An Soke Lasisin Gidajen Yada Labarai 52 A Najeriya

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Hukumar dake kula da ya?a labarai ta ?asa wato NBC ta soke lasisin ya?a labarai na kafafen ya?a labarai Hamsin da Biyu a fa?in ?asar nan.

Ka?an daga cikin su sun ha?a da AIT, Silverbird da sauran su, wasu daga cikin dalilan da suka sanya aka soke lasisin shine yawan basuka da ake bin kafafen ya?a labaran.

Sokewar ta fara aiki daga Yau an kuma basu Awanni Ashirin da Hu?u suyi biyayya ga wannan hukuncin tare da dakatar da duk wasu shirye shiryen su.

Related posts

Leave a Comment