Majalisar Shura ta kungiyar yan ta’addan ISWAP ta sanar da cewa ta daina karban kudin Naira daga wajen Manoma da Masuntan dake biyanta haraji saboda shirin sauya fasalin Naira da gwamnatin Najeriya tayi. Gwamnatin tarayya ta hannun Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, ta yanke shawara sauya fasalin kudin Naira na N200, N500, N1000 kuma za’a daina amfani da tsofafin takardun kudin ranar 31 ga Junairu, 2023. An ruwaito cewa wannan abu ya tada hankulan ‘yan ta’addan ISWAP dake yankin Tumbus na tafkin Chadi, majiya mai karfi ta laburta cewa yanzu…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Kaduna: An Yi Nasarar Hallaka Kwamandan ‘Yan Bindiga Dogo Maikasuwa
Labarin dake shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewar Sojoji sun kashe wani jagoran ‘?an Bindiga a jihar mai suna Dogo Maikasuwa. Wata sanarwa da kwamishinan harkokin cikin gida da tsaro na jihar, Samuel Aruwan ya fitar, ranar Juma’a, ta ce an hallaka Maikasuwa ne lokacin da dakarun suke sintiri a ?aramar hukumar Chikun. Sanarwar ta ce jami’an tsaron sun samu nasarar ?wato bindiga ?aya ?irar AK-47, da alburusai, da babura biyu da kuma kayan sojoji. Ta ?ara da cewar Dogo Maikasuwa, wanda ake kira da Maimillion ya jagoranci…
Read MoreZamfara: Matawalle Ya Bada Umarnin Kai ‘Yan Matan Da ‘Yan Bindiga Suka Sako Asibiti
Labarin dake shigo mana daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Gwamnan jihar Mohammed Bello Matawalle ya bayar da umarnin kai ‘yan matan nan biyar -da aka sako daga hannun ‘yan bindiga – asibiti domin a duba lafiyarsu na ‘yan kwanaki kafin su koma cikin iyalansu. A wata sanarwa da mataimaki na musamman ga gwamnan kan harkokin yada labarai Zailani Bappa ya sanya wa hannu, ya ce maitaimakin babban sifeton ‘yan sanda mai lura da shiyya ta 10, AIG Bello Sani Deljan, tare da kwamishin ‘yan sandan jihar…
Read MoreMaza Sun Gaza Lokacin Ba Mace Ministan Tsaro Ya Yi – Kungiyar Mata
?ungiyar mata ?an majalisa ta tarayya ta yi kiran a na?a mace a matsayin ministar tsaron ?asar domin shawo kan matsalar tsaro. Shugabar kwamitin majalisar wakilai kan mata Taiwo Oluga ce ta yi kiran ranar Litinin a lokacin taron ganawa da manema labaru a Abuja. Ta ce “Idan har aka na?a mace a matsayin ministar tsaro, to kuwa za a ga aiki da cikawa, za ku ga sauyin da za a samu a ?angaren tsaro.” Ta nuna takaici kan yadda Najeriya ta kasance a baya-baya wajen shigar da mata a…
Read MoreAn Ceto Yaran Da ‘Yan Bindiga Suka Sace A Jihar Katsina
An sace yaran ne a ranar Lahadi yayin da suke aiki a wata gona a garin Mairuwa, dake yankin ?aramar hukimar Faskari dake Jíhar. Kakakin yan sandan jihar Katsina, SP Sambo Isah ya tabbatar da sakinsu a wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar. Ya ce wadanda aka ceto din sun hada da mata 17 da maza hudu kuma tuni an sada su da yan uwansu yayin da ake cigaba da bincike. Sanarwar ta ce: “Barka da yamma yan jarida. Ina farin cikin sanar da sakin ma’aikata 21 da…
Read MoreAn Ceto Yaran Da ‘Yan Bindiga Suka Sace A Jihar Katsina
An sace yaran ne a ranar Lahadi yayin da suke aiki a wata gona a garin Mairuwa, dake yankin ?aramar hukimar Faskari dake Jíhar. Kakakin yan sandan jihar Katsina, SP Sambo Isah ya tabbatar da sakinsu a wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar. Ya ce wadanda aka ceto din sun hada da mata 17 da maza hudu kuma tuni an sada su da yan uwansu yayin da ake cigaba da bincike. Sanarwar ta ce: “Barka da yamma yan jarida. Ina farin cikin sanar da sakin ma’aikata 21 da…
Read MoreKimanin Mutum 2000 ‘Yan Bindiga Suka Sace Cikin Watanni Shida A Kaduna – Kwamishina
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce adadin mutane da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a jiyar sun kai 1,789 a cikin watanni shida, yayin da jami’an tsaro suka yi nasarar kashe ‘yan bindiga 161 tare da kame da dama daga cikin su cikin watannin. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gidan jihar Kaduna Samuel Aruwan ne ya bayyana hakan yayin da yake gabatar da rahoton tsaro, inda yace hare-haren ‘yan bindigar ya kashe fararen hula 285 a tsawon lokacin na watanni shidan yayin da batagarin suka kuma sace shanun da…
Read MoreAn Gano Mabuyar ‘Yan Ta’adda A Birnin Tarayya Abuja
A kokarin tabbatar da zaman lafiya da tsaro a babban birnin tarayya Abuja, jami’an sojin Najeriya sun kai samame wani yankin hakar ma’adinai da ake haka ba bisa ka’ida ba. An kai farmakin ne a yankin Tukashara Wasa, Apo a tsakiyar birnin tarayya Abuja. Wannan batu na zuwa ne ta bakin Manjo Janar Musa Danmadami, babban daraktan yada labarai na gidan tsaro a Najeriya. Ya bayyana hakan ne a wani taron bayyana nasarorin da jami’an sojin kasar suka samu cikin makwanni biyu kamar yadda aka saba a babban birnin tarayya…
Read MoreDa Dumi-Dumi: Bam Ya Tashi Da Mutum Biyu A Jíhar Kaduna
Labarin dake shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewar wasu mazauna jihar biyu sun rasa rayukansu sakamakon tashin bam da aka dasa ta karkashin kasa a karamar hukumar Chikun da ke jihar. Lamarin ya afku ne da misalin karfe 2:00 na ranar Alhamis, 3 ga watan Nuwamba bayan motar mutanen ta bi ta kan bam din da ake zargin ‘yan ta’adda ne suka binne shi a wani wuri da ake kira Zangon Tofa a yankin Kabrasha. dake karamar hukumar Chikum. Mazauna kauyen na jigilar amfanin gona da aka girbe…
Read MoreShugaban ‘Yan Sanda Ya Bada Umarnin Bincikar Bidiyon ‘Yar Sandan Da Abokin Aikinta Ya Yi Wa Duka
Sifeta janar na ‘yan sandan Najeriya, Usman Baba, ya umarci kwamishinan ‘yan sandan jihar Osun, Olaleye Faleye da ya bincike zargin cin zarafin wata sifetan ‘yar sanda mai suna Bamidele Olorunsogo da DCO din ta Ajayi Matthew yayi a Ode-Omu ta jihar. Wannan na zuwa ne bayan bidiyon dake nuna shaidar mugun dukan da aka yi wa Bamidele ya yadu a kafafen sada zumuntar zamani. A bidiyon, Bamidele ta zargi abokin aikinta a ofishin ‘ya sanda na Omu a jihar Osun da cin zarafinta tare da bata mata suna. ‘Yar…
Read MoreNajeriya Ba Ta Cancanci Tsoratarwa Daga ?asashen Yamma Ba – Ministan Tsaro
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Ninistan tsaro, Manjo Janar Bashir Magashi mai ritaya, ya ce addu’a Najeriya ke bukata daga gwamnatin Amurka maimakon garga?i wanda ya jefa mutane cikin rudani. Ministan ya bayyana cewa gargadin da Amurka tayi kan yuwuwar kai harin ta’addanci a Abuja ya jefa jama’a cikin tsoro sannan ya razanar da yan Najeriya ta yadda har sun gaza daukar matakin da ya dace. Sai dai kuma, ya bayyana cewa barazanar bai yi tsanani ba, yana mai bayar da tabbacin cewa gwamnati na kan lamarin…
Read MoreZamfara: ‘Yan Sanda Sun Dakile Harin ‘Yan Bindiga
Labarin dake shigo mana daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Rundunar ‘yan sandan jihar ta ce ta samu nasarar da?ile hare-haren ‘yan bindiga a fa?in ?ananan hukumomin jihar guda hudu, tare da ku?utar da wasu mutum hu?u da aka yi garkuwa da su. A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar SP Mohammed Shehu, ya fitar ya ce ‘yan bindigar sun yi ?o?arin kai hare-hare a wasu ?auyuka da ke ?ananan hukumomin Maru, da Bungudu, da Tsafe da kuma ?aramar hukumar Bukkuyum. Ya…
Read MoreBabu Gaskiya A Labarin Dasa Bama-Bamai A Abuja – ‘Yan Sanda
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar hukumar yan sandan Najeriya ta yi watsi da labaran cewa an dasa bama-bamai a wasu wurare dake birnin tarayyar Najeriya, Abuja. Hukumar ta ce karya ne kuma da ban mamaki wasu da ake yiwa kallon mutanen kirki ke yada wannan labari mara tushe ballantana makama. Hakan na kunshe cikin jawabin da Kakakin hukumar yan sandan kasar, Olumuyiwa Adejobi, ya fitar ranar Asabar, 29 ga watan Oktoba kuma aka rarraba wa manema labarai a Abuja. “Ban tunanin zamu yiwa kasarmu adalci idan muka…
Read MoreBabu Barazanar Tsaro A Abuja – Baturen ‘Yan Sanda
Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya IGP Usman Alkali Baba ya jaddada cewa babu wata fargabar kai hare-hare a Abuja babban birnin ?asar. A ranar Lahadi ne Amurka da Birtaniya suka garga?i ‘yan ?asashensu cewa ‘yan ta’adda na shirin kai hare-hare a birnin, inda suka shawarce su da su ankare. Sauran ?asashe kamar Jamus da Australiya da Kanada da Ireland duk sun bayyana fargabar kai hari a birnin. A ranar Juma’a kuma Amurka ta umarci jami’an diflomasiyyarta da iyalansu su gaggauta ficewa daga Abujar sakamakon fargabar da ake da ita ta…
Read MoreBabu Barazanar Tsaro A Abuja – Baturen ‘Yan Sanda
Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya IGP Usman Alkali Baba ya jaddada cewa babu wata fargabar kai hare-hare a Abuja babban birnin ?asar. A ranar Lahadi ne Amurka da Birtaniya suka garga?i ‘yan ?asashensu cewa ‘yan ta’adda na shirin kai hare-hare a birnin, inda suka shawarce su da su ankare. Sauran ?asashe kamar Jamus da Australiya da Kanada da Ireland duk sun bayyana fargabar kai hari a birnin. A ranar Juma’a kuma Amurka ta umarci jami’an diflomasiyyarta da iyalansu su gaggauta ficewa daga Abujar sakamakon fargabar da ake da ita ta…
Read MoreKaduna: Matan Aure Na Tura ‘Ya’yansu Mata Wajen ‘Yan Bindiga Neman Kudi – Kwamishina
Labarin dake shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewar Hafsat Baba, kwamishinar Mata da kula da ayyukan jama’a ta jihar Kaduna ta bayyana cewa, yana da matukar muhimmanci a magance wasu matsaloli da suka dumfaro mata a jihar. Ta bayyana cewa, akwai matan dake tura ‘ya’yansu mata ga ‘yan ta’adda su yi lalata dasu saboda kawai su samu kudin kashewa. Da take magana kan ci gaban diya mace da kuma tsaronta a makaranta, kwamishinar ta ce, iyaye mata dake tura ‘ya’yansu aikace-aikace da tallace-tallace na taimakawa wajen kara yawan…
Read MoreZa Mu Tabbatar Shari’a Ta Yi Aiki Akan Nnamdi Kanu – Ministan Shari’a
A wata tattaunawa ta musamman da ya yi da manema labarai a ranar Alhamis Ministan shari’a kuma babban lauyan Najeriya Abubakar Malami SAN yace ba za a yi dogaro da mayar da Nnamdi Kanu ba a matsayin dalilin sakin shugaban tsagerun kan zargin laifuka da yayi wa gwamnatin tarayya ba. Ministan shari’an yayi bayanin cewa gwamnati na rike da Nnamdi Kanu ne kan dalilai hudu ba wai mayar da shi kasar da aka dauko shi ba kadai. “Saki ko rashin sakin Nnamdi Kanu duk aikin doka ne a wannan lamarin.…
Read MoreLabarun Bogi Na Kambama Matsalar Tsaro A Najeriya – Buhari
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar mai girma Shugaban ?asa Muhammad Buhari ya ce labaran kanzon kurege na kara ingiza wutar rikici a Najeriya. Hakazalika labaran sukan kara rura wutar rashin tsaro da yi wa kokarin gwamnati kafar angulu da kuma kara fusata yan kasa, tare da haifar da rashin yarda tsakanin al’umma da gwamnati. Buhari ya bayyana haka ne a ranar Litinin yayin da yake wani taron ilimantarwa na UNESCO game da kafofin yada labarai na duniya wanda zauren matasan Najeriya ke karbar bakunci.…
Read MoreZamfara: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Ceto Tarin Jama’a Daga Hannun ‘Yan Bindiga
Rundunar ‘yan sanda reshen Jihar zamfara ta ceto mutum 27 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a ?aramar Hukumar Anka ta jihar. Kakakin ‘yan sanda na Zamfara, SP Muhammad Shehu, ya ce an yi garkuwa da mutanen ne a garuruwan Akawa, da Gwashi, da Tungar Rogo da kuma wasu ?auyuka, inda aka kai su sansanoni a Gando/Bagega da ke dajin Sunka a ?ananan hukumomin Anka da Bukuyum. Ya ce an yi nasarar ceto mutanen sakamakon rahoton da suka samu cewa ‘yan fashin daji sun kai wa garuruwan hari,…
Read MoreBoko Haram Na Kafa Sansanoni A Zamfara – Matawalle
Rahotannin dake shigo mana daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Gwamnatin jihar ?ar?ashin jagorancin Gwamna Bello Matawalle ta ce ta samu rahotonnin da ke cewa kungiyar Boko Harama tsagin ISWAP na kokarin kafa sansanoni a kauyen Mutu na gundumar Mada da ke karamar hukumar Gusau a jihar. Shugaban kwamitin shigar da kara ga laifukan da suka shafi fashin daji kuma mamba a kwamitin tsaro da tattara bayanan sirri na jihar Dakta Sani Abdullahi Shinkafi, ne ya bayyana haka ga manema labarai a Gusau babban birnin jihar. Ya…
Read More