Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar za?a??en shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi alwashin biyan ma’aikatan ?asar albashin da zai ba su damar yin rayuwa ta mutunci da biyan bu?atun iyalansu.
A wani sa?o da ya wallafa a shafinsa na tuwita domin murnan Ranar ma’aikata ta duniya, Tinubu ya yi i?irarin cewa zai ha?a hannu da ma’aikatan ?asar domin a ya?i talauci da rashin ha?in kai da banbance-banbancen addini a al’umma domin tabbatar da ci gaban Najeriya baki daya.
Ya yi bayanin cewa inganta rayuwan ma’aikata na ?aya daga cikin muhimman al?awuran da ya yi yayin da yake ya?in neman za?e kuma ya bayar da tabbacin ?aukar matakai domin ganin ya cika wannan al?awari.
Tinubu ya nemi ha?in kan ?aukacin ‘yan najeriya,domin a cewar sa dole ne a ?auki tsauraran matakai domin a tabbatar ma’aikatan Najeriya sun sami ?arin walwala.
