Ban San Dalilin Da Ya Sa Aka Kama Tukur Mamu – Dr Gumi

Labarin da muke samu daga jihar Kaduna na bayyana cewar Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, yace bashi da wani bayani kan dalilin da yasa aka damke hadiminsa, Malam Tukur Mamu a birnin Alkahira na kasar Misra.

“Yanzu nake jin cewa an tsare shi a birnin Alkahira da iyalansa. Ban san dalilin faruwar hakan ba kuma nayi mamaki saboda gwamnatin Najeriya bata zargesa da komai ba ko ta ayyana tana nemansa ba.”

“Amma na ji cewa ya dawo Najeriya, a don haka neka fatan samun karin bayani bayan isowarsa.”

Related posts

Leave a Comment