An Kaddamar Da Cibiyar Samar Da Ingancin Abinci A Najeriya

Ngozi Okonjo Iweala takes over as new WTO Director General

Cibiyar cinikayya ta duniya WTO ta ?addamar da wata cibiyar ha?aka kasuwanci a Najeriya domin tabbatar da ingancin abinci.

Hakan wani shiri ne na duniya da ke neman ha?aka hanyoyin inganta abinci da dabbobi da lafiyar tsirrai a ?asashe masu tasowa ta hanyar ?arfafa gwiwar amfani da tsare-tsare managarta.

Da take magana a taron ranar Talata, daraktar gudanarwar WTO, Dakta Ngozi Okonjo-Iweala ta yi bayani cewa duk da Najeriya tana da ?warewa wajen samarwa da kuma fitar da wake da ri?i, rashin amincewa da abubuwan biyu na ci gaba da zama babban ?alubale saboda rashin kyawun sufuri da alkinta albarkatun gona zuwa sauran sassan duniya.

Related posts

Leave a Comment