Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewa jigon Jam’iyyar NNPP Mai kayan Marmari, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, ya ziyarci tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El’rufai a gidan sa dake babban Birnin tarayya Abuja.
Ana dai ganin ziyarar na da ala?a da El-Rufai na shirin barin APC zuwa NNPC dan takawa Tinubu Birke da kuma marama Rabiu Musa Kwankwaso baya dan za?en 2027 kamar yadda masu sharhi suka bayyana.
Akwai tsohuwar alaka tsakanin Kwankwaso da El’rufai tun lokacin yana Ministan tsaro shi Kuma yayi Ministan Birnin Tarayya Abuja a Gwabnatin Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo
