Zanga-Zangar Kungiyar Kwadago Siyasa Ce Kawai – Fadar Shugaban Kasa

IMG 20240225 WA0030

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Shugaban kasa Bola Tinubu yace bai dace ?ungiyar ?wadago ta kira yajin aiki a watanni tara na farkon mulkinsa ba.

Yayin da yake jawabi a birnin Legas ranar Alhamis lokacin ?addamar da layin dogo na Red line, shugaba Tinubu ya yi kira ga ?ungiyar ?wadagon ?asar ta tabbatar da zaman lafiya, yana mai cewa ba ita ce ka?ai muryar ‘yan NAjeriya ba.

?ungiyar NLC da ta kira ga mambobinta su gudanar da zanga-zanga a fa?in ?asar a ranakun 27 da 28 ga watan Fabrairu, don nuna adawa da tsadar rayuwa da matsain tattalin arziki da ake fuskanta a ?asar.

To sai dai bayan zanga-zanga a rana ta farko, ?ungiyar ta janye zanga-zanagr da ta shiya yi a rana ta biyu, tare da bai wa gwamnati wa’adin mako biyu, ta ?ullo da matakan rage tsadar rayuwa a ?asar.

To sai dai shugaba Tinubu ya ce bai kamata ?ungiyar ta shirya yajin aiki a watanni tara na mulkinsa ba.

“Ya kamata NLC ta fahimci cewa komai muka san ‘yanci da ha??inmu, bai kamata ta kira yajin aiki a watanni taran farkon mulkina ba”, in ji Tinubu.

“Idan kuna son shiga za?e, ku jira 2027. in ba haka ba kuwa, a ?ore da zaman lafiya, saboda ba ku ku?ai ba ne muryar ‘yan Najeriya.”

Related posts

Leave a Comment