Kaduna: Hatsarin Mota Ya Lakume Rayukan Ango Da Amarya

Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar wani mummunan hatsarin mota ya ci rayuwar wani ango da Amaryarshi a hanyar Abuja kwanaki uku da auren su.

Angon mai suna Muhammad Jamilu da Amaryarshi mai suna Saratu Abdul sun rasu ne akan hanyarsu ta zuwa birnin tarayya Abuja a yammacin jiya.

Rahotanni sun tabbatar da cewar an ?aura musu Aure ne a ranar Lahadin data gabata ( 11 July 2021). Allah muke roko ya Jikansu ya gafarta musu Allahumma Amin

Related posts

Leave a Comment