Afuwa Ga ‘Yan Bindiga Ne Maganin Matsalar Tsaro – Dr Gumi

Shahararren malamin addinin musulunci a Najeriya, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya bayyana cewar hanya guda wadda ta ragewa Najeriya na samun zaman lafiya shine Gwamnati ta yi sulhu da ‘yan bindiga sannan ta yafe musu zunubban su domin samun zaman lafiya mai dorewa. Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ce idan za a iya yi wa wadanda su ka kifar da gwamnati afuwa, babu laifi don a yafe wa ‘yan bindiga. Malamin ya na wannan magana ne a ranar Alhamis, 4 ga watan Maris, 2021. Shehin ya maida martani…

Read More

Ni Nayi Sanadin Matsalar Tsaro A Najeriya – Gwamna Wike

Gwamnan Jihar Ribas Nyesome Wike, yace a magana ta gaskiya shine ya yi sanadin ta?arbarewar tsaro dake addabar Najeriya wanda ke shirin tarwatsa zamantakewar ?asar gaba daya, kuma ko ka?an baya nadama akan abin da ya aikata. Gwamna Wike ya ce ya jagoranci muguwar addu’ar ga Najeriya domin kasar ta fuskanci manyan matsaloli na ?alubalen tsaro bayan da gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Buhari ta ki aike wa da jami’an tsaro jihar Ribas a lokacin da jihar ke fama da matsalar tsaro a 2016. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da…

Read More

Babu Dalilin Yin Sulhu Da ‘Yan Bindiga – Gwamnan Kogi

Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, yace gwamnatinsa ba za ta taba sasanci ko yin wani zaman sulhu da ‘yan ta’adda ba, domin ?ata lokaci ne kuma babu dalilin yin hakan. Yahaya Bello ya sanar da hakan ne yayin tattaunawa da gidan talabijin na Channels a shirin siyasarmu a yau, akan matsalar tsaro da ta da?e tana addabar Najeriya musamman yankin Arewacin Kasar. Gwamnan Yahaya Bello ya cigaba da cewar, babu wani cigaban azo a gani da aka samu a Jihohin da gwamnonin su suka gudanar da sulhu da ‘yan bindiga,…

Read More

Zamfara: An Dam?e Sojan Dake Taimakon ‘Yan Bindiga

Gwamnatin Jihar Zamfara ta sanar a ranar Juma’a cewa an kama wani soja shi da budurwar sa su na kai wa masu garkuwa makamai da kakin soja a cikin jihar. Mataimakin Gwamnan Zamfara, Bashir Maru ne ya bayyana haka, a wani taro da manema labarai da ya yi, inda ya wakilci gwamna Bello Matawalle. Maru ya ce sojoji ne da kan su su ka kama sojan ta hanyar wasu kauyawa mazauna yankin da su ka labarta wa sojoji aika-aikar da sojan ke kan yi. Sai dai kuma ya bayyana cewa…

Kaduna: An Yi Nasarar Hallaka Kwamandan ‘Yan Bindiga

Gwamnatin jihar Kaduna ?ar?ashin jagorancin Gwamnan jihar Nasiru Ahmad El Rufa’i ta tabbatar da kisan da aka yi wa daya daga cikin shugabannin kuma gagararren dan bindiga mai suna Rufai Maikaji tare da sama da ‘yan bindiga dari dake karkashinsa. Labarin mutuwar Maikaji ta fasu ne bayan kwamishinan tsaron cikin gida na jihar Kaduna, Samuel Aruwan ya fitar da ita a wata takardar sanarwa da aka rarraba ta ga manema labarai a Kaduna. Kamar yadda takardar ta sanar, Maikaji tare da daruruwan ‘yan bindiga sun sheka lahira bayan samamen da…

Jange?e: Maigadin Makaranta Na Cikin ‘Yan Bindiga – Matawalle

Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya ce ‘yammatan Makarantar Jangebe sun bayyana cewa maigadinsu na makaranta yana daga cikin wadanda aka hada kai dasu aka sacesu. A ranar Laraba da ta gabata ne Matawalle ya bayyana hakan a shirin siyasarmu a yau na gidan Talabijin na Channels. A yayin da aka bukaci ya bayyana wadanda suka sace yaran, gwamnan yace ‘yan bindigan sun sanar da cewa har da maigadin suka hada baki. Matawalle yace ana bincike a kan haka amma bai sanar da sauran wadanda aka hada kai dasu ba.…

Read More

Tubabbun Boko Haram Tubar Muzuru Suka Yi – Zulum

Gwamnan jihar Borno da ke Najeriya Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana cewar wasu daga cikin mayakan Boko Haram da suka aje makamansu, aka kuma horar da su wajen sauya tinaninsu sun koma gidan-jiya, inda suka sake daukar makamai. Saboda haka Zulum ya bukaci soke shirin da kuma bai wa gwamnatin Najeriya shawarar gurfanar da daukacin wadanda aka kama da zargin shiga ayyukan ta’addanci domin kawo karshen yakin da aka kwashe shekaru 11 ana fafatawa ba tare da kammala shi ba. Yayin gudanar da taron Kungiyar Gwamnonin da suka fito…

Read More

Boko Haram: An Fitar Da Sunayen Sojojin Da Suka Gudu A Bakin Daga

Rundunar sojin Najeriya ta bayyana sunayen wasu sojonin Najeriya 89 da manyan ofisoshi 12 da suke arce daga filin daga a lokacin da Boko Haram suka afka musu a Kananan hukumomin Dikwa da Marte. Idan ba manta ba a baya rahotanni sun bayyana yadda aka yi gumurzu tsakanin sojojin Najeriya da Boko Haram a Marte da har aka kashe Sojoji 7. Zuwa yanzu haka hukumar rundunar sojoji ta kasa, ta kulle asusun ajiyarsu na banki, sannan an sanar da duka barikin soji su kama duk wanda suka gani cikin wadannan…

Read More

Kungiyar CAN Ta Yi Kiran A Kama Dr. Gumi

Kungiyar Kiristocin Najeriya ta ?asa CAN tayi kira da babbar murya da cewar cikin gaggawa ba tare da ?ata lokaci ba Gwamnati ta yi gaggawar kama Malamin Addinin Musulunci Dr. Ahmad Abubakar Mahmoud Gumi, saboda kalaman shi da yake furtawa masu alaka da sha’anin tsaro na ?asa. CAN ta nuna damuwarta cewa shirun da Shugaba Muhammadu Buhari ya yi na tsawon lokaci game da wasu maganganun kwanan nan da shahararren malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya yi, yana nufin amincewa da ikirarin nasa. Daya daga cikin irin wadannan ikirarin…

Read More

Za Mu Ya?i Ta’addanci Iyakar ?arfin Mu – Gwamnoni

?ungiyar Gwamnonin Najeriya 36 karkashin shugabancin jagoranta, gwamnan jihar Ekiti Kayode Fayemi, ta bayyana alhini da kuma murna ga gwamnatin jihar Zamfara da al’ummar jihar, game da samun nasarar kubutar da ‘yan matan nan da aka sace daga makarantar kwana ta garin Jangebe. A lokacin da yake bayyana matakin da kungiyar gwamnonin ta dauka, na ganin ta tashi tsaye don kawo karshen irin wannan mugun aikin, gwamnan ya ce zasu bada duk taimakon da ake bukata don ganin irin wannan mugun aikin bai samu waje a kasarba. Ya kara da…

Read More

Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Sake Sace ?alibai

Rahotannin dake shigo mana yanzu daga Jihar Katsina na bayyana cewar wasu ‘yan Bindiga ?auke da manyan makamai sun sace wasu dalibai dake Makaranta Sakandaren kauyen Gobirawa da ke karamar hukumar Safana a jihar Katsina a ranar Talata. Wani mazaunin kauyen Gobirawa wanda ya nemi a boye sunansa, ya tabbatarwa Daily Trust cewa an sace daliban ne bayan an tashe su daga makaranta a Community Day Secondary School a Gobirawa. “Ba makarantar kwana bace kuma dukkan daliban uku da aka sace maza ne kuma suna hanyar komawa gidansu ne da…

Read More

Da ?umi-?umi: ‘Yan Bindiga Sun Sake Awon Gaba Da Fasinjoji A Neja

A kalla fasinjoji 50 ne yan bindiga suka yi garkuwa da su a ranar Talata a kan hanyar Tegina zuwa Minna a karamar hukumar Rafi da ke jihar Neja, Daily Trust ta ruwaito. A cewar majiyar, yan bindigan sun tare titi a garin Kundu da ke kusa da garin Zungeru suka kama motoccin fasinjoji uku har da direbobin motoccin. Sun tisa keyar fasinjojin motoccin uku zuwa cikin daji yayin da suka bar motoccin a kan titi. A wani lamari mai kama da wannan, yan bindiga sun sace mutane da ba…

Read More

Kai Abin Zargi Ne Muddin Ba Ka Fallasa Masu Satar Dalibai Ba – ACF Ga Matawalle

Kungiyar tuntuba ta Dattawan Arewa, ACF ta bayyana cewa Gwamna Matawalle ya fito ya bayyana sunayen wanda yace ya sani da suka sace daliban makarantar Jangebe. Gwamna Matawalle a lokacin da Sarakunan Jihar Zamfara suka kai masa ziyarar jaje kan satar daliban, ya bayyana cewa idan ya fadi sunan wanda suka sace daliban, ‘yan Najeriya zasu sha Mamaki. Sannan kuma ya bayyana cewa wasu sun baiwa ‘yan Bindigar kudi dan kada su saki daliban. A martaninta, ACF ta bakin shugabanta, Audu Ogbe a sanarwar da kakakin, Emmanuel Yawe ya fitar…

Da ?umi-?umi: An Sako ?aliban Makarantar Jange?e

Gwamnatin jihar Zamfara a Najeriya ta tabbatar da sakin ?an matan makarantar Jangebe da ?an fashin daji suka sace. Gwamnatin ta ce ?an matan su 279 da aka sace sun sha?i iskar ?anci bayan ?o?arin da aka yi na ganin sun ku?uta sannan dukkansu suna cikin ?oshin lafiya. A ranar Juma’ar da ta gabata ne ?an fashin daji suka kutsa cikin makarantar tare da sace su. Da sanyin safiyar Talatar nan BBC ta tattauna da gwamna Bello Matawalle na jihar ta Zamfara kuma ga ?arin bayanin da ya yi: “Alhamdu…

Read More

Kisan Jama’a Ya Fi Tsanani Akan Garkuwa Da Mutane – Gumi

Babban malamin addinin Islama mazaunin garin Kaduna Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmoud Gumi ya kwatanta garkuwa da yara ‘yan makaranta da ‘yan Bindiga ke yi a matsayin wani abu mai sauki idan aka kwatanta shi da kisan da ‘yan Bindigar ke yi na tayar da ?auyuka baki ?aya. Dr. Ahmad Abubakar Mahmoud Gumi ya sanar da hakan ne yayin tattaunawa da yayi da bangaren Pidgin na na gidan Rediyon BBC ranar Litinin. Malamin ya ce ganawarsa da ‘yan bindiga ya haifar da ?a mai ido domin kuwa yanzu ‘yan bindigan…

Read More

Za Mu Cigaba Da Azabtar Da Yarbawa Da Yunwa – Miyyeti Allah

Shugaban kungiyar Miyetti Allah Association of Cattle Breeders na Kasa reshen jihar Kwara, Aliyu Mohammed ya ce za a cigaba da hana kai abinci zuwa kudu har sai dukkanin wani Bayarabe ya tagaiyara sakamakon cutar da Fulani. Alhaji Aliyu Mohammed ya ce za a cigaba da tare kayan abinci da su ka nufi yankin kudu ta jihar Kwara, har sai an tabbatar cewa za a tsare ran Fulanin yankin ko kuwa azabar yunwa ta kassara yankin gaba daya. Mohammed ya bayyana wa manema labarai hakan ne bayan kungiyar makiyaya ta…

Read More