Da Dumi-Dumi: ‘Yan Bindiga Sun Tilasta El Rufa’i Dakatar Da Bude Makarantu

Gwamnatin Kaduna ta dakatar da bu?e makarantu a fa?in jihar har sai baba ta gani.

Gwamna Nasir El-Rufai ne ya sanar da hakan ne a taron masu ruwa da tsaki a wannan Litinin ?in.

El Rufai ya ce gwamnati ta yanke wannan shawarar ne saboda matsalolin tsaro da ke addabar sassan jihar.

Ya kuma shaida cewa gwamnati na iya ?o?arinta wajen kare yara da ?alibai daga hare-haren ?an bindiga.

Gwamnan ya ce an tura ?arin jami’an tsaro jihar domin ya?ar ?an bindiga don haka yana mai gargadin mazauna Kaduna su kasance masu kula.

Jihar Kaduna na ?aya daga cikin jihohin arewacin Najeriya da satar ?aliban domin kudin fansa ya zama ruwan dare.Article share tools

Related posts

Leave a Comment