Tsadar Rayuwa: Ku Kara Hakuri Sauki Na Nan Tafe – Tinubu Ga ‘Yan Najeriya

Shugaban ?asa Bola Tinubu ya roki ?an Najeriya da su ?ara ha?uri kan halin da tattalin arzikin ?asar nan ke ciki, inda ya ba da tabbacin cewa sau?i na nan tafe.

Ya ce yana da cikakkiyar masaniya kuma ya ?auki alhakin matsalolin da ?an Najeriya ke fuskanta saboda manufofin gwamnatinsa.

Tinubu ya kara da cewa ba zai yi ?orafi ba, amma yana maraba da duk sukar da ake yi masa tunda shi ne ya nemi zama shugaban Najeriya.

Me za ku ce game da wannan ban ha?uri da shugaban ?asar ya yi wa al’ummar ?asa?

Ya zuwa yanzu wane mataki ne cikin matakan da gwamnatinsa ke ?auka kuke ganin an ?auki hanyar kawo sau?in rayuwa ga al’umma?

Related posts

Leave a Comment