Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Tsohon ministan Noma Alhaji Mohammed Sabo Nanono ya ce ba abu ba ne mai sauki rike ma’aikatar Noma a kasar ba. Ya ce ma’aikatu masu zaman kansu na matukar taimaka wa wajen mayar da aikin ma’aikatar mai wahala. Nanono ya bayyana hakan ne yayin mika al’amuran ma’aikatar ga sabon ministan, Dakta Mohammad Mahmood Abubakar, wanda ya gudana a Abuja. “A wuri na ba abu ba ne mai sauki. A matsayina na wanda ya taba aiki a ma’aikata mai zaman kanta, dole a…
Read MoreCategory: Noma
Noma
Abin Da Ya Jefa ‘Yan Najeriya Cikin Azabar Yunwa – Ministan Noma
Ministan harkar noma da cigaban kauyuka, Alhajj Sabo Nanono yabada dalilan da suka sa har yanzu mai yasa Najeriya take kamfar abinci bayan kuma tana samar da wada taccen abinci acikin kasar. Alhaji Sabo Nanono ya fadi hakanne kwanan nan yayin da yake kokarin ciyar da kasar gaba, yace ahalin da ake ciki yanzu Najeriya bata da isassun kudin da zata sayo abinci zuwa cikin kasar nan. Sannan ya alakanta hakan da rashin aikin yi wanda shine yake hana mutane samun kudin da zasu sayi abincin da zasuci, su biya…
Read MoreAdamawa: An Shawarci ‘Yan Kasuwa Da Shiga Harkar Noma
An bukaci yan kasuwa da masu kamfanoni su shuga adama dasu a cikin harkokin noma domin bunkasa harkan noma dama wadatar da kasa da abinci yadda yakamata. Alhaji Adamu Jingi wanda akafisani da mai hangene ya baiyana haka a zantawarsa da muryar yanci a yola fadar gwamnatin jahar Adamawa. Alhaji Adamu Jingi yace mai makon maida hankali a bangaren ginai ginai kamata yayi yan kasuwa dama kamfanoni su maida hankali wajen bunkasa noma wanda a cewarsa hakan zai taimaka wajen samun saukin kayakin abinci a fadin Najeriya. Alhaji Adamu ya…
Read MoreAn Shawarci ‘Yan Najeriya Su Rungumi Noman Auduga – Shugaban Manoman Auduga
An bayyana cewa noman auduga abune dake yake da mutukŕn muhimmanci a fadin Najeriya don haka an shawarci al umma a Najeriya da su maida hankali wajen noman auduga domin bunkasa masana antu a fadin kasan baki daya. Shugaban kungiyar manoman auduga jahar Adamawa Alhaji Muhammed Saleh Gwalan ne ya baiyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai a yola. Muhammed Saleh gwalan yace daga cikin abunda ake yi da auduga sun hada da saka, yin tufafi, yin mai da dai sauransu. Ya kuma kirayi gwamnatin tarayya dana…
Read MoreGwamnatin Tarayya Za Ta Mallaki Kadada Dubu 720 A Kowace Jiha – Nanono
Gwamnatin tarayya ta ce tana kokarin mallakar sama da kadada dubu 720,000 daga jihohi daban-daban don inganta amfanin gona, Ministan Noma da Raya Karkara, Alh. Sabo Nanono ne ya bayyana haka a jiya Alhamis a wata ganawa da ya yi da shugabannin gudanarwa na maaikatu da kuma manyan jami’an gudanarwa na Ma’aikatar aikin Gona ta tarayya da raya Karkara a Abuja. Ya ce ma’aikatarsa ??ta tanadin fili tsakanin kadada dubu 20 zuwa 100,000 a kowace jiha da nufin bunkasa bangaren noman kasar nan. Gwamnatin Tarayya za ta mallaki kadada dubu…
Read More2022: Za A Haramta Shigo Da Madara Najeriya
Gwamnatin Nijeriya Za Ta Haramta Shigo Da Madara Daga Shekarar 2022, domin inganta kayayyakin ha?in cikin gida yadda Najeriya zata tsayu da ?afafuwan ta, ta wannan ?angare. Ministan noma da raya karkara, Sabo Nanono ya yi bayanin cewa ma’aikatarsa na shirye-shirye domin tabbatar da samar da kayayyaki don samar da madara a dukkanin fadin kasar. Da wannan dalilin ne gwamnatin tarayya za ta haramta shigo da madara cikin kasar daga shekarar 2022. Nanono ya bayyana hakan ne a yayinda yake zantawa da manema labarai a Abuja, a wani taro kan…
Read MoreNajeriya Ce Gaba Wajen Noman Shinkafa A Afirka – Ministan Noma
Ministan harkokin noma da cigaban karkara, Muhammad Sabo Nanono ya bayyana cewa akwai abubuwan da za su sa kasar ta yi murna da zuwan rana irin ta yau, 1 ga watan Oktoba, wato ranar bikin ‘yancin kai duk da irin kalubalen da ake fuskanta a Najeriya, nasarorin da aka samu a Najeriya sun cancanci ayi murna. “Ina yi maku murna ‘yan Najeriya na cika shekaru 60 da samun ‘yanci a kasarmu. Murnar samun ‘yancin-kai abu ne da ya kamata ayi farin-ciki.” Ministan harkar noman ya kara da cewa dole ayi…
Read MoreBabban Bankin Najeriya Ya Raba Tallafin Bashin Noma A Neja
A ?o?arin bun?asa harkar noma a Najeriya. Babban bankin ?asa (CBN) ha?in guiwa da gwamnatin Jihar, ta raba tallafin bashin kayan noma ga manoman shinkafa sama da ?ari biyar a garin Kontagora dake Jihar Neja. Bashin kayan noman wa?anda suka ha?a ba, buhun shinkafa, buhunan takin zamani, maganin feshi, injimin ban ruwa, injimin feshi. Domin bun?asa harkar noman shinkafa a cikin ?asa. ?addamarwar wanda ya gudana a jiya alhamis ?ar?ashin jagorancin babban bankin Najeriya, da wakilcin ?ungiyar manoma shinkafa ta ?asa (RIFAN) da wakilin shugaban ma’aikatan gwamnatin Jihar Neja Alhaji…
Read MoreTallafin Biliyan 600 Ga Manoma: Kayan Aiki Zamu Raba Ba Ku?i Ba – Ministan Noma
Ministan harkokin noma da raya karkara, Sabo Nanono, ya ce gwamnatin tarayya ta yanke shawarar narka biliyan N600 a harkar noma domin farfrado da bangaren. Nanono, tsohon manomi daga jihar Kano, ya ce za a narkar da kudaden ne a kan kananan manoma domin tabbatar da yalwar abinci da dorewar hakan a fadin kasa. Ya bayyana hakan ne yayin wata ziyarar aiki da ya kai kamfanin sarrafa takin zamani da hamshakin dan kasuwa, Aliko Dangote, ya kammala ginawa a jihar Legas. Kazalika, Nanono ya gana da sauran ma su kamfanonin…
Read MoreTallafin Biliyan 600 Ga Manoma: Kayan Aiki Zamu Raba Ba Ku?i Ba – Nanono
Ministan harkokin noma da raya karkara, Sabo Nanono, ya ce gwamnatin tarayya ta yanke shawarar kashe biliyan N600 a harkar noma domin farfrado da bangaren. Nanono, tsohon manomi daga jihar Kano, ya ce za a narkar da kudaden ne a kan kananan manoma domin tabbatar da yalwar abinci da dorewar hakan a fadin kasa. Ya bayyana hakan ne yayin wata ziyarar aiki da ya kai kamfanin sarrafa takin zamani da hamshakin dan kasuwa, Aliko Dangote, ya kammala ginawa a jihar Legas. Kazalika, Nanono ya gana da sauran ma su kamfanonin…
Read MoreManoma Sun Arce Da Bashin Babban Bankin Najeriya
Akalla manoma 3,383 a jihar Taraba su ka yi batan dabo da kudin bashi N364m da suka karba daga Babban Bankin Najeriya CBN a Shekarar da ta gabata. Mukaddashin shugaban kungiyar manoman shinkafan Najeriya, shiya jihar Taraba, Tanko Andami ya bayyana hakan inda yace Manoman sun karbi bashin ne tsakanin 2018 da 2019 don noman rani, sannan aka neme su daga baya domin biyan bashin aka rasa. A rahoton The Guardian, reshen kungiyar manoman shinkafa a Najeriya na jihar Taraba (RIFAN), ta bayyana hakan. Mukaddashin shugaban kungiyar, Tanko Andami, yace…
Read MoreManoma Sun Arce Da Bashin Babban Bankin Najeriya
Akalla manoma 3,383 a jihar Taraba su ka yi batan dabo da kudin bashi N364m da suka karba daga Babban Bankin Najeriya CBN a Shekarar da ta gabata. Mukaddashin shugaban kungiyar manoman shinkafan Najeriya, shiya jihar Taraba, Tanko Andami ya bayyana hakan inda yace Manoman sun karbi bashin ne tsakanin 2018 da 2019 don noman rani, sannan aka neme su daga baya domin biyan bashin aka rasa. A rahoton The Guardian, reshen kungiyar manoman shinkafa a Najeriya na jihar Taraba (RIFAN), ta bayyana hakan. Mukaddashin shugaban kungiyar, Tanko Andami, yace…
Read More