2023: Ina Goyon Bayan Shugabanci Ya Koma Kudu – Adamu Aliero

Tsohon Gwamnan Jihar Kebbi Sanata Adamu Aliero ya bayyana cewar ?ari bisa ?ari yana goyon bayan shugabancin ?asa ya koma Kudu bayan kammala wa’adin shugaba Buhari a 2023.

Aliero ya bayyana hakan ne a yayin wata tattaunawa da gidan rediyon BBC Hausa ya yi dashi dangane da makomar Siyasar Najeriya a kakar za?e dake tafe.

Tsohon Gwamnan ya ?ara da cewar su Jam’iyyar APC mai adalci da akwai yarjejeniya da aka yi a Jihar Legas gabanin za?en 2015 inda aka amince a mara wa Buhari baya sannan bayan ya kammala shekaru 8 a mayar da mulki kudu, da wannan yarjejeniya Buhari ya samu nasara a wancan za?en.

“Bana goyon bayan wani ?an Arewa da zai ce zai fito takarar shugabancin kasa a 2023 adalci shine a mayar da mulki kudu tun da Arewa tayi shekara takwas karkashin jagorancin Shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Related posts

Leave a Comment