“?ara Fa?a Musu Dai Mu Kasarmu APC Muka Yi In Za?e Ayi Gaskiya Ba Zamu Yarda Da Rinto Ba, Najeriya Sai Baba Buhari Gaskiya Dokin Karfe”
Amshin wakar shahararren mawakin jam’iyyar APC Alhaji Isiyaku Forest kenan, wanda Allah ya yi mishi rasuwa a jiya bayan fama da rashin lafiya da ya yi.
Wakar da ya yi wa shugaban ?asa Buhari ta Gaskiya Dokin Karfe ta samu kar?uwa sosai a wajen ‘yan siyasar jam’iyyar APC da sauran jama’ar kasar.
Tuni dai aka gudanar da jana’izar shi kamar yadda Addinin Musulunci ya tanada, Allah Muke Roko Ya Ji?ansa Ya Gafarta Mishi Allahumma Amin.
