Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Kungiyar gwamnoni ta ce za ta ?aukaka ?ara game da hukuncin wata babbar kotu da ya kori ?arar da suka shiga suna ?alubalantar matakin da sashen tattara bayanan sirri kan hada-hadar ku?i na ?ayyade ku?a?en da ?ananan hukumomi za su rika kashewa a kullum.
A hukuncin da babbar kotun ta yanke ta ce gwamnonin ba su da hurumin hana kayyade naira dubu 500,000 a matsayin ku?a?en da ?ananan hukumomi za su rika kashewa a kullum ba.
Abdulrazak Bello Barkindo daraktan ya?a labarai na ?ungiyar ya ce duk da cewa taron da gwamnonin suka shirya ranar Laraba bai yiwu ba, amma an cimma matsayar ?aukaka ?ara kan hukuncin babbar kotun.
