Buhari Ya Sanya Hannu A Kasafin Kudin Shekarar 2023

Rahotannin dake shigo mana daga Birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sa hannu kan kasafin ku?in shekarar 2022 inda ya zama doka.

Kasafin ya kai naira tiriliyan 17.127 wanda aka yi wa la?abi da kasafin haba?a tattalin arzi?i da tafiyar da shi.

Cikin wa?anda suka halarci sa hannu a kasafin ku?in har da Shugaban Majalisar Dattijai Ahmed Lawan da Kakakin Majalsar Wakilai Femi Gbajabiamila da Sakataren Gwamnatin Tarayya Boss Mustapha da Ministar Kasafin Ku?i da Tsare-Tsare Zainab Ahmed.

Shekarar 2021 mai ?arewa an yi mata kasafin naira tiriliyan 13.588 inda daga baya aka ?ara biliyan 983 a kai.

Related posts

Leave a Comment