Kamfanin ATAR Communication mamallakan Kafafen watsa labarai Liberty TV da Radio sun RABA tallafin kayan masarufi ga wasu daga cikin masu kallo da sauraro a nan Birnin Abuja!

Mataimakin Kamfanin Mustafa Ramalan da Babban Darekta Engr Balarabe Muhammad Bello da Shugaban sashen Radio Hassan Umar Faruk suka jagoranci bada wannan tallafin a Madadin Kamfanin na a ATAR da Shugaban ta Dr Ahmed Tijjani Ramalan

Allah saka da Alheri
