?an bindiga sun sace ?aliban makarantar Horar da Harkokin Noma da Abun da suka shafi Gandun Daji ta gwamnatin tarayyya wato Federal College of Forestry Mechanisation a unguwar Mando a cikin garin Kaduna. Har yanzu ba a san adadin daliban da aka sace ba sai dai BBC ta tuntuvbi kwamishinan harkokin tsaro na jihar Samuel Aruwan wanda ya ce yanzu haka yana cikin makarantar kuma suna bincike kan lamarin. Kawo yanzu kusan ?alibai 800 aka sace tun watan Disamba kuma wannan ne karo na uku da aka sace ?alibai daga…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Masu Kiran Gwamnati Ta Kamani Kidahumai Ne – Dr.Gumi
Shahararren Malamin addinin Muslunci nan mazaunin garin Kaduna Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmoud Gumi, ya soki lamirin dukkanin masu kira ga gwamnati ta kamashi saboda ganawar da yake yi da yan bindiga, domin samun maslaha. Dr. Gumi ya siffanta masu hakan a matsayin kidahumai saboda ya kamata su san cewa tare da jami’an gwamnati suke zuwa ganawar da ‘yan bindigan ba wai gaban kanshi yake yi ba. Malamin ya bayyana hakan ne a yayin wata tattaunawa da manema labarai da ya yi a gidansa dake Kaduna, inda ya kara da…
Read MoreBoko Haram: Muna Da Zaratan Sojoji Ba Sai Mun Yi Haya Ba – Buhari
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da tattaunawar shigo da sojojin haya na kasashen waje don yaki da masu tayar da kayar baya da sauran nau’ikan rashin tsaro a sassa daban-daban na kasar nan. Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Manjo Janar Babagana Monguno (Rtd), ne ya fadi haka a ranar Alhamis yayin wani taron a fadar gwamnati da ke Abuja, ya ce gwamnatin ta gwammace ta yi amfani da dukkanin rundunoni don kawar da matsalar. Monguno ya bayyanawa manema labarai cewa, Najeriya na da ma’aikata da kayan…
Read MoreKwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Bauchi Ya Nemi Ha?in Kan Jama’a
Sabon Kwamishinan yan’sanda na Jihar Bauchi, Sylvester Abiodun Alabi, ya kama aiki tare da neman hadinkan al’umman Jihar da su taimaka masa ta wajen bankado masu aikata miyagun laifuka, da kuma dakile yan tada zaune tsaye, tare da masu sace-sace da kwacen kayan mutane a cikin gari. Kwamishinan yace babban muhimmin abu a hidimar tsaro shine dole sai anyi amfani da hikima ta wajen zamanan tar da yadda za su rika tunkarar matsalolin da Jami’an tsaro ke fuskanta, a yun’kurinsu na tsare lafiya da dukiyan al’umma. Yace manufofin su na…

Read MoreBuhari Ya Bada Umarnin Tura ?arin Soji 6000 Zamfara
Shugaba Muhammadu Buhari ya bada umurnin girke karin sojoji 6,000 a Jihar Zamfara domin shawo kan matsalolin tsaron da suka addabi Jihar da suka hada da hare-haren ‘yan bindiga da na masu garkuwa da mutane. Gwamnan Jihar Bello Matawalle ne ya bayyana haka a jawabin da ya yi wa al’ummar jihar, bayan ziyarar da ya kai Abuja inda ya gana da shugaban kasar da kuma masu ruwa da tsaki kan harkokin tsaron. Matawalle yace wadannan sojojin 6,000 kari ne kan wadanda ake da su yanzu haka, ganin yadda matsalolin tsaron…
Read MoreDakarun Soji Sun Yi Wa Boko Haram Kisan Kiyashi
Rundunar sojojin Nijeriya sun bayyana cewa sun yi yi artabu da ‘yan Boko Haram a yankin ?aramar hukumar Marte dake jihar Borno. Jaridar PRNigeria ta ce sojojin sun yi musayar wuta da ?an ta’addan a jiya Talata yayin da suka ?addamar da farmaki domin kakka?e maya?an na Boko Haram a garuruwan Hausari da Missene da Chikungudu da ke cikin ?aramar hukumar Marte. Sai dai jaridar ta ruwaito cewa an kashe sojojin Najeriya biyu yayin da bakwai suka samu rauni. Amma dakarun na Najeriya sun yi nasarar ?wato bindiga ?irar AK47…

Read MoreShugaban Tsagerun Yarbawa Ya Ja Kunnen Rundunar Soji
Shugaban Kungiyar Tsagerun Yarbawa masu kyamatar ‘yan Arewa Mista Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Sunday Igboho ya ja kunnen jami’an tsaro a kan bibiyar Yarbawa mafarauta ko masu gadi dake amfani da manyan bindigogi wajen ayyukan su. Sunday Igboho ya sanar da hakan ne a wani faifan bidiyo da tsohon Ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya wallafa a shafin sa na Twitter. Shugaban Tsagerun Yarbawan ya ce, “Muna farin ciki da umarnin halaka duk makiyayin da aka kama da AK-47 da shugaban kasa ya bada. Duniya za…
Read MoreKatsina: ‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Mata Masu Yawa
‘A daren ranar Litinin ne, ‘yan bindiga dauke da manyan bindigogi suka kai hari a kauyen Katsalle da ke cikin karamar hukumar Sabuwa a jihar Katsina, inda suka sace Mata talatin suka tsallaka da su daji. Wani mazaunin garin na Katsalle ya shaida mana ta waya cewa ‘yan bindigar sun zo garin na Katsalle da misalin karfe sha biyu na daren jiya, akalla sun kai arba’in bisa mashina dauke da bindigogi kowanen su. Da muka ga tahowar su day makamai sai muka labe, mun yi yunkurin kaiwa matan dauki amma…
Read MoreHul?a Da ‘Yan Bindiga: Matawalle Ya Tsige Sarkin Maru
Mai Girma Gwamnan jihar Zamfara Alhaji Muhammad Bello Matawalle, ya tsige mai martaba Sarkin Maru, Abubakar Chika, bisa zargin ba da goyon baya ga ‘yan bindiga da cin amanar talakawan shi. Hakazalika gwamnan ya kuma tsige shugaban gundumar Kanoma, Lawal Ahmed kan wannan laifin da ake zarginsu da shi cikin gaggawa ba tare da ?ata lokaci ba. Kungiyar tuntu?a ta magabatan arewa, ACF ta jinjinawa gwamnan game da irin matakin da ya dauka kan magoya bayan ‘yan bindiga. Kakakin kungiyar ta ACF, Emmanuel Yawe, ya ce matakin da gwamnan ya…
Read MoreZargin Sojoji Kiristoci: Rundunar Soji Ta Gargadi Gumi
Rundunar Sojin Najeriya cikin fushi ta ja kunnen fiaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmoud Gumi, da ya guje zubdawa rundunar mutunci ta hanyar yin maganganu barkatai ba tare da taunawa ba. Daraktan hulda da jama’a na rundunar, Birgediya janar Mohammed Yerima ya sanar da hakan a wata takarda da rundunar ta fitar kuma aka rarraba ta ga manema labarai a Abuja, inda aka ja kunnen malamin da ya kiyaye yadda zai dinga kwatanta rundunar sojin. “Hankalin rundunar sojin Najeriya ta kai kan wani bidiyo da ke nuna…
Read MoreBorno: Zulum Ya Yi Nasarar Gano ‘Yan Gudun Hijira Na Bogi
Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya yi wa wani sansanin ‘?an gudun hijira dake Maiduguri shigar ba-zata inda ya gano ?aruruwan ‘?an gudun hijirar na bogi dan?are cikin sansanin. Sanarwar da gwamnatin Jihar Borno ta aike wa ?ungiyar ‘yan Jaridu ta ce daga cikin ‘?an gudun hijira 1,000 da ke cikin kundin jami’an agaji, 650 daga cikinsu na bogi ne. Sanarwar ta ce gwamnan ya kai ziyara ne a sansanin kwalejin Mohammed Goni MOGOCOLIS dake birnin Maiduguri inda ake kula da mutanen ?aramar hukumar Abadam a arewacin Borno…
Read MoreBorno: Dakarun Soji Sun Da?ile Harin Boko Haram
Dakarun Sojin najeriya sun hana mayakan Boko Haram hawa wani shinge a kan babbar hanyar Damaturu zuwa Maiduguri a jihar Borno. Sojojin sun yi arangama da maharan a musayar wuta a kusa da garuruwan Mainok da Jakana a yau lahadi . Wani direban kasuwanci ya fada wa majiyarmu cewa lamarin ya faru ne jim kadan bayan an sassauta rufe hanyar da aka saba yi da safe. Sojoji na yawan rufe hanya da yamma kuma suna bude ta da karfe 7 na safiyar kowace rana. Direban ya ce wasu da ake…
Read MoreBorno: Dakarun Soji Sun Da?ile Harin Boko Haram
Dakarun Sojin Najeriya sun hana mayakan Boko Haram hawa wani shinge a kan babbar hanyar Damaturu zuwa Maiduguri a jihar Borno. Sojojin sun yi arangama da maharan a musayar wuta a kusa da garuruwan Mainok da Jakana a yau lahadi . Wani direban kasuwanci ya fada wa majiyarmu cewa lamarin ya faru ne jim kadan bayan an sassauta rufe hanyar da aka saba yi da safe. Sojoji na yawan rufe hanya da yamma kuma suna bude ta da karfe 7 na safiyar kowace rana. Direban ya ce wasu da ake…
Read MoreBorno: Dakarun Soji Sun Da?ile Harin Boko Haram
Dakarun Sojin najeriya sun hana mayakan Boko Haram hawa wani shinge a kan babbar hanyar Damaturu zuwa Maiduguri a jihar Borno. Sojojin sun yi arangama da maharan a musayar wuta a kusa da garuruwan Mainok da Jakana a yau lahadi . Wani direban kasuwanci ya fada wa majiyarmu cewa lamarin ya faru ne jim kadan bayan an sassauta rufe hanyar da aka saba yi da safe. Sojoji na yawan rufe hanya da yamma kuma suna bude ta da karfe 7 na safiyar kowace rana. Direban ya ce wasu da ake…
Read MoreYawan ?abilu Da Addinai Ne Silar Matsalolin Najeriya – Osinbajo
An bayyana cewar yawan tarin ?abilu da addinai barkatai da Najeriya ke fama dasu, sune manyan matsaloli da suka yi wa Najeriya tarnaki suka hanata motsawa, ballantana har ta kai ga matsayin gogaiya da sauran ?asashen duniya. Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana hakan lokacin da yake tsokaci dangane da halin koma baya da tarbarberawar al’amura da Najeriya ke fama da su. Wata sanarwa daga Laolu Akande, mai magana da yawun Osinbajo, ta nakalto shi yana cewa aikin gina kasar na iya zama kalubale duba da yawan kalubalantar…
Read More‘Yan Bindiga: Gumi Ya Bar Jaki Ya Koma Dukan Taiki – Masari
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya nuna damuwarsa kan ayyukan ‘yan fashi da ke addabar al’umman yankin arewa maso yamma. Ya soki fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Abubakar Ahmad Gumi da ya nemi gwamnatin tarayya da ta yi wa ‘yan ta’addan, wadanda ke da alhakin mutuwar’ yan Najeriya da dama da lalata dukiyoyi a fadin kasar afuwa. Gwamnan ya ce ya kamata Gumi ya yi wa masu laifin wa’azi kan illar kisan mutane ba nema masu afuwa ba, jaridar This Day ta ruwaito. Masari ya sha alwashin cewa ba…

Read More