Kano: Ba Mu Amince Da Sharuddan Kwamitin Sulhu Ba – Shekarau

Rahotanni dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewa APC ?angaren Sanata Ibrahim Shekarau ta yi watsi da ?a段dojin sasantawa da sharu??an da kwamitin da uwar jam段yya ta ?asa ya gindaya domin kawo ?arshen ru?anin shugabancin jam段yyar a Jihar Kano.

?angaren na Shekarau ya fitar da wannan sanarwa a ranar Litinin, a matsayin raddi da martani ga kwamitin da Shugaban APC na Ri?o na ?asa, Mala Buni ya kafa domin sasanta rikicin Kano.

Kwamitin Sasanta Rikicin APC a Kano, ya ?unshi Gwamna Bello Matawalle na Zamfara, tsohon Kakakin Majalisar Tarayya Yakubu Dogara da kuma Sanata Abba Ali.

Sharu??an Da APCin Shekarau Ta Watsa Bola Sune Kamar Haka:

  1. Cewa Gwamna Abdullahi Ganduje ne zai kasance jagoran APC a Kano. A matsayin sa na shugaba, ya kasance ya na nuna jagorancin tafiya tare da kowa.
  2. Cewa shari誕r da suke ta kafsawa a kotu ba abin alheri ba ne, domin nan gaba babu ?angaren da zai iya yin nasara ba tare da ha?in kan ?aya ?angaren ba.
  3. Ganduje ya ri?a jan ?angarorin ko段na na jam段yyar APC a jika, domin a gina APC da ?imbin mabiyan ta a Kano.
  4. Cewa ana jaddada wa ?angarorin su sani sasantawa ta gaskiya, ita ce wadda aka cimma yarjejeniya ta hanyar yin sulhu. Ma誕na, babu ?angaren da zai samu yadda ya ke so ?ari bisa ?ari.

Related posts

Leave a Comment