Zahra Buhari Ta Haihu A Dubai

Rahotannin da ke shigo mana a halin yanzu na nuni da cewar ?iyar Shugaban ?asa Zahra Buhari ta Haihu, inda ta haifi ?a Namiji a ?asar Dubai.

?iyar Shugaban kasar ta sanar da labarin haihuwar ta ne a shafin ta Instagram a yau Asabar 24/10/20 da yammaci.

” ina godiya ga ‘yan uwa da abokan arziki bisa ga addu’o’i da fatan alheri da suka yi mini lokacin goyon ciki zuwa na?uda har ya zuwa haihuwar da na yi a yau.

Zahra Buhari dai tana aure ne ga ?iyar hamsha?in Attajiran nan mazaunin Maiduguri babban birnin jihar Muhammad Indimi, wato Ahmad Indimi.

A Zanga-Zangar EndSARS da aka yi a kwanan nan a tarayyar Najeriya Zahra Buhari ta fito fili inda ta goyi bayan masu Zanga-Zangar tare da yi musu fatan alkhairi. Tuni Shugaban Kasa ya bada Umarnin soke rundunar ta SARS.

Related posts

Leave a Comment