Na Yaba ‘Yan Najeriya Bisa Zabar Tinubu Da Suka Yi – Aisha Buhari

Uwargidan shugaban ?asa Aisha Buhari, ta yaba ‘yan Najeriya bisa zabar Tìnubu da suka yi sannan ta nuna ?warin guiwar da ta ke da shi kan za?a??en shugaban ?asar nan, Bola Tinubu. Aisha Buhari ta nuna ?warin guiwa kan cewa Bola Tinubu yana da cikakkiyar ?warewar da zai kawo ha?in kai, zaman lafiya da cigaba a ?asar nan.

A sa?on taya murna da uwargidan shugaban ?asar ta sanya wa hannu sannan ta sanya a shafinta na Facebook, ranar Laraba, 1 ga watan Maris a Abuja, ta nuna fatan cewa Tinubu zai cika al?awuran da ya yiwa ?an ?asa.

Aisha Buhari tace Tinubu zai yi aiki tu?uru wajen ganin cewa ya ba mara ?a kunya wajen cika al?awuran da ya yiwa ?an Najeriya lokacin ya?in neman za?en sa. ”Ina da ya?inin cewa shugabancin Tinubu/Shettima, zai kai ?asar nan kan turbar da magabatan mu suka yi mata hasashe.”

Related posts

Leave a Comment