Takara: Wankin Hula Zai Kai Ahmed Lawan Dare

Idan ba a manta ba Sanata Ahmed Lawan shugaban majalisar Dattawa ya fafata a za?en fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar APC rabar 8 ga watan Yuni.

Kafin za?en an yi masa kyakyawar zaton cewa shina jam’iyyar ta ke so ta tsayar ?an takarar ta amma kuma hakan bai yiwu ba.

An ruwaito cewa wanda yayi nasara a za?en fidda gwani na kujerar Sanatan Bashir Machina ya ce ba zai sauka daga kujerar takara ba.

Related posts

Leave a Comment