?an takarar shugaban kasa na jam段yyar Labour Peter Obi, ya bi sahun dandazon magoya bayan jam段yyar, inda ya ziyarci shagabannin jam段yyar a helkwatar su da ke Abuja.
Shugaban jam段yyar na kasa wanda ya kaddamar da sabbin 惣an kwamitin gudanarwa na jam段yyar a karkashin jagorancin Barista Julius Abure, ya bukaci 惣an kwamitin su sanya rayuwar 惣an Nijeriya da ma kasa baki daya a sahun farko na dukkan al誕murran su.
Peter Obi, ya ce ya kasance a sakatariyar jam段yyar ne musamman don ya ziyarci shugaban ta, ya na mai shan alwashin ci-gaba da yin duk mai yiwuwa don ganin an sasanta matsalolin da jam段yyar ke fuskanta a cikin gida.
Ya ce duk kalubalen da Nijeriya ke fuskanta su na da nasaba ne da rashin inganta rayuwar al置mma, musamman bangaren samar da abinci da tsaro da ilimi da kiwon lafiya da kuma ruwan sha.
Peter Obi ya kara da cewa, yanzu abin da ya rage kawai shi ne tunanin yadda rayuwa za ta iya dorewa kafin wani lokaci, domin babu abin da ya damu 惣an siyasa illa tunanin zabe na gaba ba zancen rayuwar al置mma ba, amma shi a wurin sa, idan jama誕 su ka rayu zuwa lokacin zabe sai a yi maganar da ta shafi hakan.
Ya ce abu mai mahimmanci shi ne, fuskantar inda Nijeriya ta dosa tare da tabbatar da cewa ta na murmurawa, to a nan ne jam段yyar Labour za ta iya tagazawa.
A na sa jawabin, shugaban jam段yyar Labour na kasa Julius Abure, ya ce kwamitin gudanarwa na jam段yyar na kasa ya ji dadin ziyarar da dan takarar shugaban kasar da magoya bayan ta su ka kai masu.
Ya ce lokaci ya yi da bangarorin da ba su jituwa da juna sanadiyyar babban taron Nnewi za su hada kai domin tabbatar da samun nasarar jam段yyar a zabe na gaba.
Julius Abure, ya ce taron dai ya riga ya wuce, don haka duk wadanda ke rike da juna a zuciya ana rokon su maida wukar su kube, su hada kai tare da ba su goyon baya a gina jam段yyar a samar da kyakkyawar Nijeriya.
Ya ce ya na da yakinin cewa, matukar aka kai zuciya nesa tare da tunkarar abin da ya shafi ci-gaban Nijeriya haka za ta cimma ruwa.
Shugaban jam段yyar Labour na birnin tarayya Abuja Peter Dugwu da ya shiraya ziyarar, ya ce reshen jam段yyar na birnin tarayya ya na hada hannu da kwamitin gudanarwar jam段yyar domin tabbatar da ganin an yi nasara a zabubbukan kananan hukumomi.
Sa hannun:
OBIORA IFOH
Sakataren Yada Labarai Na Jam段yyar Labour
