Za A Gar?ame Duk Wanda Aka Kama Yana Tashe A Katsina

Rahotanni daga Jihar Katsina na bayyana cewar Gwamnatin jihar ?ar?ashin jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari tae haramta al’adar Tashe da ake yi cikin watan Ramadana, a dukkanin fa?in jihar A wata sanarwa da kwamishinan yada labarai da al’adu da harkokin cikin gida Abdulkarim Yahaya Sirikathe ya fitar, an dauki matakin saboda dalilai na tsaro kwana 15 da fara azumin. Gwamnatin jihar ta kuma umarci jami’an tsaro su kama duk wanda aka samu ya ketare dokar. Gidan Talbijin na Channels ya rawaito kwamishinan na kira ga jama’a musamman iyaye su sa…

Read More

Za Mu Rushe Gidajen Masu Ba ‘Yan Ta’adda Bayanan Sirri – Matawalle

Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya yi alkawarin rushe gidajen masu bai wa yan fashin daji bayanai ko kuma suke samar musu da makamai a jihar. Gwamnan ya bayyana hakan yayin da yake karbar bakuncin gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal da yan majalisarsa da suka kai masa ziyarar jajantawa ga gwamnati da al’ummar Zamfara game da hare-haren baya-bayan nan da aka kai a wasu sassan jihar. Matawalle ya ce ya umarci a dauki tsauraran matakai har da rushe gidajen duk wani da aka samu mai bai wa yan fashin daji bayanai…

Read More

Dalilan Da Ya Sa Bano Goyon Bayan Sulhu Da ‘Yan Bindiga – El Rufa’i

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i ya mayar da martani kan wani tsohon bidiyo da ake ta ya?awa a shafukan sada zumunta wanda ke nuna shi yana sukar tsohon Shugaba Goodluck Jonathan kan ?in biyan ku?in fansa don ku?utar da ?an matan Chibok. Gwamnan ya ce an na?i bidiyon ne a shekarar 2014 bayan sace ?aliban makarantar ta Chibok, wanda kuma ya ke zargin Jonathan da rashin sanin aikinsa sannan ya bu?aci ya bi duka hanyoyi wajen ganin an ku?utar da ?an matan ko da kuwa tattaunawa ce da maya?an…

Read More

Gwamnan Binuwai Ya Zargi Buhari Da Marawa ‘Yan Bindigar Fulani Baya

Gwamnan jihar Binuwai Samuel Ortom, ya zargi Shugaban kasa Muhammadu Buhari da yi wa ‘yan Bindigar Fulani sharen fage domin su mamaye Nijeriya da mayar da ‘yan ?asa bayi a kasar su. Ortom ya bayyana hakan ne yayin jawabin da ya yi a ranar Talata kan kisan da ake zargin makiyaya fulani ne suka yi a sassan yankin Arewa ta Tsakiya. Ortom ya kuma koka kan cewa a kalla mutane 70 ne aka kashe cikin makwanni biyu da suka gabata a kananan hukumomi uku a jihar, inda ya ce ba…

Read More

Matsalar Tsaro: Majalisa Za Ta Gana Da Buhari

Majalisar dattawan Najeriya ta ce za ta nemi ta zauna da shugaba Muhammadu Buhari a madadin sanatoci 109 saboda halin da tsaro yake ciki a ?asar. Ta ce bu?aci manyan hafsoshin tsaron kasar su gaggauta tura sojoji domin kare iyakokin yankunan da ke fama da matsalolin tsaro. Majalisar ta yanke wannan shawarar ce bayan zamanta na yau Talata wanda a ciki ?an majalisar suka bayyana damuwa game da halin da tsaro yake ciki a kasar. A cewar majalisar, akwai bukatar a hanzarta kafa sansanin soja da na yan sanda na…

Read More

Ndume Ya Kalubalanci Gwamnati Ta Fallasa Masu ?aukar Nauyin Boko Haram

Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu Aliyu Ndume ya nemi gwamnatin Najeriya da ta bayyana sunayen masu musayar kudaden waje na ‘yan canji 400 da tace ta kama saboda zargin daukar nauyin ‘yan Boko Haram. Ndume ya bayyana haka ne yayin wata tattaunawa da manema labarai a Abuja. A baya kakakin shugaban kasa Garba Shehu ya ce gwamnati ta kama wasu ‘yan canji da ke taimakawa ‘yan Boko Haram da kudade, kamar yadda jaridar the Cable ta rawaito. Da yake mayar da martani kan Batun, Ndume ya ce ya zama…

Read More

Boko Haram Na Dab Da Mamaye Birnin Abuja – Gwamnan Neja

Mai girma Gwamnan Jihar Neja Alhaji Abubakar Sani Bello ya bayyana cewar ya?i na neman cinye Jihar Neja daga Mayakan Boko Haram, kuma muddin ba’a gaggauta ?aukar matakan da suka dace ba ‘yan ta’addan za su mamaye babban birnin tarayya Abuja. Da yake magana lokacin da ya ziyarci sansanin ‘Yan Gudun Hijira a ranar Litinin, gwamnan ya ce ‘yan ta’addan sun karbe wani yanki na jihar bayan Gwamnatin Tarayya ta gaza a kokarin samar da tsaro a jihar. Ya ce ya tuntubi Gwamnatin Tarayya a lokuta daban-daban amma babu wani…

Read More

Kaduna: ‘Yan Bindiga Sun Sake Harbe Biyu Cikin ?aliban Jami’ar Greenfield

?an bindiga da suka sace ?aliban jami’ar Greenfield a Jihar Kaduna sun sake kashe biyu daga cikin ?aliban, bayan ukun da suka harbe a kwanakin baya, ya zamana yanzu sun kashe biyar kenan. Cikin sanarwar da kwamishinan lamurran tsaro Samuel Aruwan ya fitar ya ce an tsinci gawar ?aliban ne a ranar Litinin. Sanarwar ta ce “Gwamnatin Malam Nasir El-Rufai tana bakin cikin wannan mummunar aiki da aka yi wa ?aliban da ba su ji ba ba su gani ba da aka sace yayin da suke ci gaba da neman…

Read More

Da ?umi-?umi: An Yi Wa Fulani 19 Yankan Rago A Anambra

Wasu da ake zargi ?an kungiyar masu neman kafa kasar Biafra, IPOB, sun yi wa makiyaya fulani 19 yankan rago a Igbariam da ke ?aramar hukumar Oyi ta jihar Anambra. Rahotanni sun ce ?an daban sun afka wani bene da makiyaya fulanin ke zama ne misalin ?arfe 2 na daren ranar Asabar. ?ata garin sun halaka mata 12, maza bakwai da ?ananan yara da ba a san addinsu ba. An gano cewa bata garin sun fito da wadanda abin ya faru waje, suka cire musu tufafi suka ?auresu sannan suka…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da ?aliban Jami’a A Binuwai

Rahotanni daga Jihar Binuwai na cewa wasu ‘yan bindiga ?auke da manyan makamai sun sace daliban Jami’ar nazarin aikin noma ta tarayya ta makurdi (FUAM) a jihar Benue da ke arewacin kasar. Hukumomin makarantar sun tabbatar da faruwar lamarin, suna cewa har yanzu ba a san adadin daliban da aka sace ba a daren ranar Lahadi. Daraktar yada labarai da hulda da jama’a Mrs Rosemary Waku ce ta bayyana bayyana faruwar lamarin a ranar Litinin. Lamarin sace sacen daliban manyan makarantu na neman zama ruwan dare yanzu a tarayyar Najeriya…

Read More

Kebbi: ‘Yan Bindiga Sun Harbe DPO Da ‘Yan Sanda Takwas

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta tabbatar da mutuwar wani DPO da jami’ansa takwas a Jihar Kebbi da ke arewacin kasar. Kakakin yan sandan na Jihar Kebbi ASP Nafi’u Abubakar ne ya tabbatarwa BBC da faruwar lamarin, wanda ya faru a ranar Lahadi. “Da misalin karfe 2:30 na rana ne DPO na Kasaba ya samu labarin an kai hari wani kauye da ake kira Makuku da wasu kauyuka da ke kewaye da shi, nan da nan ya debi yaransa su takwas da nufin kai dauki bayan fafatawa kuma anan suka gamu…

Read More

Borno: Rundunar Sojin Sama Na Binciken Zargin Mutuwar Sojoji

Wata sanarwa da rundunar ta wallafa a shafinta na Twitter ranar Litinin ta ce an ja hankalinta kan rahotannin da ke nuna cewa sojinta sun kashe sojin kasa a wani farmaki ta sama a garin Mainok da ke da nisan kilomita 55 daga Maiduguri. “Rundunar sojin sama tana son ta bayyana cewa tana gudanar da binciken kan hotuna da bidiyo da ake yadaway akan lamarin domin binciko gaskiyar lamarin. Sai dai ta bukaci duk mai neman karin bayani da ya tuntubi mai magana da yawunta. Hakan na faruwa ne a…

Read More

‘Yan Sanda Na Iya Shawo Kan Matsalar Tsaro – Tsohon Shugaban ‘Yan Sanda

Tsohon Shugaban rundunar ‘yan sandan ?asar nan, Ibrahim Kpotun Idris, yayi kira da babbar murya ga gwamnatin tarayya ta ?auki sabbin jami’an ‘yan sanda matu?ar tana son ta kawo ?arshen ?alubalen tsaron da ya?i ci ya?i cinyewa a ?asar musanman yankin Arewacin ?asar. Idris yace dalilin da yasa matsalar tsaro take cigaba da ruruwa a ?asar nan shine saboda rashin isassun jami’an yan sanda da kuma rashin kula da su yadda yakamata. Tsohon Sufetan wanda ya bayyana haka yayin da yake jawabi ga manema labarai a Abuja, yace idan ka…

Read More

Ba Za Mu Lamunci Kisan Dalibai Ba – Gwamnonin Arewa

Shugaban ?ungiyar kuma gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, shine ya bayyana haka a wani sa?o da ya fitar ta bakin daraktan ya?a labaransa ranar Asabar – A ranar Jumu’a data gabata ne, jami’an tsaro suka gano gawarwakin ?alibai uku daga cikin wa?anda aka sace a jami’ar a wani ?auye dake kusa da makarantar ?ungiyar gwamnonin arewa tayi Allah wadai da kisan ?aliban jami’ar Greenfield da Yan bi?diga suka yi. Shugaban gwamnonin kuma gwamnan jihar Plaateau, Simon Lalong, ya bayyana lamarin da tsantsar jahilci da mugunta, yace ba zasu bar lamarin…

Read More

Zan Gama Da ‘Yan Bindiga Kafin Mako Guda – Gwamnan Zamfara

Gwamnan jihar Zamfara ya lashi takobin murkushe ‘yan bindiga cikin kwanaki hudu tare da kawo karshen muggan ayyukansu a fadin jihar Baki Daya. Gwaman Bello Matawalle Muradun ya bayyana haka ne lokacin da ya karbi bakwancin shugaban kungiyar gwamnonin jam’iyyar APC kuma Gwamnan jihar Kebbi Abubakar Atiku Bagudu da takwaransa na Jigawa Abubakar Badaru a wata ziyarar jaje da suka kai Gusau Babban Birnin jihar Zamfara. Gwamna Matawalle ya gargadi ‘yan bindiga a jihar da su tuba ko su sauya sheka domin ya tsara sabon tsarin yadda zai tunkari matsalar…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Yi Wa Manoma Kisan Gilla A Jihar Nasarawa

Rahotanni daga Lafiya babban birnin Jihar Nasarawa na bayyana cewar wasu gungun ‘yan Bindiga sun kaddamar da hari tare da kisan wasu manoma tara a yankin Ajimaka, wani matsugunin Tiv da ke karamar Hukumar Doma a Jihar Nasarawa. Lamarin ya faru ne da sanyin safiyar ranar Asabar, 24 ga wannan wata da muke ciki, Wadanda aka kashe a Doma sune Tsekaa Chiatyo, Kwaghdoo Tsekaa, Sewiesi Tsekaa Bobo Chiatyo, Aondosee Fidelis Aboy, Igba Aduku, da Iwuesi Aseer, kamar yadda jaridar Daily trust ta ruwaito. An tattaro cewa ‘yan bindigan sun afkawa…

Read More

Afuwa Ga ‘Yan Bindiga Ne Mafita Ga Matsalar Tsaro Da Ake Ciki – Gumi

An bayyana cewar hanya guda ?aya tilo da ta saura a Najeriya na magance matsalar tsaro dake addabar kasar musanman yankin Arewacin Najeriya shine Gwamnati ta yi afuwa ga ‘yan Bindiga a karbesu matsayin Mutane. Mashahurin Malamin addinin Islama kuma mai shiga tsakani a ya?in da ake yi na kawo karshen matsalar ‘yan ta’adda a Najeriya, Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmoud Gumi ya bayyana hakan a ganawar shi da manema labarai a Kaduna. Sannan ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yi amfani da shawarwarinsa tare da yin afuwa ga’ yan…

Read More

Jami’an Tsaro Sun Kashe Kwamandan Tsagerun Inyamurai

Tawagar jami’an ta musamman ta ha?a da ‘yan sanda da sojoji da kuma DSS sun kai wani samame ne hedikwatar mayakan tsagerun Inyamurai ta IPOB din da ke kauyen Awomama a Karamar Hukumar Oru ta gabas a jihar IMO. Jaridar PRNigeria ta ce ‘yan kungiyar IPOB din sune aka dorawa alhakin harin da aka kai hedikwatar ‘yan sanda ta jihar da kuma gidan yari a ranar 5 ga watan Afrilun 2021. Sun kara kai jerin wasu hare-hare kan jami’an tsaro a kudu maso kudu da kuma kudu maso gabashin kasar.…

Read More

Buhari Ya Yi Tir Da Kisan Daliban Jami’a A Kaduna

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi tir da Allah wadai da kisan uku daga cikin ?aliban da aka sace a Jami’ar Greenfield a Jihar Kaduna. “Tunanina yana tare da iyalansu a wannan lokacin na jimami. Allah Ya ji?ansu, ”in ji Shugaban cikin sanarwar da Malam Garba Shehu ya fitar a ranar Asabar. Shugaban ya la’anci yawaitar kashe –kashe da sace-sacen mutane a Kaduna, wanda ya kira “munanan hare-haren ta’addanci.” Shugaban ya kuma bayyana takaici yana mai cewa “abin ba?in ciki ne yadda wasu shugabannin siyasa da na addini ke ?ara…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Mata 20 A Kauyen Katsina

Kimanin Mata ashirin ne aka sace a kauyen Gidan Bido dake karamar hukumar Dandume a jihar Katsina, a lokacin da suka je kauyen domin halartar bikin suna a jiya Juma’a. Majiyarmu ta tabbatar mata cewa yan bindigar sun zo ne da misalin karfe dayan daren jiya Juma’a dauke da manyan bindigogi, suka sace matan. Haka zalika, yan bindigar sun kai makamanci irin wannan harin a mahaifar dan Majalisar jihar, mai wakiltar karamar hukumar Dandume a majalisar dokoki ta jihar Katsina, Honarabul Haruna Goma, watau Unguwar Bawa, inda suka sace maza…

Read More