2023: Birtaniya Ta Yi Gargadi Kan Zaben Najeriya

Burtaniya ta ce ta zura ido kan ‘yan siyasa da jam’iyyunsu, jami’an tsaro da duk wani mutum da zai haifar ko ingiza rikici ta shafuka sada zumunta gabannin babban za?e da ke tafe a 2023 a Najeriya.

Jakadiyar Burtaniya a Najeriya, Catriona Laing ce ta sanar da hakan lokacin ganawa da kwamitin gudanarwa ta harkokin za?e na PDP a Abuja.

Ms Laing ta ce za?en 2023 na da muhimmanci sosai ga Afirka da duniya baki ?aya, don haka dole ido na kan Najeriya kuma Burtaniya za ta zura ido sosai a kan ?asar.

Related posts

Leave a Comment