Hajjin Bana: Saudiyya Ta ?ara Wa’adin Jigilar Maniyyatan Najeriya

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Saudiyya ta kara wa’adin saukar jirage ga mahajjatan Najeriya daga 4 zuwa 6 ga watan Yuli

Daraktar kula da harkokin yada labarai ta hukumar Alhazzai Hajiya Fatima Usara ce ta bayyana hakan a wata sanarwa da ta fitar ranar a Abuja.

Ta kara da cewa kara wa’adin ya zama wajibi ne sakamakon yawan jiragen da aka soke tashinsu da kuma wadanda aka samu jinkiri wajen tashinsu.

Related posts

Leave a Comment