Garkuwa Da Mutane: Kashe Mu Raba Muke Da Jami’an Gwamnati – Shugaban ‘Yan Bindiga

Rahotanni daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewa wani ?asurgumin ?an bindiga mai satar mutane a Jihar ya ce matsalar rashin tsaro na ?ara ta’azzara ne a arewacin ?asar saboda an mayar da lamarin na neman ku?i.

Abu Sani wanda shi ne ya jagoranci sace ?an matan sakandaren gwamnati ta garin Jenge?e a bara, ya fa?i hakan ne a wani shiri na musamman na binciken ?wa?waf da BBC ta gudanar kan ayyukan ?an bindigar.

“An mayar da abin neman ku?i a wannan ?angare, kowa ku?i yake nema,shi ya sa harkoki suke lalacewa, tun daga manyan har zuwa ga ?ananan,” in ji ?an bindigar.

“Su kuma jami’ai su ma gwamnati idan ana rikici ana tura mata da ku?i, ka ga ta wannan ?angaren suna samu ke nan.

“Mu ma ta nan duk da dai za a zubar da jini a yi kashe-kashe, amma kuma a yi ta yi haka nan.”

Related posts

Leave a Comment