin dawo da martabar sarautar kano da ya zargi tsohuwar Gwamnatin Ganduje da rusawa. A hannu guda kuma gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya zargi gwamnatin da ta gabace shi da ?aukar nauyin ‘yan daba a Kano.…
Read MoreDalilan Da Ya Sa Za A Yi Gwanjon Jiragen Shugaban Kasa – Gwamnatin Tarayya
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewa a yayin da ake ta ce-ce-kuce kan batun sayar da jiragen sama uku na fadar shugaban kasa a Najeriya, gwamnatin ta yi karin haske kan dalilin sayar da jiragen. Gwamnatin ta ce za a sayar da jiragen ne ba don wani abu sai don su jiragen suna da matsalolin da ke ana yawan kashe kudi wajen gyarasu. Mataimaki na musamman ga shugaban Najeriya kan harkokin watsa labarai, Abdul’Azeez Abdul’Azeez, ya shaida wa BBC cewa, a lokacin da gwamnatin shugaba Bola…
Read MoreBashin Da Ake Bin Najeriya Ya Haura Tiriliyan 121 – Hukumar Kula Da Basussuka Ta Kasa
Ofishin Kula da Basussuka na ?asa (DMO) ya bayyana cewa ?ididdigar basussukan da ake bin Najeriya zuwa watan Maris ya kai Naira tiriliyan 121.67, watau kwatankwacin Dalar Amurka biliyan 91.46 kenan. Babban Daraktan Hukumar DMO, Patience Oniha ce ta bayyana hakan a ranar Juma’a, a cikin wata sanarwar da ta fitar a Abuja. Oniha ta ce wannan tulin bashi ya ha?a da wanda ake bin gwamnatin tarayya da kuma jihohi 36 da Babban Birnin Tarayya, FCT Abuja. Ta ce zuwa watan Maris, adadin basussukan cikin gida da ake bin Najeriya…
Read MoreDambarwar Sarautar Kano: Hukuncin Kotu Ya Tabbatar Da Sarautar Sanusi – Gwamnatin Kano
Gwamnatin Kano kar?ashin Abba Kabir Yusuf ta ce hukuncin babbar kotun tarayya ya ?ara tabbatar da tu?e Aminu Ado Bayero da sauran sarakuna hu?u, tare da tabbatar da sarautar sarki Sanusi. Ta ce daga nan zuwa lokacin da kotun ?aukaka ?ara za ta yi hukuncin, Aminu Bayero da sauran sarakuna hu?u za su ci gaba da zama a matsayin wa?anda aka sauke. Sakataren watsa labarai na mai girma gwamnan Kano, Sanusi Bature ne ya bayyana haka a wata hira da Channels tv cikin shirin siyasa a ranar Jumu’a. “Ya kamata…
Read MoreDambarwar Sarautar Kano: Kotun Tarayya Ta Jingine Nadin Muhammadu Sanusi ll
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewa a ranar jiya Alhamis ce Mai Shari’a A. M Liman ya yanke hukuncin cewa kotu ta jingine na?in Sarki Muhammadu Sanusi II kuma ta hana Gwamnatin Jihar Kano rushe Masarautu biyar da ya yi. Mai Shari’a ya ce ba daidai ba ne a ?i bin umarnin kotu tun da farko. A ranar Laraba ce Fitaccen Lauya Femi Falana ya ce Babbar Kotun Tarayya ba ta da ikon tsoma baki cikin lamarin masarautu, wanda hurumi ne da iko na Gwamna da…
Read MoreKungiyar Matasan Arewa Ta Yi Tir Da Yunkurin Dakile Belin Abba Kyari
Kungiyar cigaban Matasan yankin arewacin Najeriya AYCF ta yi tir gami da Allah wadai da yunkurin tauye ‘yanci da hakkin jajirtaccen ?an Sanda Abba Kyari wanda a yanzu haka yake fuskantar shari’a a gaban kotu ta hanyar dakile bayar da belin sa. A cikin wata takardar sanarwa da kungiyar ta fitar wadda ta samu sanya hannu shugabanta na ?asa Yerima Shettima, ?ungiyar ta bayyana cewar bayar da beli wani hakki ne da doka ta tanada a ba wa?anda ake zargi da laifi su samu damar walwala har zuwa lokacin da…
Read MoreIna Mamakin Yadda Wasu ‘Yan Najeriya Ke Neman Ganin Bayan Kasar – Babban Hafsan Sojin Najeriya
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa, babban Hafsan Sojin Najeriya Janar Christopher Musa ya koka dangane da yadda ake samun kalubale a kokarin da rundunar soji ke yi na magance matsalar tsaro sakamakon yankan baya na wasu marasa kishin ?asa. Janar Christopher Musa ya yi wannan furuci ne lokacin da ya ke bayani kan ?alubalen da ake fuskanta wajen ya?i da rashin tsaro a tarayyar Nijeriya. Babban Hafsan Sojin ya kuma koka kan yadda ake samun wasu ?atagari wa?anda ke yi wa Najeriya yankan baya…
Read More