Ban Taba Karbar Sammaci Daga EFCC Ba – Jonathan

Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya musanta i?irarin mawa?in nan Femi Kuti da ya yi a kansa, wanda ya ce Hukumar EFCC ta gayyace shi kan zargin sha’anin ku?i bayan wa’adinsa ya ?are a matsayin mataimakin gwamnan Jihar Bayelsa.

A baya-bayan nan mawa?in ya ce tsohon shugaban kasar ya ta?a zuwa EFCC a matsayin wanda aka yi wa tambayoyi ko gudanar da bincike a kan shi, sai dai wata sanarwa da tsohon shugaban ya fitar ta musanta hakan.

Related posts

Leave a Comment