Rundunan ‘yan sandan jihar Adamawa tayi nasaranr hallaka mutane shida tare da kama wasu shida da ceto wani yaro dan shekaru bakwai da haihuwa daga hannun masu garkuwa da mutane domin neman kudin fansa. Mutanen dai sun gamu da ajalinsune biyo bayan diran mikiya da jami’an ‘yan sandan suka yi a ma?oyar masu garkuwa da mutanen wanda hakan ya haifar da musayar wuta a tsakaninsu, inda ‘yan sandan sukayi galaba akansu. Da yake yiwa manema labarai ?arin haske dangane da lamarin, Kwamishinan ‘yan sandan jihar Adamawa Sikiru Kayode Akande yace…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Adamawa: ‘Yan Sanda Sun Bindige Masu Garkuwa Shidda
Rundunan ‘yan sandan jihar Adamawa tayi nasaranr hallaka mutane shida tare da kama wasu shida da ceto wani yaro dan shekaru bakwai da haihuwa daga hannun masu garkuwa da mutane domin neman kudin fansa. Mutanen dai sun gamu da ajalinsune biyo bayan diran mikiya da jami’an ‘yan sandan suka yi a ma?oyar masu garkuwa da mutanen wanda hakan ya haifar da musayar wuta a tsakaninsu, inda ‘yan sandan sukayi galaba akansu. Da yake yiwa manema labarai ?arin haske dangane da lamarin, Kwamishinan ‘yan sandan jihar Adamawa Sikiru Kayode Akande yace…
Read MoreAkwaí Sauran Tuhume-Tuhume Akan Nnamdi Kanu – Fadar Shugaban Kasa
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Majalisar tsaro ta Kasa ta yi karin haske kan matsayin Gwamnatin Tarayya dangane da shari’ar shugaban haramtaciyyar kungiyar masu neman kafa kasar Biafra, IPOB, Nnamdi Kanu. Majalisar ta ce har yanzu Kanu na da sauran tuhume-tuhume a kanshi sannan da akwai shari’ar da zai amsa. Kotun daukaka kara a Abuja a ranar Alhamis, ta soke tuhumar ta’addanci da ake yi wa Kanu, abin da ya janyo cece-kuce a bangarori da yawa na kasar. Antoni Janar na kasa kuma ministan shari’a, Abubakar Malami,…
Read MoreMatsalar Tsaro: Gwamnan Zamfara Ya Ayyana Dokar Ta Baci A Kananan Hukumomi 3
Rahoton dake shigo mana daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Gwamnan jihar Bello Muhammad Matawalle, ya ayyana dokar ta baci a kananan hukumomi uku da wasu garuruwa na jihar, bayan sake barkewar hare-haren ‘yan bindiga. Kananan hukumomin da abun ya shafa sun hada da Anka, da Bukkuyum, da kuma Gummi. Gwamna Matawalle ya kuma bayar da umarnin dakatar da duk wasu harkokin siyasa a jihar nan take, ciki har da taron jam’iyyar APC sai baba ta gani, a wani bangare na matakan saukaka kokarin jami’an tsaro na…
Read MoreSamuwar Tsaro: Gwamnatin Zamfara Ta Sanar Da Bude Makarantu
Rahotannin dake shigo mana daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar gwamnatin Jihar ta sake bude makarantu 45 cikin 75 da ta rufe a fadin jihar saboda matsalar tsaro. Sakataren dindindin na ma’aikatar ilimi a jihar, Kabiru Attahiru na ya bayyana matakin lokacin da ya karbi bakuncin mambobin kwamitin gaggawa kan ilimi a jihar a ofishinsa. Attahiru ya ce gwamnati da jami’an tsaro na aiki tukuru domin tabbatar da cewa tsaro ya inganta a jihar. ”Muna sa ran kyautatuwar yanayin tsaro a Zamfara domin ganin mun bude sauran…
Read MoreKaduna: An Yi Nasarar Hallaka Kwamandan ‘Yan Bindiga Ali Dogo
Labarin dake shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewar Dubun Shugaba kuma gagararren ‘dan ta’addan jihar Ali Dogo, ta cika inda sojoji suka aika shi lahira tare da wasu mayakansa sakamakon luguden wuta ta jiragen yaki da aka yi musu a karamar hukumar Giwa ta jihar. Wata majiyar tsaro ta sanarwa PRNigeria cewa Dogo da mabiyansa sun tsero daga jihar Niger zuwa karamar Hukumar Giwa ta jihar Kaduna sakamakon luguden wutan da aka matsanta musu a maboyarsu. ‘Yan ta’addan sun samu maboya ne a gidan wani Alhaji Gwarzo a…
Read More‘Yan Bindiga Sun Hallaka ‘Yan Sanda Da Cinna Wa Caji Ofis Wuta A Enugu
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan ofishin ‘yan sanda na Arum Inyi da ke karamar hukumar Oji-River a jihar Enugu tare da kashe mutum biyu sannan suka cinna wa ofishin wuta. Gidan Talbijin na Channels TV ya ruwaito cewa ‘yan bindigar sun yi awon gaba da makamai da harsasai a harin da suka kai da safiyar ranar Lahadi. Yayin kai harin an jiyo ‘yan bindigar na rera wakokin adawa da yin zabe inda suke cewa ”babu zabe, babu ‘yan sanda a kasar Biafra”. A bidiyon da yada an ga…
Read MoreSakin Mayakan Boko Haram 101 Ya Haifar Da Cece-Kuce
Akalla mayakan Boko haram 101 ne ake zargi an saka daga gidan yarin Kirikiri dake Ikeja babban birnin Jihar Legas. An ruwaito wani shafin yanar gizo na gidauniyar binciken kwakwaf, na cewa sakin mayakan na daga cikin wata yarjejeniyar sakin sauran fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna wadanda aka kama tun ranar 28 ga watan Maris. Wasu majiyoyi sun ce wadanda aka sakin na cikin mutanen da ke jiran shari’a tun shekarar 2009, kuma suna da masaniyar harin gidan yarin Kuje tun kafin aukuwarsa. Majiyar ta ce ”sun saki mayakan…
Read MoreYobe: Iyalan Sheikh Goni Sun Koka Akan Rashin Hukunta Sojin Da Suka Kashe Shi
Iyalan malamin addinin Musuluncin nan da aka yi wa kisan gilla a jihar Yobe Sheikh Goni Aisami, sun bayyana damuwarsu ga yadda suka ce har yanzu ba a gurfanar da wadanda ake zargi da kashe shi a gaban kotu ba kusan kwana hamsin da faruwar lamarin. Wani soja ne da malamin ya rage wa hanya ake zargi da harbe shi domin ya sace motarsa yayin da malamin ke kan hanya daga Kano zuwa Gashua. Sai dai hukumomi sun ce nan ba da jimawa ba za a soma shari’ar gadan-gadan. ?aya…
Read MoreMatsalar Tsaro: Aisha Buhari Ta Nemi Afuwar ‘Yan Najeriya
Uwargidan shugaban kasa, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, ta ba ‘yan Najeriya hakuri kan rashin tsaro da tsadar rayuwa da ya jefa ‘yan kasar cikin rayuwar kunci a shekaru bakwai da suka shude. Ta bayyana hakan ne a ranar Juma’a yayin addu’a da lakca ta musamman don bikin ranar samun yancin kai karo na 62 da aka yi a masallacin kasa a Abuja, A cewar ta, rage darajar naira da cigaba da faduwar darajar naira a kasuwannin canji ya shafi tattalin arziki wacce ta ce ya yi sanadin wahalhalun da ‘yan…
Read MoreMatsalar Tsaro: Aisha Buhari Ta Nemi Afuwar ‘Yan Najeriya
Uwargidan shugaban kasa, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, ta ba ‘yan Najeriya hakuri kan rashin tsaro da tsadar rayuwa da ya jefa ‘yan kasar cikin rayuwar kunci a shekaru bakwai da suka shude. Ta bayyana hakan ne a ranar Juma’a yayin addu’a da lakca ta musamman don bikin ranar samun yancin kai karo na 62 da aka yi a masallacin kasa a Abuja, A cewar ta, rage darajar naira da cigaba da faduwar darajar naira a kasuwannin canji ya shafi tattalin arziki wacce ta ce ya yi sanadin wahalhalun da ‘yan…
Read MoreFilato: ‘Yan Bindiga Sun Yi Gaba Da Babban Basarake
Labarin dake shigo mana daga jihar Filato na cewa wasu gungun ‘yan bindiga ?auke da muggan makamai sun sace babban basaraken kauyen Tal da ke karamar hukumar Pankshin. An rawaito cewa basaraken da aka sace shi ne Ngolong Tal, Alhaji Dabo Gutus. Lamarin ya faru ne misalin karfe daya na dare a ranar Litinin. Wani mazaunin kauyen ya ce mutane na ta kokarin kiran ‘yan bindigar don sanin halin da basaraken yake ciki. Prince Dakup Ezra, wanda yake wakiltar kauyen Panshin a majalisar dokoki, ya yi kira a kwantar da…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Farmaki Ayarin Dan Takarar Gwamna Uba Sani
Rahoton dake shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewar wasu gungun ‘yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kaddamar da hari akan ayarin motocin ?an takarar gwamna na APC Uba Sani inda suka yi awon gaba da wasu jiga-jigan jam’iyyar ta APC a babban titin Kaduna-Kachia dake kudancin Jihar. An ruwaito cewa harin ya auku ne a Tashar Icce, kusa da garin Kujama dake karamar hukumar Kajuru. Tawagar jiga-jigan na hanyarsu ta komawa gida ne bayan ganawa da jagororin Kiristoci a kudancin Kaduna ranar Alhamis. Rahotanni sun bayyana cewar…
Read MoreZamfara: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutum 15 A Masallaci
Akalla mutum 15 ne suka mutu wasu kuma da dama suka jikkata a wani harin aka kai a wani masallaci dake jihar Zamfara mai fama da ?alubalen rashin tsaro. Kamfanin Dillacin Labarai na Reuters ya ruwaito cewa lamarin ya faru ne a Ruwan Jema da ke yankin karamar hukumar Bukkuyum a jihar, inda ‘yan bindigar a kan babura suka nufi masallacin a yammacin ranar Juma’a suka fara harbi kan-mai-uwa da wabi. Harin na zuwa ne makonni uku bayan da aka sace wasu masallata a masallacin Zugu na karamar hukumar. A…
Read MoreBorno: Dakarun Soji Sun Hallaka ‘Yan Boko Haram Masu Yawa
Rahoton dake shigo mana daga Maiduguri babban birnin jihar Borno na bayyana cewar Hedkwatar tsaro ta Najeriya ta ce dakarun tawagar Operation Hadin Kai sun yi nasarar kawar da ‘yan ta’adda sama da 36 a ayyuka daban-daban ta sama a yankin Arewa maso Gabas cikin makwanni biyu. Daraktan yada labarai na ayyukan soji, Manjo Janar Musa Danmadami ne ya bayyana hakan a jawabin nasarorin da jami’an tsaro ke samu a ranar Alhamis 22 ga watan Satumba a Abuja. Sojojin sun farma ‘yan ta’addan Boko Haram, sun hallaka da yawa a…
Read MoreASUU: Zan Sa Kafar Wando Guda Da Dalibin Da Ya Fito Zanga-Zanga – El Rufa’i
Labarin dake shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewar Gwamnatin jihar a ranar Talata, ta ce ba za ta lamunci duk wani yunkurin wani mutum ko wata kungiya na toshe hanyar Kaduna zuwa Abuja da sunan zanga-zanga ba. Kwamishinan tsaro na cikin gida a jihar, Samuel Aruwan ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar a Kaduna, inda ya ce ba za a amince da wannan matakin ba, kuma wani share fage ne na karya doka da oda. “Da wannan sanarwar, ana shawartar mutane ko ?ungiyoyin…
Read More‘Yan Bindiga Sun Yi Mummunan Ta’adi A Kudancin Kaduna
Labarin dake shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewar kungiyar mutanen kudancin Jihar wato SOKAPU ta yi zargin cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa da sama da mutum 40, harda ‘yan coci a kwatas din Bayan Kasuwa da ke Kasuwan Magani, karamar hukumar Kajuru dake jihar ta Kaduna. A cikin wata sanarwa da shugaban kungiyar, Dr. Awemi Maisamari,ya gabatarwa manema labarai a Kaduna a ranar Litinin, ya ce yan bindigar sun tuntubi yan uwan wadanda aka sace inda suke nemi a biya naira miliyan 200 kafin su sake su.…
Read MoreDalilin Da Ya Sa Na Kashe Ummu Kulthum – Dan Kasar Chaina
Labarin dake shigo mana daga jihar Kano na bayyana cewar Mutumin da ake zargi da kashe wata budurwa a Kano ?an ?asar Chaina Geng ya yi zargin cewa Ummu ta masa al?awarin zata aure shi amma daga baya ta sa?a al?awarin bayan ya kashe ma?udan ku?i a kanta. A jawabin da ya yi wa yan sanda, ?an China ya bayyana cewa sa?a al?awarin ya fusata shi sosai, bisa haka zuciyarsa ta raya masa ya je har gida ya kasheta. Mai magana da yawun rundunar ‘yan Sandan Jihar Kano Kiyawa ya…
Read MoreZunubi Ne Rama Marin Da Dan Sanda Ya Yi – Baturen ‘Yan Sanda
Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Kakakin rundunar ‘yan sanda ta kasa, ya bayyana cewa mutum bai da ikon ramawa koda ace dan sanda ya mareshi idan dai har ?an sandan yana sanye da Inifam. Olumuyiwa Adejobi, ya ce abin da ya kamata mutum yayi shine ya kai kara gaban hukuma domin doka ta tsawatar masa. Mai magana da yawun yan sandan ya ce cin mutuncin jami’in dan sanda da ke sanye da kayan aiki tamkar cin mutuncin Najeriya. Kakakin ‘yan Sandan ya bayyana hakan…
Read MoreKano: An Damke Dan Chanan Da Ya Yi Wa Budurwa Yankan Rago
Shaidun gani da ido sun tabbatar da faruwar lamarin wanda bayanai ke cewa ya faru ne da misalin karfe 9 na daren ranar juma’a kamar yadda wani makwabcin gidan da abin ya faru Abubakar Mustpha ke cewa yarinyar da aka bayyana sunanta da Ummita wadda daliba ce a kwalejin horar da Ungozoma da malaman jinya ta jihar Kano, bazawara ce kuma ana ganinsu lokaci zuwa lokaci da dan Chinan. A cewar wasu bayanai yarinyar wadda cikakken sunanta shi ne Ummakulsum Sani Buhari mazauniyar unguwar Janbulo da ke karamar hukumar…
Read More