Kwalara: Gwamnatin Tarayya Ta Shawarci ‘Yan Najeriya Su Kaurace Wa Shan Fura, Kunu Da Zobo

images (92)

Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa dngane da yaduwar cutar kwalara, gwamnatin tarayya ta bukaci ?an Najeriya da su guji shan abin sha na gida irin su kunu, zobo da fura domin gujewa ?arkewar cutar kwalara. Karamin Ministan Muhalli, Iziaq Salako ne ya bayar da shawarar a wata sanarwa da ya fitar a Abuja, a ranar Litinin. Salako ya hori ?an Najeriya da su ?auki matakan kariya kamar tsaftace muhallinsu a koda yaushe da zubar da shara yadda ya kamata a wuraren da aka kebe.

Read More

Cin Ajiyayyen Dafaffen Abincin Da Ya Haura Kwanaki Uku A Firij Na Iya Haifar Da Mutuwa – NAFDAC

images (77)

Darakta Janar ta Hukumar Kula da Abinci ta Kasa, NAFDAC, Farfesa Mojisola Adeyeye, ta shawarci ‘yan Najeriya da su kaurace wa ajiye dafaffen abinci a cikin firiji sama da kwanaki uku. An bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da mai ba da shawara kan harkokin yada labarai na hukumar, Sayo Akintola, ya sanya wa hannu a ranar Talata. Hukumar ta yi gargadin cewa dafaffen abincin da aka ajiye a cikin firij na kwanaki zai fuskanci gurbacewar cututtuka da za su iya kaiwa ga mutuwa. Wasu sassan sanarwar sun bayyana…

Read More

LASSA: Mutum 857 Sun Kamu Yayin Da Ta Hallaka Mutum 156 A Bana – NCDC

Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta bayyana cewa Zazzabin Lassa ta yi ajalin mutum 156 sannan mutum 857 sun kamuwa da ita daga Janairu zuwa ranar 28 ga Afrilu 2024. Hukumar ta ce alkaluman yaduwar cutar ya nuna cewa adadin yawan mutanen da cutar ta kashe a wannan lokaci ya zarce yawan mutanen da cutar ta kashe a irin wannan lokacin shekarar 2023. NCDC ta ce an samu karuwa a yawan mutanen dake kamuwa da cutar daga mutum 11 a mako 16 zuwa mutum 14 a mako 17.…

Read More

Tsananin Zafi Ya Hallaka Sama Da Mutum 40 A Jihar Kano

IMG 20240229 WA0298

Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewa hukumomia jihar sun fitar da wasu jerin shawarwari ga al’umma kan yadda za su kare kansu daga yanayin da ake ciki na tsanani zafi. Wannan na zuwa ne bayan an samu rahoton ?aruwar zazza?i mai zafi da hukumomin lafiya a jihar suka danganta da ?aruwar yanayin da ka?awar busasshiyar iska. Bayanai na cewa irin wannan yanayi da aka shiga ya haifar da mutuwar mutum fiye da 40 sannan da dama suna cikin mawuyacin hali. Kwamishinan Lafiya Dr Abubakar Labaran Yusuf…

Read More

Za A Kashe Naira Biliyan 25 Wajen Inganta Lafiya A Najeriya

images 2024 03 12T063814.559

Ministan lafiya da Walwalar Jama’a, Ali Pate, ne ya bayyana hakan sa’ilin da yake jaddada aniyar gwamnatin Shugaba Tinubu ta yiwa harkar kiwon lafiyar ‘yan Najeriya garanbawul ta yadda zai dace dana sauran duniya. A cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun kakakin ma’aikatar, Deworitshe Patricia, ta fitar a jiya Lahadi a Abuja, Ministan yace, ba za’a iya samun nasarar yiwa harkar kiwon lafiya garanbawul da sabunta shi harma da samar da karin damammaki ba har sai an samu amincewar tsarin nan na hannu da yawa a bangaren lafiya…

Read More

Fiye Da Yara Miliyan Guda Ke Mutuwa Duk Shekara A Najeriya – Ministan Lafiya

images 2024 03 12T063814.559

Ministan Lafiya a Najeriya, Farfesa Ali Muhammad Pate ya ce kimanin yara ?an ?asa da shekara biyar na mutuwa duk shekara sakamakon cututtuka ciki har da wa?anda rigakafi ke samar da kariya daga kamuwa da su. Ministan ya bayyana haka ne a hirarsa da gidan Talabijin na Channels kamar yadda Daily Trust ta ruwaito, inda ya ce kashi 70 cikin 100 na mace-macen ana iya kare su. “Bari mu yi bayani, akwai kimanin mace-macen yara miliyan ?an ?asa da shekara biyar duk shekara a ?asar nan, kashi 70 na mace-macen…

Read More

Cutar Sankarau Ta Hallaka Dalibai 20 A Jihar Yobe

IMG 20240229 WA0098

Labarin dake shigo mana daga Jihar Yobe na bayyana cewar, dalibai 20 sun mutu a wasu makarantun sakandaren kwana na ‘yan mata guda 3 da kuma Kwalejojin Gwamnatin Tarayya na ‘yan mata dake kananan hukumomin Potiskum da Fika a jihar Yobe sakamakon barkewar cutar da ake zargin sankarau ce. Kwamishinan iImin Firamare da Sakandare na jihar Yobe Muhammad Sani-Idris ya shaidawa manema labarai cewar “an tabbatar da rasuwar dalibai 20 a makonnin da suka gabata daga barkewar cutar da ake zargin sankarau ce a makarantun sakandaren kwana dake kananan hukumomin…

Read More

Makon Shayarwa: An Shawarci Magidanta Su Rika Tsotson Nonuwan Matansu

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Kodinetan Cibiyar Kiwon Lafiya a matakin farko da ke Uyo, Peace Essien, ta yi kira da a rika jawo hankalin Iyalai da al’umma da kuma malaman addini sanin mahimmancin shayar da nonon uwa ga jarirai. A cewar jami’a Essien, mahaifin yaro wato baban sa na da muhimmiyar rawa da zai taka kafin mai dakin sa ta haihu wajen ganin kafofin nonuwa sun bude sannan su kasance a shirye don ciyar da jariri. Essien, yayin da yake zantawa da manema…

Read More

Makon Shayarwa: An Shawarci Magidanta Su Rika Tsotson Nonuwan Matansu

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Kodinetan Cibiyar Kiwon Lafiya a matakin farko da ke Uyo, Peace Essien, ta yi kira da a rika jawo hankalin Iyalai da al’umma da kuma malaman addini sanin mahimmancin shayar da nonon uwa ga jarirai. A cewar jami’a Essien, mahaifin yaro wato baban sa na da muhimmiyar rawa da zai taka kafin mai dakin sa ta haihu wajen ganin kafofin nonuwa sun bude sannan su kasance a shirye don ciyar da jariri. Essien, yayin da yake zantawa da manema…

Read More

Babu Wanda Ya Kamu Da Cutar Anthrax A Najeriya -NCDC

Hukumar Da?ile Cutuka Masu Ya?uwa ta Najeriya NCDC ta ce har yanzu cutar Anthrax – da wasu dabbobin ?asar ke fama da ita – ba ta ya?u zuwa ga bil-adama ba. gidan Talbijin na ?asar NTA ya ambato shugaban hukumar, Dakta Nasir Ahmed na cewa hukumar na ci gaba da lura tare da sanya idanu, musamman a garin Suleja inda cutar ta fara ?ulla a ?asar. Gwamnatin ?asar ?ar?ashin ma’aikatar lafiyar ?asar na ?arfafa gangamin wayar da kai kan alamomin cutar da yadda za a kauce wa ?aukar ta, musamman…

Read More

Kano Ce A Sahun Gaba Wajen Yawan Masu Cutar Mashako A Najeriya – NCDC

Hukumar NCDC mai yaki da cutuka masu yaduwa a Najeriya ta ce cutar mashako (diphtheria) ta kashe mutum 80 a kasar daga watan Mayu zuwa Yunin bana. A rahoton da hukumar ta fitar ta ce yanzu mutum 836 suka harbu da cutar kuma jihar Kano ce ta fi yawan wadanda suka kamu da ke da mutum 819. Hukumar ta ce alkaluman sun shafi kananan hukumomi 33 na jihohi bakwai da suka hada da Yobe da Katsina da Sokoto Zamfara da Kaduna da kuma Abuja. Ko a makon nan an bayar…

Read More

Kaduna: Uba Sani Ya Tura Tawagar Likitoci Domin Dakile Cutar Mashako

Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya umarci ma’aikatar lafiyar jihar da ta gaggauta tura tawagar likitoci domin gudanar da bincike tare da ?aukar matakan da suka dace kan ?ullar cutar masha?o a wasu yankunan jihar Ma’aikatar lafiyar jihar ta tabbatar da bullar cutar a wasu garuruwan Kafancan da ke yankin ?aramar hukumar Jema’a, bayan bayyanar alamomin cutar a wasu unguwanni a garin na kafancan. Cikin wata sanarwa da sakataren ya?a labaran gwamnan Muhammad Lawal Shehu ya fitar, ya ce gwamnatin jihar ta ?auki matakin ne bayan samun rahotonnin ?ullar…

Read More

Cutar Lassa Ta Lashe Rayuka 170 A Najeriya – NCDC

Hukumar ya?i da cutuka masu ya?uwa ta Najeriya (NCDC) ta ce an samu an samu rahoton mutuwar mutane 170 wa?anda suka kamu da zazzabin Lassa daga farkon shekarar nan zuwa yanzu mako na 27. Bayanin ya nuna cewa an samu mutuwar kashi 17.2 cikin ?ari na wa?anda suka kamu da cutar, wanda ya yi ?asa adadin wa?anda suka mutu bayan kamuwa da cutar a cikin irin wannann lokacin 2022 mai kashi 19.6 cikin ?ari. Wannan na kunshe ne a cikin sabon rahoton mako na 25 zuwa na 27 kan bullar…

Read More

Cutar Mashako Na Neman Zama Annoba A Najeriya – NCDC

Hukumar da ke yaki da yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta tabbatar da barkewar annobar mashako, tana mai cewa a yanzu an tabbatar da kamuwar mutane 798 a sassan kasar. Ta cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar, ta ce cikin mutane kusan 800 din da suka kamu, fiye da 654 na cikin wadanda suka ki karbar allurar rigakafin cutar. Sanarwar ta ce jihar Kano ce ke kan gaba a yawan wadanda suka kamu da cutar da mutanen 782 mafi yawan su kananan yara ‘yan shekaru 2-14, yayin da kaso…

Read More

Za Mu Tsunduma Yajin Aiki Muddin Ba A Cika Mana Alkawari Ba – Kungiyar Likitoci

Likitoci da ke aiki a asibitocin gwamnati sun bai wa gwamnatin tarayya wa’adin mako biyu ta cika musu alkawuran da ta daukar musu a jarjejeniya da suka cimma a baya. Gwamnatin da ta shude ce dai ta alkawarta warware duka matsalolin da kungiyar bayan yajin aikin gargadi na kwanaki biyar da likitocin suka yi a watan Mayu, to amma kungiyar ta ce babu abin da aka yi game da cika musu alkawari tun bayan da tsohon shugaban kasar Muhammadu Buhari ya sauka daga mulki. A cikin wata sanarwa da kungiyar…

Read More

Najeriya Da Pakistan Ne Ke Gaba Wajen Mutuwar Yara Sanadiyyar Zazzabin Cizon Sauro

Yara da matasa miliyan uku ne ke mutuwa a kowace shekara sakamakon cututtuka masu yaduwa, kwatankwacin mutuwar mutum daya a cikin duk dakika 10 ?asashen Indiya, Najeriya da Pakistan ne ke da mafi yawan mutane masu fama da irin wadannan cututtukan, a cewar wani sabon bincike da aka buga a mujallar Lancet. An gano cewa cututtuka masu yaduwa sun haddasa fiye da rabin irin wadannan mace-mace a kasashe masu karami zuwa matsakacin karfi, idan aka kwatanta da kashi 6 cikin 100 na kasashe masu karfin tattalin arziki, binciken da Cibiyar…

Read More

Ba-Haya A Titi: Najeriya Na Bukatar Ban Daki Miliyan 4 Duk Shekara – UNICEF

Asusun kula da ?ananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya ce Najeriya za ta bukaci ban-?aki miliyan 3.9 a duk shekara domin cimma burin kawo karshen ba-haya a fili nan da shekarar 2025. Dakta Jane Bevan, shugabar sashen kula da ruwa da tsaftar mahalli ta UNICEF, ta bayyana hakan a ranar Litinin a wajen bude taron kwanaki biyu na masu sana’ar sana’ar ban-daki karo na farko a Abuja. Bevan ta ce yawan ban-dakuna da ake samarwa a kowace shekara a yanzu ya tsaya ne kan guda 180,000 – 200,000,…

Read More

Ba-Haya A Titi: Najeriya Na Bukatar Ban Daki Miliyan 4 Duk Shekara – UNICEF

Asusun kula da ?ananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya ce Najeriya za ta bukaci ban-?aki miliyan 3.9 a duk shekara domin cimma burin kawo karshen ba-haya a fili nan da shekarar 2025. Dakta Jane Bevan, shugabar sashen kula da ruwa da tsaftar mahalli ta UNICEF, ta bayyana hakan a ranar Litinin a wajen bude taron kwanaki biyu na masu sana’ar sana’ar ban-daki karo na farko a Abuja. Bevan ta ce yawan ban-dakuna da ake samarwa a kowace shekara a yanzu ya tsaya ne kan guda 180,000 – 200,000,…

Read More

Ba-Haya A Titi: Najeriya Na Bukatar Ban Daki Miliyan 4 Duk Shekara – UNICEF

Asusun kula da ?ananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya ce Najeriya za ta bukaci ban-?aki miliyan 3.9 a duk shekara domin cimma burin kawo karshen ba-haya a fili nan da shekarar 2025. Dakta Jane Bevan, shugabar sashen kula da ruwa da tsaftar mahalli ta UNICEF, ta bayyana hakan a ranar Litinin a wajen bude taron kwanaki biyu na masu sana’ar sana’ar ban-daki karo na farko a Abuja. Bevan ta ce yawan ban-dakuna da ake samarwa a kowace shekara a yanzu ya tsaya ne kan guda 180,000 – 200,000,…

Read More

Noman Taba Na Haifar Da Karancin Abinci A Afirka – Hukumar Lafiya

Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce noman taba na haddasa matsalar karancin abinci da kayan abinci mai gina jiki a akasarin yankunan Afirka. Cikin wata sanarwa da ta fitar ga manema labarai domin bikin ranar yaki da shan taba sigari ta duniya, daraktar WHO a Afirka, Dr Matshidiso Moeti ta ce ana amfani da gonakin da ya kamata a noma kayan amfanin gona wajen noma taba lamarin da ke lalata tsarin rayuwa tsakanin halittu. Moeti ta kara da cewa “muna fuskantar ?alubale babba ta ?angaren abinci da abinci mai…

Read More