Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya shaida wa majalisar dokokin Najeriya matsayar da ?ungiyar Ecowas ta cimma kan ?aukar matakin soji a kan Nijar da kuma sauran takunkuman da aka ?auka na ladabtar da sojojin da suka yi juyin mulki.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio ya sanar da sa?on shugaban ?asar inda ya karanto kai tsaye daga wasikar shugaba Tinubun.
Wasikar na cewa “Bayan abin takaicin da ya faru a Nijar inda aka ham?arar da shugaban ?asa, Ecowas a ?ar?ashin jagorancina ta yi Allah-wadai da juyin mulkin kuma ta amince da ?aukar matakan dawo da Nijar kan turbar dimokura?iyya. A wani mataki na dawo da zaman lafiya a ?asar Ecowas ta fitar da matsaya.
“Za a rufe duk iyakokin Nijar da ?asashenmu da kuma sanya ido don tabbatar da cewa an yi biyayya ga matakin.
“Yanke wutar lantarkin da ake kaiwa Nijar da neman goyon bayan ?asashen duniya wajen aiwatar da matsayar ?ungiyar Ecowas da kuma datse sufurin jirgin sama daga cikin Nijar da ma wanda zai shiga ?asar.
