Hukumar da ke yaki da almundahana da sauran lafukan da suka shafi cin hanci ta ICPC ta ce ta rufe jami’o’i da kwalejin kimiyya da fasaha da ke bayar da shaidar digiri na bogi 62 a fadin kasar. Hukumar ta ce wannan abu ne da ke neman zama ruwan dare a Najeriya, domin kuwa babu wata jiha a fadin kasar da ba a samu irin wannan makarantu ba a cikinta. Cikin shekaru da ICPC ta kwashe tana gudanar da wani bincike a boye, ta kai ga gano adadin makarantu da…
Read MoreCategory: Ilimi
Ilimi
Kano: Malaman Jami’ar Bayero Sun Koma Bakin Aiki
Labarin dake shigo mana daga jihar Kano na bayyana cewar malaman Jami’ar Bayero sun koma bakin aiki a ranar Litinin bayan kungiyar malaman jami’o’i ASUU ta sanar da janye yajin aikin da suka shafe wata takwas suna yi. Dalibai da ma’aikata sun fara shiga jami’ar a ranar Litinin inda suka bayyana farin cikinsu tare da fatan za a fara daukar darasi. Kungiyar dai ta ce ta rubuta wa hukumar jami’ar Bayero Kano cewa malaman sun dawo bakin aiki. Yayin da malaman jami’ar suka janye wannan yajin aiki, ga alama, shirye-shirye…
Read MoreDa Dumi-Dumi: Kungiyar ASUU Ta Janye Yajin Aiki
Daga Comr Abba Sani Pantami Kungiyar malaman Jami’o’i ta dakatar da yajin aikin da ta kwashe watanni takwas tana yi, duk da cewa kungiyar ba ta fitar da sanarwar a hukumance ba, amma wakilin jaridar Punch ya tattaro cewa an dauki matakin ne a karshen taron majalisar zartarwa ta kasa da aka gudanar a sakatariyar ASUU da ke Abuja. Da yake zantawa da wakilin jaridar Punch wata majiya mai cikakken bayani a cikin hukumar ta NEC ta ce, “Eh, an dakatar da shi”. Da aka nemi karin bayani, majiyar ta…
Read MoreYajin Aikin ASUU: Dalibai Sun Gudanar Da Zanga-Zanga
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar ?aliban jami’o’in Najeriya na ci gaba da zanga-zangar lumana a sassan ?asar daban-daban biyo bayan yadda yajin aikin kungiyar malaman jami’o’i ya ?i ci ya ?i cinyewa tsawon lokaci. Ko a ranar Litinin 20 ga watan Satumba ?aliban sun toshe hanyar shiga filin jirgin sama na Murtala Muhammad tare da wasu manyan hanyoyi, wani lamari da ya haifar da cikas ga sufurin jiragen. Hakan dai wani ?o?ari ne da suke yi domin matsawa gwamnatin ?asar lamba don ta magance…
Read MoreTsawaita Yajin Aikin ASUU Ya Haifar Da Rudani A Najeriya
‘Yan Najeriya da dama na ci gaba da zazzafar muhawara, musamman a shafukan sada zumunta, dangane da tirka-tirkar da a ke yi tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar ASUU, game da kin biyan malaman jami’o’i albashi saboda yajin aikin da suke gudanarwa. Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da kungiyar ta tsawaita yajin aikin bayan ganawar kwamitin zartarwa a hedikwatar Kungiyar da ke Jami’ar Abuja. Kungiyar ASUU dai ta shiga yajin aiki ne a watan Fabrairu, saboda gaza biya mata tarin bukatunta daga bangaren gwamnatin tarayayyar kasar. Hakan ne ya…
Read MoreYajin Aikin ASUU: Ba Za Mu Biya Albashin Watanni Shidda Ba – Gwamnatin Tarayya
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar ministan ilimi Adamu Adamu ya ce batun biyan malaman jami’o’i albashinsu na tsawon watannin da ba su yi aiki ba shi ne ka?ai abin da ya rage ba a cimma ba a yarjejeniyar ASUU da gwamnati. Minsitan ya bayyana hakan ne a wani taron manema labarai da ya yi a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Sannan Malam Adamu Adamu, ya ce hakkin malaman jami’o’i ne su biya ?alibai diyya saboda ?ata musu lokacin da suka yi tsawon wata…
Read MoreYajin Aikin ASUU: Zan Kori Dukkanin Malaman KASU – El Rufa’i
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai yayi barazanar sai ya kori duka malaman jami’ar jihar Kaduna KASU, muddin ya bincika ya gano sun shiga yajin aikin da ASUU ke yi. Muryoyi ta ruwaito Gwamnan wanda ke hirar kai tsaye da yan jarida a daren ranar Laraba a Kaduna ya ce a baya ya tsaida albashin ma’aikatan jami’ar amma sai aka shaida masa cewa basu shiga yajin aiki ba “Ma’aikatan jami’ar jihar Kaduna, KASU basu da matsala da Gwamnatin jihar Kaduna domin komi suka nema munyi masu, hakanan duk bukatun ASUU…
Read MoreAdamawa: An Shawarci Musulmi Da Yin Addu’a Domin Nasarar Zaben 2023
A yayin da aka fuskanci Babban zaben shekarar ta 2023 an kirayi al’umma Musulmi da su kasance masu yin addu’o’i a koda yaushe domin ganin an kammala zaben lafiya da cigaban kasa baki daya. Shugabar kungiyar Jama’atu Nasaril Islam bangaren mata dake jihar Adamawa Hajiya Amina Bashir ce tayi wannan kira a wajen adu a ta musamman wanda kungiyar ta shirya a Yola. Hajiya Amina tace shirya irin wadannan addu’o’i yana da mutukan muhimanci don haka ya kamata iyaye su kasance masu shirya addu’o’i da su da yaransu domin neman…
Read MoreBuhari Ya Umarci Ministan Ilimi Ya Yi Gaggawar Kawo Karshen Yajin Aikin ASUU
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ya bayar da umarni ga ministan ilimi Malam Adamu Adamu da ya kawo ?arshen yajin aikin malaman jami’o’in ?asar. An ruwaito cewa shugaban ya bayyana haka ne a ranar Talata inda ya bayar da umarni ga ministan ilimin da ya sasanta abubuwan da ake ta?addama a kai cikin mako biyu sa’annan a kai masa rahoto. A ranar Talata Shugaba Buharin ya tattauna da ma’aikatu da masu ruwa da tsaki wa?anda ke da ala?a da ?angaren ilimi a ?asar…
Read MoreKorar Malaman Kaduna: Malamai Za Su Tsunduma Yajin Aiki
Idan ba a manta ba gwamnatin jihar Kaduna ta kori malaman firamare sama 2000 a cikin makon jiya bisa dalilin basu zauna rubuta jarabawar kwarewa da gwamnatin ta shirya ba. Cikin wa?anda aka kora har da Shugaban kungiyar na kasa Mista Amba Audu wanda shima bai zauna rubuta jarabawar ba. Rahotanni sun bayyana Shugaban ?ungiyar ya umarci malamai da su kaurace wa jarabawar saboda babu dalilin sake rubuta irin wannan jarabawa bayan an ta?a rubuta irints a baya. Dalilin haka Shugaban Malaman ya ki rubuta jarabawar da wasu malamai sama…
Read MoreJira Ya Kare: Daliban Jami’a Za Su Koma Darasi – Minista
Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Ministan kwadago da samar da ayyuka Chris Ngige ya ce nan bada jimawa ba za a kawo karshen yajin aikin da malaman jami’a ke yi a kasar. Ngige ya sanar da hakan ranar Laraba, yayin zantawa da manema labarai bayan kammala taro a fadar Shugaban kasa. Ngige ya musanta zargin da ake yi wa gwamnatin tarayya na yin ko oho da korafe-korafen ASUU, inda ya tabbatar da cewa suna kan tattaunawa da Shugabancin kungiyar. Ministan ya kara da cewa…
Read MoreKaduna: El Rufa’i Ya Kori Malamai 2,357 Daga Bakin Aiki
Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar hukumar Ilimi bai ?aya ta Jihar Kaduna, KADSUBEB, ta ce ta kori malamai 2,357 wadanda suka fadi jarrabawar cancanta da aka gudanar a baya-bayan nan Mai magana da yawun hukumar, Malama Hauwa Mohammed cikin wata sanarwa da ta fitar, a ranar Lahadi a Kaduna ta ce hukumar ta yi wa fiye da malamai 30000 gwajin cancantar a watan Disambar 2021. Ta ce an kori malamai 2,192 na Firamare ciki har da shugaban kungiyar malamai na kasa, NUT, Mr Audu Amba,…
Read MoreYajin Aikin ASUU Abu Ne Mai Daure Kai – Gwamnatin Tarayya
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar gwamnatin ta shaida wa ‘yan kasar cewa batutuwan da ke tare da yajin aikin da malaman jami’o’in kasar ke yi masu matukar sarkakiya ne. Kungiyoyin malaman jami’a da wasu kungiyoyi uku na ma’aikatan jami’o’i sun tsunduma cikin yajin aiki, inda gwamnatin kasar ta shafe shekara tana tattaunawa da kungiyoyin domin samar da mafita, kamar yadda ministan yada labarai Lai Mohammed ya sanar. Kungiyar malaman jami’a, ASUU ta fara yajin aiki ne daga ranar 14 ga watan Fabrairu kan wasu…
Read MoreIlimi: Gwamnatin Gombe Ta Yi Rawar Gani – Kwamared Sabo
Tsohon Shugaban Kungiyar ?alibai ‘yan asalin jihar Gombe na kasa Kwamared Sani Sabo yace nasarorin da gwamnatin jihar ta ke samu a bangaren ilimi musamman ma wurin gina ?arin sabbin azuzuwa domin samar da kyakyawan yanayin koyon karatu abu ne dake inganta ilimi daga tushe. Kwamared Sani Sabo wanda ke tsokaci akan bun?asar ilimi a jihar a hirarshi da wakilinmu, yace an samu cigaba matuka a bangaren ilimi daga tushe a jihar lura da gina sabbin azuzuwa da dalibai ke shiga suyi karatu a natse, musamman a yankunan karkara. Kwamared…
Read MoreZa A Kashe Miliyan 999 Wajen Ciyar Da Dalibai – Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta ri?a kashe naira miliyan 999 a kullum wajen ciyar ‘yan makarantar firamare miliyan 10 a kowace rana a shirin ta na ciyar da ?alibai, wato ‘National Home Grown School Feeding Programme’ (NHGSFP) da ta ke gudanarwa a duk fa?in ?asar nan. Shugabar gungun ma’aikatan da ke gudanar da shirin, Hajiya Aishatu Digil, ita ce ta bayyana haka a ranar Talata a Abuja a wajen wani taro na masu ruwa da tsaki da aka yi kan hanyoyin rarraba abincin da sake duban fasalin ku?in…
Read MoreAdamawa: Lamido Ya Bukaci Iyaye Su Ilimantar Da ‘Ya’yansu Al-Kur’ani
An kira yi al’umma Musulmi da su mai da hankali wajen ba ‘ya’yan su ilimin Al-qur ani mai girma domin samar musu nagartacecen ilimin addinin musulunci. Mai martaba Lamidon Adamawa Dr Muhammadu Barkindo Aliyu Mustafa ne yayi wannàn kira a lokacin da yake jawabi a wurin bu?e gasar karatun Al-qur ani mai girma na kasa wanda kungiyar shirya gasar Alqur’ani na ?alibai Mata zalla (RABIDA) ta shirya a Yola. Lamido wanda hakimim cikin garin Yola kuma Cika Soron Adamawa wato Muhammed Ahmed Mustafa ya wakillta yace ba yara ilimin addini…
Read MoreMuna Kashe Biliyan 10 Duk Wata Wajen Ciyar Da Dalibai – Minista
Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Gwamnatin tarayya na kashe kimanin naira bilyan 10 a wata wajen shirin ciyar da daliban makarantun firamare a fadin tarayya. Wannan aiki na gudana ne karkashin Ministar tallafi, jin kai, da jin dadin jama’a, Hajiya Sadiya Umar Farouq. Jagoran shirin, Dr Umar Bindir, ya bayyana hakan ranar Litinin, a taron masu ruwa da tsaki na kwana biyu kan samar da takardar doka kan shirin kamar yadda kamfanin dillancin labarai NAN ya ruwaito. Dr Bindir ya bayyana cewa akwai muhimmancin…
Read MoreKatsina: Masari Ya Bada Umarnin Karantar Da Dalibai Da Hausa
Labarin dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewar Gwamna Aminu Masari ya umarci malamai a cibiyoyi daban-daban na ilimi a jihar da su fara koyar da yara da harshen Hausa. Masari ya bayar da wannan umarni ne a lokacin kaddamar da wasu litattafai uku da suka shafi wakoki da adabi a kasar Hausa da kuma fassarar kamus na Turanci zuwa harshen Hausa wanda Mande Muhammad ya rubuta. Gwamnan wanda kwamishinan ilimi, Farfesa Badamasi Charanchi ya wakilta, ya bayyana cewa irin wannan tsarin na koyarwa zai taimaka wa yara…
Read MoreAdamawa: An Shawarci Iyaye Su Tarbiyyantar Da ‘Ya’yansu Karatun Alkur’ani
An kirayi iyaye musamman mata da su kasance masu nunawa ‘ya’yan su tarbiya da karatun Al qur’ani mai girma tun suna kanana domin samun cigaban karatun Al qur’ani dama tarbiya yadda ya kamata a tsakanin su. Malama Aisha Adamu ce tayi wannan kira a lokacin bikin saukar karatun Al- qur’ani mai girma ?ar?ashin jagorancinta. Wanda aka gudanar a cikin garin Jimeta dake karamar hukumar Yola ta Arewa, fadar gwamatin jihar Adamawa. Malama Aisha tace nunawa yara karatun Al qur’ani mai girma dama nuna musu tarbiya tun suna kanana ya na…
Read MoreBa Za Mu Iya Biyan Bu?atun ASUU Ba – Gwamnatin Tarayya
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar bayan al?awurran da Gwamnatin Tarayya ta sha yi wa ?ungiyar Malaman Jami’o’i ta ?asa (ASUU), cewa za ta biya bu?atun su domin su daina yajin aiki, a yau kuma gwamnatin ta bayyana cewa ba ta da ku?a?en da za ta iya biya wa malaman jami’o’i bu?atun da suke nema ?in. Ministan ?wadago Chris Ngige ne ya bayyana haka yayin da Gidan Talabijin na Channels ke hira da shi a ranar Alhamis. Kafin tafiyar ASUU yajin aiki makonni biyu da…
Read More