Daga Adamu Shehu Bauchi
Gwamnan jihar Bauchi Bala Abdulkadir Mohammed ya roki sarakunan gargajiya da su taimakeahi da Addu’oin don ganin ya sake darewa daf kan kujerar mulkin jihar Bauchi a zaben gama gari dake tafe na shekarar 2023
Yayi wan nan rokon ne a lokacin kamala zagayen dukkan kananan hukumomi ashirin na fadin tare da kai gaisuwa ga dukkan daukacin hakimai a fadin kananan hukumomin, inda ya sake jadda aniyarsa na kawo cigaba mai dorewa in har aka sake bashi dama a karo na biyu.
A lokacin da ya karkare zagayen da karma hukumar Bauchi a kokuwar fadar jihad, ya roki hakiman da su taya shi da adduoi da kuma nussar da jama’ar jihar da ayi zabe lami lafiya ba tare da tashin hankali ba domin a cewarshi zaman lafiya ya fi komai, sai dashi ake samun cigaba a cikin al’umma.
Kana ya roki al’umma karamar hukumar dama bihar baki daya tare da zaben dukkan yan takara a jamiyyar PDP a kowani mataki, kana yace sarakunan gargajiya suna da matukar muhimmanci a rayuwarsa, ta irin Jan hankali da sukayi na zaman lafiya a tsakanin alumma ma bambamta da juna, ya karaoke da cewarshi shima jinin sarauta ne, sabo da haka ya zama ala tilapia amutunta masarautu.
Ya kara da Jan hankalin mutanen jihar dasu kara bashi dama domini samun zarafin kammala ayyukan more rayuwar da gwamnatin sa ta faro da su da kuma alkawarin Bude was many an ayyukan da sukayi shading gina alumma baki daya
A nasu bangaren Kuwa hakiman na karma hukumar Bauchi sun godewa gwamnan da gwamnatinsa kan ayyukan jinkai da ya bijiro dashi da kuma gina sabbin Hanoi a cikin fader jihar, sukayi certain wan nan abun a yaba ne,
Daga Karshen sunyi ma gwamnan adduoi da fatan alheri da rabo mai amfani akan kudiransa na sake darewa kan kujerar mulkin jihar Bauchi a karo na biyu
