Zukar Taba Na Hallaka ‘Yan Najeriya 30,000 Duk Shekara – Hukumar Lafiya

Wakilin Majalisar ?inkin Duniya a Najeriya, Walter Mulombo ya bayyana cewa sama da Yan Najeriya 30,000 ne suke mutuwa a duk shekara sakamakon cututtukan da ke da ala?a da shan taba sigari.

Ya bayyana haka ne a Abuja a yayin wani taro da aka shirya na ya?i da shan taba.

Mulombo ya ce mutanen da taba sigari ke kashewa ya zarta na wa?anda korona ta kashe a Najeriya inda ya ce taba na kashe mutum ne a hankali.

Related posts

Leave a Comment